Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar …
Labarai
-
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
-
Yanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
-
-
-
Mabiya Abba Gida Gida sun fara ficewa daga Kotu
-
-
Labarai
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
-
Gwamnan jihar Ekiti karkashin tutar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi ya bayyana akwai yiwuwar rugujewar jam’iyyar sa ta APC bayan zangon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Mijiyar Dabo FM ta bayyana …
-
LabaraiSiyasa
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
-
Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar …
-
LabaraiSiyasa
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
-
Labarai
Hoton ‘soyayya’ na Baturiyar Amurka da dan Kano a dakin Otal ya janyo cece kuce
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton Sulaiman da masoyiyarshi yar kasar Amurka a dakin wani Otal a jihar Kano, ya janyo cece kuce tsakanin mutane musamman a kafofin sada zumunta. Tin bayan zuwan tsohuwar baturiya …
-
Labarai
Matashin da yafi kafatanin mutanen duniya gajarta ya mutu a kasar Nepal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMista Khagendra Thapa Magar, matashin da akayi ittufakin yafi mutanen duniya baki daya gajarta a duniya ya mutu a wani asibiti dake kasar Nepal. DABO FM ta tattara cewa matashi …
-
Labarai
Tarauni: Hanan Buhari zata kaddamar da koyar da mata 100 ilimin daukar hoto wanda dan majalisa ya dauki nauyi
Dan majalisa mai wakiltar Tarauni, Hafizu Kawu ya dauki nayin mata 100 domin koyon ilimin daukar hoto wanda Hanan Buhari zata kaddamar a karamar hukumar Tarauni. Dabo FM ta zanta …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Labarai
Kudaden da ake bamu ‘basu taka kara sun karya ba’ – Sanata Shekarau
by Raihana Musaby Raihana MusaMallam Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta tsakiya a Najeriya, yace akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara yawan kudaden da take baiwa yan majalissun dokokin domin ayyukan mazabu. Mallam Shekarau yace …
-
LabaraiTaskar Masoya
Hisbah ta aika sammaci ga baturiyar Amurka da matashin da suke kokarin aure a Kano
Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo …
-
Labarai
Yayin da take yi wa Maza illa, ‘Agwaluma’ tana yi wa mata maganin cutar cizon Sauro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan bincike da masana lafiya sukayi akan illar da ‘Agwaluma’ take yi wa Maza na rage musu karfin jima’i, binciken ya tabbatar da babban al’fanunta ga jikin iyaye Mata. DABO …
