Sarkin Kano mai murabus, Mallam Muhammadu Sunusi II ya bayyana cewa da zai kai kara zuwa kotu, to lallai zai sam,u nasara kamar yadda Kotu ta umarta da a barshi …
Labarai
-
Labarai
Fusataccen mutumin da yaje chakumar Buhari, gaisawa yake so yiyi dashi – Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta bakin mai taimakawa shugaban Buhari, Femi Adesina ya bayyana cewa mutumin da yayi kokarin chakumar shugaban kasa Buhari a bikini shekarar da aka Saba yi a …
-
LabaraiTaskar Malamai
Neman Taimako: Kujerar gwamnan da ka hau ta gidanku ce? – Sheikh Jingir ga Masari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar Izala Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya mayar da martani ga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari akan wani furuci da akace gwamnan yayi. DABO FM ta tattara …
-
LabaraiWasanni
Juventus: Kwana 3 da cudanya da sauran yan wasa, an samu daya daga ciki dauke da Coronavirus
Barazana ta cika kungiyar kwallon kafa ta Juventus bayan samun dan wasan bayan kungiyar dauke da cutar Coronavirus, wato Rugani wanda kuma Kwana uku da suka wuce dan wasan yayi …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace zai sanya dokar ta baci a jihar Kano saboda wutar rikicin dake tsakanin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusi …
-
-
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano ta kafa kwamiti na binciken gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje cikin gaggawa. Majiyar DABO FM ta jiyo shugaban hukar na jihar Kano, …
-
Labarai
Najeriya zata hana shigo da injin Jannareta, tare da daurin shekaru 10 ga duk wanda ya siyar
Bina Enagi, Sanata mai wakiltar kudancin jihar Neja a majalisar dattijai ya shigar da wani kudiri na Najeriya ta hana shigo da injin bada hasken wutar lantarki tare da daurin …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta nada Muhammadu Sanusi II (Murabus) a matsayin ‘Chancellor’ na babbar jami’ar jihar Kaduna, Kaduna State University (KASU). Majiyar DABO FM daga TheCable ta bayyana sanarwar ta …
-
Labarai
Muna tare da kai wajen yakar rashin gaskiyar shugabanni – Matar Nelson Mandela ga Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUwargidan tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu, Nelson Mandela, Misis Graca Machel, ta bayyana rashin jin dadinta bisa ga tsige Sarkin Kano murabus da gwamnatin jihar Kano tayi a ranar …
-
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana shugaba Muhammadu Buhari akan wanda yake da alhakin tube rawanin Sarkin Kano mai murabus, Mallam Muhammadu Sunsusi II. Tsohon …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta zabi Malam Muhammadu Sanusi II Murabus a matsayin jigo cikin hukumar ci gaban saka hannun jari a jihar wato hukumar KADIPA. Majiyar DABO FM ta bayyana …
-
LabaraiSharhi
Ko yaya tasirin hudubar Sheikh Daurawa akan tsige Sarkin Kano?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Juma’ar da ta gabata, daya daga cikin malaman jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, yayi huduba akan dambarwar dake tsakanin Gwamnatin da Majalissar Dokokin jihar Kano da Sarkin …
-
Labarai
Jami’ar UNIZIK zata bawa Sarki mai murabus Sunusi Lamido digirin girmamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’ar Nmadi Azikwe dake garin Akwa na jihar Anambra ta ayyana Sarkin Kano murbus, Mallam Muhammadu Sunusi II daga cikin wadanda zata baiwa digirin girmamawa. Hakan yazo ne jim kadan …
-
Labarai
Tsige Sunusi: Zanyi mamaki idan da Buhari ya sa baki mukai ga abinda ya faru – Gen Abdussalam
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Janaral Abdussalam Abubakar, ya bayyana rashin jin dadinshi bisa tsige Sarki mai murabus na Kano, Mallam Muhammadu Sunusi na 2 daga mulkin Kano. DABO FM ta tattara …
-
Labarai
Kaci gaba da zama mutum mai juriya kamar yadda Allah yayi ka – Dan Kwambo ga Sanusi II Murabus
Ibrahim Hassan Dankwambo, tsohon gwamnan jihar Gwambe yayi kira ga Sanusi II Murabus da yaci gaba da kasancewa mutum mai juriya kamar yadda Allah yayi shi mutum jajirtacce kuma mai …
-
Gwamnatin Kano ta zabi Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Kano bayan ta tsige Mallam Muhammadu Sunusi na 2.
-
Gwamnatin jihar Kano ta hannun kwamishinan yada labarai, Mallam Muhammad Garba ta bayar da sanarwar korar Sarkin Kano mai murabus zuwa jihar Nassarawa. A yau litinin ne dai gwamnatin jihar …
-
Labarai
Yanzu- Yanzu: Masu zaben Sarki sun zauna don fidda sabon Sarkin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAwannai kadan bayan da gwamnatin jihar Kano karkashin gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsige daga kan mulkin Kano, masu nadin sarkin a Kano sun zauna domin fitar da sabon Sarki. …
-
Labarai
Kwamishinan ‘yan sanda ya isa fadar Sarkin Kano domin a fito da shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJim kadan bayan tsigewar da gwamnatin jihar Kano tayi wa Sarki Muhammadu Sunusi na 2, rundunar yan sandan jihar Kano ta dunguma zuwa gidan sarkin domin fito dashi daga ciki. …
