Tin cikin daren jiya misalin karfe 12 na dare wuta ke faman ci a gidan mai na Aliko Oil dake tarauni kan titin Maiduguri. Dabo FM ta zanta da shaidar …
Labarai
-
Hukumar wutar lantarki ta ‘DisCos’ na shirin bada wutar lantarki ta tsahon watanni biyu kyauta biyo bayan annobar cutar Coronavirus. Majiya Dabo Fm daga TheCable take bayyana hakan ne cikin …
-
Gidan talbijin na Arewa 24 sun bayyana cewar bazasu tsaida haska shirin Kwana Casa’in ba. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finan jihar Kano ta umarci tashar da …
-
Labarai
Hukumar tace fina-finai ta Kano ta dakatar da haska shirin Kwana Casa’in da Gidan Badamasi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar tace fina-finan jihar Kano da dakatar da tashar Arewa 24 daga haska shirin Kwana Casa’in da gidan Badamasi. Hukumar da Isma’il Na’abba Afakallah yake jagoranta tace ta dakatar da …
-
Labarai
Buhari ya bada umarnin rabar da Shinkafar da Kwastam suka kama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya bada umarni da a rabar da motocin Shinkafa 150 da hukumar hana fasa kwauri ta karbe. Shugaban yace a rarraba shinkafar zuwa jihohin Najeriya 36. Ministar …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin daukar ma’aikata 774,00 domin taimakawa wajen yaki da cutar Kwobid-19 a Najeriya. Ministar Kudi, Zainab Ahmad ce ta bayyana haka yayin wata ganawa …
-
Labarai
Rabon kayan tallafin abincin ya kankama a Zariya, yayin da a Sabon Gari ake shirin farawa – Sani
A yayin da rabon kayan abinci da gwamnatin Jihar Kaduna ta samar ya shiga rana ta biyu a karamar hukumar Zariya, yanzu haka al’ummomin wasu anguwanni sun bayyana godiyar su …
-
Wani dan Najeriya mai shekaru 25, dalibi dake karatu a kasar Indiya, ya mutu. Inda aka samu gawarshi a cikin gidan da yake zama dake unguwar Potheri a birnin Kattankulathur …
-
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
-
LabaraiTarihiTaskar Magabata
Sheikh Jaafar, Aminu Kano, Dan Kabo, Rimi, Gwarzo – Fitattun da Kano ta rasa a watan Afirilu
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
-
An saki wani babban farfesan sarrafa lissafin kudi daya amsa laifin neman yin lalata da wata dalibarsa ta jami’ar Obafemi Awolowo University (OAU) dake garin Ile-Ife, Richard . Rahoton DABO …
-
Wani rahoton dake zuwa mana ya tabbatar likitoci sun kwantar da shugaban ma’aikatan Najeriya, Abba Kyari a wani kebebben wuri kan gado domin ya huta bayan samun sa da cutar …
-
Yar gidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta dawo cikin iyalin ta bayan share kwanaki 14 domin zargin tana dauke da cutar Coronavirus bayan dawowar ta daga kasar Birtaniya, wanda likitoci …
-
Labarai
Mudassir & Brothers ya rarraba tulin buhuhunan shinkafa a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Mudasssir & Brothers dake da shedikwata a jihar Kano, ya rarraba buhuhhunan shinkafa masu tarin yawa a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar kamfanin ya rarraba shinkafa karamin …
-
A dai-dai lokacin da ake kukan tsadar rayuwa saboda sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa a sassan kasar nan, an bukaci ‘yan kasuwa musamman masu sayar da hatsi …
-
Tun bayan dokar hana walwala na tsawon awa 24 da gwamnatin Jihar Kaduna ta kakaba tun a ranar Alhamis 24 ga watan Maris din nan. Yanzu haka al’ummomi da dama …
-
Labarai
Attajirar Najeriya ta bawa Najeriya tallafin Naira biliyan 1, zata rabawa Zaurawa da Marayu N25,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFolorunsho Alakija, attajirar da babu kamarta a Najeriya zata rabawa Zawarawa da marayu masu rijista a Najeriya N25,000 kowannensu. Hakan na zuwa ne kwana 1 kacal bayan da ta bawa …
-
Kansilan mazabar Iwogu, Ibrahim Oboshi, ya auri zankadaddun mata guda biyu a rana guda. Kansilan ya auri mata biyu wadanda aka bayyana da Nazira Ozegya da Rabi Akose kamar yadda …
-
LabaraiNishadi
Hamisu Breaker ya shiga jerin manyan mawakan da akafi kallo a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen mawakin Hausa, Hamisu Breaker, ya zama wanda akafi kallon wakokinshi a duk cikin mawakan Hausa a halin yanzu. DABO FM ta tattara bayanai wanda zamuyi duba akan Youtube inda …
-
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 243 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
