Hukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
‘Mijinta ne yayi mata dukan tsiya ya caka wa kanshi wukar’ – Waye me gaskiya tsakanin dangin miji da matar?
Tin bayan bayyanar faruwar wannan lamari ake ta samun rahotanni daban daban. Sai dai yayin binciken mu a nan DABO FM mun tattaro wasu bayanai daga majiyoyi guda hudu. DABO …
Anyiwa Fatima Musa aure da Sa’eed a watan farko na haduwarsu bayan an rabata da wanda take so
Auren dole ne yasa Fatima Musa ta caccaka wa mijinta wuka bayan haduwarsu da wata 1 kacal Bayan bincike da DABO FM ta gudanar, mun gano makasudin yunkurin da Fatima …
Amarya ta caccaka wa mijinta wuka a karo na 3 da take yunkurin kashe shi
Amaryar da ake zargi dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Fatima Musa da caccakawa mijinta mai suna Sa’eed …
An daura wa yaro dan shekara 15 aure da budurwarshi ‘yar 14 bayan yayi mata ciki
A cigaba da zakulo labarai na abubuwan da suke wakana a lungu da sako, yau mun garzaya shafin Gossip Mill Nigeria. Iyayen yara duka biyu sun yanke shawarar daurawa ‘yayannasu …
Amarya a Kano ta caccakawa mijinta wuka bayan aurensu da watanni 6
An zargi amaryar dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Matar mai suna Fatima Musa ta caccakawa mijinta mai …
Ke kaza kinzo da tone-tone, kin tona rami har hudu dan garaje – Sarkin Waka
Shararren mawakin wakar Hausa, Naziru M Ahmad, yayi martani da wasu kalamai da suke nuni da yayi su ga gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje. Wannan ne karon farko …
Farashin gangar danyen man fetur ya tashi da kashi 6 a kasuwar duniya
Gangar danyen man fetur yayi tashin gwauron zabi a kasuwar duniya da kashi 6 a satin daya gabata. Hakan na zuwa ne yayin fargabar hari da sojojjin kasar Amurka suke …
‘Yan gudun hijira a Zamfara sun fara komawa gidajensu bayan samun ingantuwar tsaro
Sakamakon samun zaman lafiya da jami’an tsaro suka samo, yasa ‘yan gudun hijira da dama sun fara kaura daga sansaninsu zuwa garuruwansu na asali a jihar Zamfara. Yusuf Idris, babban …
Bamu hana Almajiranci yanzu ba, sai dai muna da muradin haramtawa a nan gaba – Buhari
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyanawa cewa har zuwa yanzu gwamnatin bata kai ga haramta tsarin karatun almajiranci ba, sai dai akwai muradin haramtawa anan gaba. Shugaba Buhari ya …
Zagin Shuwagabanni da Malaman Addini tamkar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
‘Yar Najeriya mai shekaru 21 tayi fice bayan kammala karatun kiwon lafiya a kasar Turkiyya
Yar Najeriya mai shekaru 21 da ta kammala karatun digirinta a fannin “Nursing” ungozoma tayi fice a cikin daliban kasashen waje da suka kammala karatun tare. Maryam Ahmad Abdulhamid, yar …
Tin bayyanar samun aururruka da yara matasa keyi,mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazaje aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da DABO …
Kotu ta daure mawaki shekara 1 bisa wakar sukar Ganduje da yabon Sarki Sunusi
Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kano ta daure wani matashin mawaki har tsawon shekara 1 a gidan kaso biyo bayan wakar sukar Ganduje da yayi. Mawaki Yusuf …
‘Yan Kwallon Najeriya ta mata sun samu tafiya gazaye na 16 a gasar kofin duniya
Kungiyar kwallon kafa ta mata mai wakiltar Najeriya ta “Super Falconets” ta samu damar shigewa zagaye na 16 a gasar cin kofi duniya da ake bugawa a kasar Faransa. Duk …
Aisha Buhari ce ta assasa cire mukamin da Sanata Ahmad Lawan ya bayar
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. Tin bayan …
Bayan suka da cece-kuce, Ahmad Lawan ya janye mukamin daya baiwa tsohon ma’aikacin Saraki
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. A wata …
Mun barwa Allah komai shiyasa hankalinmu yake kwance kan batun Shari’ata – Abba Gida Gida
Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jami’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf yace hankalishi a kwance yake akan batun shari’ar da take gaban kotu da yake kalubalantar zabe da Dr …
Daga Hausa Premium Kwamitin da Jam’iyyar APC ta nada domin bin diddigin matsalolin da jam’iyyar ta fada da kuma mummunar kayin da ta sha a zaben 2019 ta mika rahoton …
Matasan Kano sunce Birin Gwaggo ne ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin Kano – Kwankwaso
Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya shaida cewa matasan jihar Kano sunce Birin Gwaggo ne ya sace kudin da ake ikirarin cewa gwaggon Biri yayi sama da …
