Mawallafiyar fitaccen littafin turanci na Brighter Grammar, Phoebean Ajibola Ogundipe, ta rasu da shekaru 92. Mawallafiyar ta rasu ne a birnin Carolina ta Arewa a kasar Amurka ranar 27 ga …
Labarai
-
Labarai
Rushe Gida: Wasu magoya bayan wanda ake zargi da batanci ga Annabi sun yi yunkurin kai ramuwa
Rahotanni sun bayyana yadda wasu matasa a unguwar Dabai dake karamar hukumar Dala ta jihar Kano suka rushe gidan wanda ake zargi da yin batanci ga shugaba Sallalahu Alaihi Wasallam. …
-
Labarai
Gidauniyar Hadeeyatul Khair ta kaddamar da shirin ciyarwar azumi kyauta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidauniyar Hadeeyatul Khair dake jihar Kano ta kaddamar da shiri na farko da zata fara yi na ciyar da marasa karfi a lokacin azumin Ramadan. Gidauniyar tace zata rika rarraba …
-
Ministar ayyukan agaji da bala’i, Sadiya Umar Farouk tace tini gwamnati tarayya ta fara rabawa marasa karfi kudade domin rage radadin takaita fita. Ministar ta bayyana haka ne yayin ganawa …
-
Labarai
Covid-19: Barau Jibrin ya bai wa Kano Naira miliyan 4, Gaya da Shekarau sun bayar da miliyan 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSanatan Kano ta Arewa, Barau I Jibrin Maliya, ya baiwa gwamnatin jihar Kano gudunmawar Naira miliyan 4 domin yaki da cutar Coronavirus. Haka zalika takwarorinsa guda biyu, Mallam Ibrahim Shekarau …
-
Dr Olurunnimbe Mamora, karamin ministan lafiya na kasa yace gwamnati tarayya tana kashe N10,000 ko kusanta a yayin yin gwajin gano cutar Coronavirus duk guda 1. Ministan yace tana amfani …
-
Labarai
Alhaji Aminu Dantata ya bai wa jihar Kano Naira miliyan 300 don yakar Coronavirus
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban attajiri, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya baiwa gwamnatin jihar Kano gudunmawar Naira miliyan 300 domim yaki da Coronavirus. Alhaji Dantata ya bada gudunmawar ne ta kwamitin kafa asusun yaki …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi nasarar kame wata mota kirar Gingimari da aka ciko da mutane zuwa jihar Kano. Ranar Juma’a da ta gabata dokar hana shiga …
-
Labarai
Ganduje ya kori motar da aka ciko da ‘yan cirani zuwa Kano daga Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi nasarar kame wata mota kirar Gingimari da aka ciko da mutane zuwa jihar Kano. Ranar Juma’a da ta gabata dokar hana shiga …
-
LabaraiTattaunawa
Covid-19: Matakan da gwamnatin Kaduna ta dauka shi ne mafita – Dakta Hussaina Adamu
A dai-dai lokacin da gwamnatoci a kowanne mataki suka dukafa wurin yaki da cuta mai sarke numfashi wato COVIC19, an yaba da matakin da gwamnatin jihar Kaduna ta dauka na …
-
LabaraiNishadi
Maryam Booth za ta raba buhuhunan Shinkafa, Mai da sauran kayayyakin abinci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar jarumar fim ta Kannywood, Maryam Booth zata raba kayyakin abinci ga masu tsananin bukatar taimako dake sansanin yan gudun hijira. DABO FM ta tattara cewar kayyakin abincin sun hada …
-
Yau Lahadi 29 ga watan Maris, 2020, shugaba Muhammadu Buhari yayi wa ‘yan Najeriya jawabi a karo na biyu tin bayan shigowar Coronavirus zuwa Najeriya. DABO FM ta dauko wasu …
-
Labarai
Zamu aiko muku da kayyakin da zasu rage radadin zaman gida – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata samar da kayyakin rage radadin wanda zasu taimakawa mutane a wannan yanayi na zaman gida. Shugaban yace a cikin wannan makon gwamnatin …
-
Likitoci sun tabbatar da cewa Muhammadu Sanusi, sarkin Kano mai Murabus tare da iyalinsa basu kamu da cutar Coronavirus ba bayan mu’amala da yayi da gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa’i. Majiyar …
-
Labarai
Hon Gudaji Kazaure ya baiwa Buhari da gwamnoni shawarar ciyar da al’umma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHon Muhammad Gudaji Kazaure, yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da gwamnonin Najeriya da su fito da tsarin ciyar da mutane a lokutan dokar hana zirga-zirga saboda Coronavirus. Dan majalissar …
-
Labarai
Coronavirus: Ganin Ministan Lafiya da shugaban NCDC sun zauna nesa da Buhari ya jawo cece-kuce
Cikin dai wannan ziyarar an hango Ministan lafiya, Dr Osagie Ehaniretare da shugaban NCDC wato hukumar dake dakile cututtuka musamman Coronavirus, sun toshe hancin su tare da kin yarda su …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya kamu da Coronavirus. Gwamnan ya bayyana haka ne a kafofinshi na sadarwa. Cikakken bayanai na zuwa…..
-
Labarai
Mallam El-Rufai ya kama malamai 2 da suka karya dokar hana fita
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kama wasu malaman addinin Musulunci guda biyu biyo bayan keta dokar hana fita da sukayi. Gwamnatin tace malaman su jagoranci sallar Juma’a duk kuwa …
-
LabaraiTaskar Malamai
Manzon tsira SAW yayi umarnin rufe fuska, wanke hannu tin kafin annobar Coronavirus – Sheikh Hamza
Sheikh Hamza Uba Kabawa, babban limamin masallacin kasuwar Singa ta jihar Kano yace Manzon Allah SAW ya bayyana matakan kariya daga annoba tin kafin zuwan Coronavirus. A hudubar da malamin …
-
Labarai
Yanzu yanzu: Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya kamu da Coronavirus
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFiraministan kasar Burtaniya, Boris Johnson ya kamu da cutar Coronavirus bayan wani gwaji da akayi masa sakamakon jin alamun cutar da yayi cikin kasa da awanni 24. SHugaban yace zai …
