Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, ya tsige mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi II. Hakan na kunshe a jikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ya …
Labarai
-
Labarai
Sarki Sunusi: Rikici ya barke a zauren Majalissar Kano kan tsige Sarki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotani daga zauren Majalissar jihar Kano ya tabbatar da barkewar rikici yayin zaman zauren Majalissar a yau Litinin. Wasu daga cikin yan majalissar sun hana zaman ne bayan gabatar da …
-
A kokarin ta na inganta lafiyar al’umma a matakin yankunan karkar, Gidauniyar kula da lafiya ta Taufeeq da ke Zariya a Jihar Kaduna, ta gabatar da taron wayar da kan …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana talakawa kada su kara yarda da duk wani dan takarar da zai zo yana wa talakawa yan koke-koke domin yaudare ce zallar …
-
LabaraiSharhi
Kalaman Sheikh Daurawa sun janyo cece-kuce tsakanin magoya bayan gwamnatin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalaman Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa akan dambarwar dake tsakanin gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Mal. Muhammadu Sunusi II, ya janyo cece-kuce. Sheikh Daurawa, a hudubar da …
-
Auren matashin nan dan jihar Kano, Sulaiman Isa da baturiyar Amurka, Jeanine Sanchez, ya samu tangarda bayan da aka dagashi babu ranar yi. Hakan na zuwa ne bayan da kasar …
-
Labarai
Kotu ta yanke wa mutumin da ka kama da laifin kisan takwaran ‘Dangote’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotun Kano da ke zama a hanyar Miller ta yanke wa wani mutum mai suna Yakubu Dalha na kauyen Tsangaya a karamar hukumar Albasu hukuncin kisa ta hanyar …
-
Kasar Saudiyya ta bude masallacin Harami na garin Makkah da na Ma’aiki SAW. Hukumomin kasar sun dai rufe wuraren da suke mafi daraja biyo bayan fargabar yaduwar cutar Corona Virus …
-
A kasuwar Limbe dake kudu maso yammacin Kamaru, masu saye da sayarwa na cikin gida da na Najeriya sun ce tun bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin iyakokin ta, …
-
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 217 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
-
Labarai
CoronaVirus: Gidauniyar Hadeeyatul Khair tayi kira da a dau azumi domin neman daukin Allah SWT
Gidauniyar Hadeeyatul Khair ta na kira ga al’umma dasu tashi da azumi a gobe Alhamis domin neman daukin Allah akan cutar Corona Virus da ta addabi al’ummar duniya. Shugaban gidauniyar, …
-
Labarai
Sauki ya samu: Dan Italy da ya shigo da Coronovirus Najeriya ya samu karfin cin ‘amala’ -Likita
Bature dan kasar Italy da ya shigo da cutar Coronovirus Najeriya ya fara samun sauki domin har ya samu kwarin cin ‘amala’. Kamar yadda shugaban dake kula da wajen gwajin …
-
Labarai
Kwalejin koyar da kiwon lafiya ta Makarfi ta shirya taron wayar da kan Jama’a kan Zazzabin Lassa da COVIC19
A kokarin da ta ke domin taya gwamnatin Jihar Kaduna yaki da cutar Zazzabin Lassa da kuma cutar sarkewar numfashi mai suna COVIC19 da ya shigo wani sashin kasar nan, …
-
Ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora ya bayyana Najeriya tana karuwa da masu ziyarar bude ido da masu neman lafiya. Majiyar Dabo FM daga jaridar Punch ta bayyana cewa ministan ya fadi …
-
Jaipur, India A daren ranar Litinin ta makon da ya gabata, yan sandan jihar Rajasthan reshen birnin Jaipur suka cafke wasu yan Najeriya da hodar Iblis mai nauyin ‘gram’ 21 …
-
Labarai
Kwanaki 7 da kammala digiri na 2, ya rasu a kan hanyar dawowa Najeriya daga Sudan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan Najeriya ya koma ga mahaliccinshi kwanaki 7 da kammala karatun digiri na biyu a kasar Sudan. Dalibin, Barau Salihu Abubakar, ya kammala karatun digirinshi na 2 a fannin addinin …
-
Mahaifin fitaccen mawakin wakokin Hausa na zamani, Umar M Shareef, ya rasu a ranar Litinin, 2 ga watan Maris 2020. Mawakin ya wallafa a shafukanshi na sada zumunta a daren …
-
Kwamishinan ruwa na jihar Kano, Sadiq Wali ya bayyana cewa shifa har yanzu yana cikin jam’iyyar sa ta PDP duk da kuwa yana rike da mukami mai gwabi a gwamnatin …
-
Shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Ibrahim Garba, ya mika ragamar shugabancin jami’ar ga mataimakinsa na sashen karantarwar jami’ar, Farfesa Danladi Amodu-Ameh a matsayin shugaba mai rikon kwarya. …
-
