Gidauniyar Hadeeyatul Khair Foundation ta fara koyar da sana’o’i da darussan rayuwa a kan yanar gizo-gizo ga masu bukata musamman marasa karfi ko wadanda suke kasa biyan kudaden koyar da …
Labarai
-
Labarai
Sarkin Musulmi, Sheikh Ibrahim Saleh da Buhari sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSarkin Musulman Najeriya, Sultan Abubakar Saad, Sheikh Sharif Saleh Ibrahim da shugaba Muhammad Buhari sun samu shiga sahun sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya na shekarar 2020. …
-
Gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala miliyan 890 daga asusun duniya domin dakile yaduwar cututtuka a kasar nan. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnati ta ce za ta kashe …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya koka kan yadda gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe naira Tiriliyan 1.7 a harkar wutan lantarkin kasar nan sannan har yanzu ana cikin duhu …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa. Jihar Kaduna Rikicin ya barke bayan neman majalissar ta dakatar da shugaban masu rinjaye bisa samunshi da yin zagon kasa a yunkurin da sukeyi na tsige shugaban …
-
Jirgi mai kirar Boeing 707 ya fadi a jihar Kano yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 176 a cikin …
-
BincikeFasahar MatasaLabaraiMatsalarmu a YauSanarwa daga Al’umma
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
-
Labarai
Zan bayyana dalilan da suka sa na bar Kwankwaso – Rabiu Sulaiman Bichi
by Dabo Onlineby Dabo OnlinePremium Times Hausa Shugaban Jam’iyyar PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman-Bichi, ya canja sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Bichi wanda daya daga cikin nagaban goshin tsohon gwamnan jihar …
-
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce …
-
Labarai
Jami’an SARS sun kashe mayakan Boko Haram da dama a wata arangama da sukayi a Borno
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’an SARS a jihar Borno sun fatattakin mayakan Boko Haram da sukayi kwanton bauna a kauyen Mainok dake kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri. Rahotanni sun bayyana yadda mayakan Boko Haram …
-
Labarai
Sarkin Musulmi da Sheikh Sharif Saleh sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSarkin Musulman Najeriya, Sultan Abubakar Saad, Sheikh Sharif Saleh Ibrahim da shugaba Muhammad Buhari sun samu shiga sahun sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya na shekarar 2020. …
-
LabaraiSiyasa
Operation tsamar Nama: Shugaban PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi ya koma APC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineEngr Rabiu Sulaiman Bichi, shugaban PDP na jihar Kano kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya ya koma jami’iyyar APC. Hakan na zuwa ne kwanaki daya bayan hukuncin kotun koli ta tabbatar …
-
Labarai
Zaria: Wanda ya cancanta kadai zamu bawa rumfa a kasuwar Sabon Gari – Musa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Zazzabin ‘Lassa’ yayi sanadiyyar mutuwar manyan Likitoci 2 a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu manyan Likitoci dake aiki a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano a Kano, sun gamu da ajalinsu sakamakon kula da wata baiwar Allah da ake zargin tana dauke da …
-
LabaraiTaskar Masoya
Soyayya: Matan turawa da ban suke da matan Najeriya, domin na dandana naji -Isa Sulaiman
Matashin da baturiyar Amurka Jeanine Delsky ta biyo har Panshekara dake garin Kano, Sulaiman Babayero Isa yace shifa da soyayya da matan Najeriya haihata-haihata. Majiyar Dabo FM ta jiyo Sulaiman …
-
Rahotanni sun tabbatar da jami’ar Ahmadu Bello ta bawa Alkalin alkalai, CJN Tanko Muhammed gurbin karatu ba tare da ya samu makin da ake bukata ba a darasin Lissafi da …
-
LabaraiTaskar Masoya
“Anyi yunwa halin kowa ya fito fili” -Nafisa, budurwar matashin da Baturiya ta biyo Kano
Budurwar matashin nan Sulaiman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yiwo tattakin soyayya tun daga Amurka ta kuma bashi zoben kauna tare da shirin yin aure, Nafisa Tahir ta bayyana …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba yanzu gwamnatinshi zata bude iyakokin kasar da ta rufe ba. Shugaban yace baza a bude iyakokin ba har sai kwamitin da aka kafa …
-
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar …
-
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
