Gwamnonin Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu ga sabuwar dokar bawa kananan hukumomi kudadensu kai tsaye. Sabuwar dokar dai zata baiwa kananan hukumomi damar cin gashin kansu, inda zasu rika …
An nada Sarakunan Kano da kyakkyawar niyya ne, ba abinda zai rushe su – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi yana nan daram kuma babu abinda zai tarwatsa shi, kuma yayi sune a bisa …
Mallam Aminu Kano daga bakin Marigayi Dr Yusuf Maitama Sule, dan masanin Kano.
Facebook ya rufe shafin kamfanin Israila da ya rika watsa farfaganda da yarfen siyasa a kan Atiku
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito; “Kamfanin Facebook ya rufe shafin sadarwar wani kmfanin kasar Israila bayan an gano cewa ya rika watsa bayanan farfaganda da yarfen siyasa …
A matsayi na, na ‘dan Dagaci, tayaya mutane zasu ce zan rushe ko ruguza Masarauta? – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi yana nan daram kuma babu abinda zai tarwatsa shi, kuma yayi sune a bisa …
Sule Lamido ya caccaki Obasanjo akan sukar Musulunci da ‘Yan Fulani
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayarwa da Olusegun Obasanjo martanin maganar da yayi akan yin amfani da Boko Haram da sauran manyan lafuka wajen yunkurin yaduwar Fulani …
Atiku ya bukaci mataimakiyar Buhari ta biyashi miliyan 500 bisa yi masa kazafi
Dan takarar shugaban kasar Najeriya, karkashin jami’iyyar PDP a zaben 2019, ya nemi mataimakiyar shugaba Buhari ta fannin labarai, Lauretta Onochie, ta biya shi naira miliyan 500 bisa abinda ya …
Matan Aure sun fara kokawa kan yacce Mazajensu ke aikensu siyo abu a lokacin da suke tare.
A cigaba da kawo muku abubuwan da ke wakana a shafukan sada zumunta musamman a Instagram, yau ma mun sake yin nutso a shafin nan na Northern Blog, shafi dake …
‘Yan Najeriya: Kar ku tsammaci samun tsayayyar wutar lantarki – TCN
Shugaban hukumar rarraba hasken wutar lantarki a Najeriya, ‘TCN’, Usman Muhammad yayi kira ga yan Najeriya da su cire tsammanin samun dauwamammiyar wutar lantarki. Shugaban ya bayyana haka ne a …
Idan har na soki Jonathan, ya zama dole in soki shugaba Buhari – Mal. Idris Bauchi
Mallam Idris Abdulaziz, Bauchi, wanda jami’an DSS suka tsare ya bayyana cewa jami’an tsaron sun kame shi ne bayan sun zargeshi da sukar shugaba Muhammadu Buhari. Malamin da aka saki …
Ganduje ya shirya gabatar da shaidu 203 akan shari’arshi da ‘Abba Gida-Gida’
Gwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar GAnduje ya shirya shaidu 203 domin gabatar wa a gaban Kotu bisa shari’arshi dake tsakaninshi da jami’iyyr PDP da Abba Kabir Yusuf. Gwamnan dai …
Shashin Hausa na BBC ya bude shfin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu. Sanarwa ta fito ne daga sashin kamfanin na BBC, wanda ya fito daga hannun …
In Sarki ya kira dan siyasa mutumin kirki, masu hamayya zasu ce yana goya masa baya – Dr Pantami
Sheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
Kaduna,Abuja: Kudin aikin Hajji na bana, Naira miliyan 1.5 – Hukumar Alhazai
Hukumar alhazai reshen jihar Kaduna da babban birnin tarayyar ABuja, sun bayyana naira miliyan daya da rabi a matsayin kudin aikin hajjin bana. Hukumar, reshen jihar Kaduna ya bayyana sanarwar …
Yazamana dole ‘yan siyasa sun girmama Sarakunan Gargajiya – Dr Pantami
Sheikh Dr Isa Ali Pantami, daraktan hukumar NITDA, yace yazamewa ‘yan siyasa dole su rika girmama sarakunan gargajiya saboda irin amfanin da suke yiwa al’umma. DaboFM ta tattara bayanai a …
Fusatattun Mutane sun afkawa sakatariyar APC, sun sace Talbijin da Kujeru
Wasu da ba san ko su wane ba, sun barke sakareriyar jam’iyyar APC ta jihar Ogun, su ka sace takardun muhimman bayanai tare da sace kayayyakin da ke cikin sakateriyar. …
Shashin Hausa na BBC ya bude shafin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu. Sanarwa ta fito ne daga sashin kamfanin na BBC, wanda ya fito daga hannun …
Tin bayan fitowar wasu faifayen bidiyoyi a waje da yayi kama da kasuwar Waya ta Farm Center dake jihar Kano, bidiyon na wani mutun mai sana’ar siyar da takalma cikin …
Yau Juma’a Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kwace katan din Tramadol 303. Da yake yiwa manema labarai jawabi, Kwamishan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace …
Gwamnonin Arewa suna tattaunawa kan shawo tsakanin Ganduje da Sarki Sunusi -Shatima
Gwamnan jihar Borno kuma tsohon shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Kashim Shattima ya bayyana cewa suna tattauna kan sasanta abinda ke tsakanin gwamnan Kano, Dr Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi …
