Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma ayyana jami’iyyar PDP a matsayin jami’iyyar data lashe zaben gwamnan jihar tare da dukkanin …
Duk wanda yace komai yana tafiya dai-dai a Najeriya, ‘Makaryaci ne Munafiki’ – Sheikh Gumi
Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya ce ” MAKARYACI NE WANDA YACE KOMAI NA TAFIYA DAIDAI A NAJERIYA .” Dr. Gumi ya bayyana haka ne a wajen tafsirin Al-Kur’ani da …
Bayan korafin “Anci Moriyar Ganga” da masu bukata ta musamman sukayi, Buhari ya hada musu Shan Ruwa
Shugaban Muhammadu Buhari ya hadawa masu bukata ta musamman buda baki a fadar gwamnatin dake babban birnin tarayyar Abuja a yau Alhamis. DaboFM ta tattaro cewa shan na zuwa ne …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kyautatawa gwamnoni jihar Kano. Buhari ya bayyana haka ne a wata ziyara daya kai yau Alhamis a jihar Imo ta bude …
Abba Kabir Yusuf “Gida Gida”, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jami’iyyar PDP ya bayyana cewa zai rusha masarautu 4 da aka kirkira a jihar Kano “Idan ya …
Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai auri-saki, ba mazinaci bane. Adam Zango ya bayyana haka ne a wata ganawar shi …
An nemi kotu ta dakatar da Hon Femi Gbajabiamila bisa laifin yin zambar dala 25,000 a Amurka
Wani dan Najeria, Philip Undie, ya shigar da kokenshi zuwa ga wata babbar kotun tarayya dake Abuja, inda ya nemi kotun ta dakatar da Hon Femi Gbajabiamila dake zama dan …
Ana ta Rai…: Majalissa dokoki ta aminta da karin sabbin masarautu a jihar Zamfara
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta zartar da kudirin neman kirkirar sabuwar masarauta a jihar. A ranar Laraba ne majalisar ta amince da kudirin da aka gabatar a gaban ta na …
Kashi 18 daga cikin 30 na masu tabin hankali a Najeriya, Mata ne – Likitan Kwakwalwa
Bisa binciken da Dr Auwal Sani Salihu na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano dake jihar Kano ya gudanar, Dr Auwal yace kaso 6 daga cikin 10 na matan Najeriya …
Akwai yiwuwar Najeriya ta sake komawa cikin matsin tattalin arziki ‘Recession’ – CBN
Gwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefiele ya bayyana cewa Najeriya za ta iya kara komawa kangin matsin tattalin arziki idan ba’a dauki matakin gaggawa wajen samar da ayyukan yi a …
Kano: Wadanda babu zargin cin hanci da rashawa akansu ne zasu zama kwamishinoni – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi jawabin bankwana da shuwagabannin ma’aikatan jihar Kano tare da kwamishinonin jihar a kwanaki da ya rage kasa da mako guda wa’adin mulkin …
Bamu da wani babban buri illa sake gina ‘Yankin Arewa maso Gabas – Osinbajo
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce sake gina yankin arewa maso gabashin Najeriya shine babban kudirin gwamnatin su. “Damuwar sake gina yankin arewa maso gabasi, shine babban kalubalen …
Sanatoci sun aminta da kudirin Shehu Sani akan mayar da Kadpoly zuwa Babbar Jami’ar Fasaha
Majalissar dattawan Najeriya ta 8, ta aminta da kudirin mayar da Kaduna State Polythecnic zuwa babbar Jami’ar Fasaha bayan karatu na uku akan kudirinn. Hakan na zuwa ne bayan da …
Najeriya tana da masu tabin hankali miliyan 60 – Ma’aikatar Lafiya
“Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. Mutane suna kara samun tabin hankali bisa wahalhalun da ake fama dashi a kasar nan. Basu da kudi, mutane da dama suna fadawa …
Buhari zai gina sabon dakin saukar fasinjojin jiragen sama a jihar Legas akan Naira Biliyan 14 – Minista
Ministan harkokin sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Siriki ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kammala dukkanin shirye shiryen ta na gina sabon dakin saukar fasinsoji a filin tashi …
Akwai matsala a Najeriyar da ‘yan siyasar neman duniya ke jagoranta – Dauda Dangalan
Dattijo Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, dan gwagwarmaya a jami’iyyar NEPU, PRP da PDP, ya bayyana cewa akwai abin damuwa da takaici a sha’anin mulkin Najeriya duba da yadda masu madafun …
Duk mai hankali bazai hada ni da su Sheikh Dahiru Bauchi, Kabiru Gombe da Dangote ba – Adamu Zango
Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin ya …
Anyi yunkurin harba makamai masu linzami a birnin Makkah da Jeddah.
Rundunar sojin saman Saudiyya ta ce ta samu nasarar dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu da ‘yan tawayen Houthi suka yi yunkurin kai wa biranen Makkah da Jeddah ranar …
INEC ta kwace ‘Certificate’ 20 na APC daga cikin jimillar 25 da aka kwace bisa umarnin Kotu
Babbar hukumar zabe ta INEC ta kwace jimillar takardar shaidar lashe zabe ”Certificate of Return” guda 25, a zaben da aka kammala na 2019 bisa umarnin Kotunan zabe. Shugaban sashin …
Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin ya …
