Wani mai maganin gargajiya, Jamiu Isiaka, dan shekara 31, ya karbi laifin cutar wani dan kasar Koriya ta Kudu, Keun Sig Kim, kudi Naira Miliyan 30, domin nema masa lasisi …
Ku taimaka, ku daina cin Shinkafa ‘yar kasar waje, tana dauke da Guba – Shugaban Custom
Shugaban Hukumar hana fasa kwauri ta CUSTOM, Hameed Ali, ya bayyana cewa shinkafar da ake shigo da ita daga kasahen ketare ba tada kyau, hasalima akwai guba a cikin ta. …
Manoman Shinkafa 1,108 a Daura, zasu amfana da bashin Noma a Daura daga shugaba Buhari
Manoma 1,108 yan asalin garin Daura ne zasu amfana da shirin bashin manoma da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kirkiro. Shirin Noman Damuna kashi na daya na shekarar 2019. Shugaba …
Dokar baiwa kananan hukumomi ‘yancinsu zata fara aiki 1 ga watan Yulin 2019
Biyo bayan dauki ba dadi da akayi ta fama wajen kokarin cire ikon kananan hukumomi daga wajen gwamnoni da shugaba Muhammadu Buhari yake kokarin yi. Kungiyar Gwamnonin sun aminta da …
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman
As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
EFCC ta kama wasu manyan ma’aikata 5 a Kano akan laifin cuta, yaudara da makirci
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta tuhumi wasu manyan ma’aikata 5 a jihar Kano cutar da sukayiwa wasu mutane akan sama musu aiki KAROTA. EFFC ta tura …
EFCC ta kame zababben dan Majalissar jihar Kwara akan cuwa-cuwar miliyan 26
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama zababben dan majalissar jihar Kwara, Abdulgafar Ayinla, akan cuwa-cuwar Naira miliyan 26 na siyar da wani gida. Dan majalissar …
Wata babbar Kotu a jihar Kano ta baiwa rundunar ‘Yan sandan jihar Kano umarnin kame fitacciyar jarumar wasan Hausa , Hadiza Gabon. Kotun ta bada umarnin ne biyo bayan kin …
Kano: Har Bature ya gama shegantakarshi a Najeriya, bai yi abinda muke gani yanzu ba – Sheikh Dahiru Bauchi
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman ya magantu akan rikicin daya barke tsakanin tsagin gwamnatin da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cewa lallai abinda ya faru …
Gwamnan Zamfara ya rike albashin ma’aikata 1,400 na tsawon watanni 30
Ma’aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara da dauka aiki tin shekarar 2014, sun bukaci gwamnatin ta biya su hakkin su na albashin watanni 30 da suke bin gwamnatin. Ma’aikatan da …
Majalissar Bauchi ta kaddamar da dokar hana tilasta dawo da kudaden da masu mulki suka sace
A lokacin da yake kasa da makonni biyu ga karewar wa’adin mulkin gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abubakar, ranar Laraba, majalissar jihar Bauchi ta kaddamar da dokar hana bincike ko tilasta …
Majalissar Dattijai ta tabbatar da sake nada Emefiele a matsayin gwamnan CBN bisa kudirin shugaba Buhari
Majalissar dattawan Najeriya, ta aminta da bukatar shugaba Buhari na sake nada gwamnan bankin Najeriya, ‘CBN’ domin cigaba da jan ragamar bankin a shekaru 5 masu zuwa. Jaridar Punch ta …
Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango
Fitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka, domin …
Maimakon a shiga ‘Next Level’, matakin baya ake komawa – Hon Gudaji Kazaure
Dan Majalissa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC, Hon Gudaji Kazaure yace maimakon a shiga Next Level, baya ake komawa. Hon Kazaure …
Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Saudiyya a gobe Alhamis kamar yadda sanarwa ta gabata daga fadar gwamnatin. Gwamnatin tace shugaban zai amsa gayyatane wacce Sarkin Saudiyya Salman …
Ganduje ya siyo motoci kalar ‘Kwankwasiyya’ guda 100 na zirga-zirga a jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi ya kawo motocin sufuri guda 100 domin zirga-zirga a jihar Kano. Kamar yadda Gwamnan ya bayyana a watanni bayan, na kawo motocin domin saukaka zirga-zirga …
Bayan maganganu da tuhumar mantawa da talaka, a karshe, Dr Pantami ya fashe da Kuka
A cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa a cikin watan Ramadan, wanda yake gudanarwa a garin Abuja, jiya 9 ga watan …
Ganduje ya gwangwaje Zainab Aliyu da Naira Miliyan 3 bayan fitowarta daga hannu Saudiyya
Mai girma Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Zainab Aliyu da Ibrahim Abubakar tsabar kudi har Naira Miliyan 3 ga kowanne su. Gwamnan ya bada kudin ne …
Jami’an tsaro sun tsare wani Malami bayan ya soki Buhari da gazawar Gwamnatin akan matsalar Tsaro
Hukumar tsaro ta DSS ta gayyaci Malam Aminu Usman wanda aka fi sani da “Abu Ammar” zuwa ofishin ta a jihar Katsina, inda kuma bayan zuwan Malamin, jami’an suka tsare …
Babbar kotun jihar Kano dake zamanta a karamar hukumar Rano tayi fatali da karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta samar a makon da ya gabata. Gidan Rediyon …
