Alamu na nuna cewa Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Zariya ta dare biyu tun bayan gudanar da zabukan Shuwagabannin gunduma na Jam’iyyar da aka gudanar a makon da ya gabata. …
Labarai
-
LabaraiMatsalarmu a Yau
Rashin Tsaro A Arewa: Buhari da Gwamnonin Arewa sun rasa ikon su a yankin-Ibrahim Garba Umar
Bayan kashe wasu manoma 43 da kungiyar Boko Haram ta yi a Jihar Borno, da kuma wani da aka kai duka kan manoman a Jihar Katsina a kwanan nan, wani …
-
Majalissar Dinki Duniya ta ce manoma 110 aka yi wa yankan rago a kauyen Zamarmari na jihar Borno. Mayakan Boko Haram dai ake zargi da aikata ta’addancin a kan manoman …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da yankan ragon da wasu ‘yan binduga da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka yi wa manoma a jihar Borno. DABO FM ta …
-
Rahotanni sun bayyana yadda kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ta yi wa wasu manoma wadanda yawancin manoman shinkafa ne yankan rago garin Zamarmari da ke karamar hukumar Jere a …
-
Labarai
Tin da ba kwa so mazajenku su aure mu, za mu rika kai su dare in sun zo zance wajenmu – Wata Budurwa ta bayyana
Wata mai amfani da shafukan sada zumunta a Najeriya, Aisha Adam Gimbiya ta yi wani kira mai kama da kashedi kan cewa za su rika tsayar da masu zuwa zance …
-
Gwamnan jihar Nassarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa an kama mutum 9 da ake zarginsu da hannu kan sace wa da kuma kashe shugaban APC na jihar, Mista Phillip Tatari …
-
A kalla mutum 1,570 ne a ka yi garkuwa da su a Najeriya cikin kankanin lokacin da bai wuce watanni 11 ba, binciken Jaridar Daily Trust ne ya tabbatar da …
-
Ana zargin wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu da kashe wani yaro mai shekara 16 da ya sace a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano. DABO FM …
-
Wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu dan shekara 22, ya yi kira ga gwamnatin Kano da ta kashe shi ta hanyar rataya a bainar jama’a. Ana zarginsa …
-
An yaba da irin kokarin da Majalisar ‘Ina mafita al-umma forum ke yi, wajen daidaita matsalolin ma’aurata tare da sanya albarka ga majalisar. Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Malam Ahmad …
-
LabaraiTaskar Malamai
Hukuncin mutum ya kashe kansa, Daga Sheikh Aminu Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukuncin mutum ya kashe kansa tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga masallacin Ansaru Sunnah da ke karamar hukumar Fagge a birnin jihar Kano. Huɗubar Juma’a ta yau. 12/ 4/1442. …
-
Labarai
A gaggauce: DABO FM ta rasa ma’aikaci sakamakon hatsarin babur a jihar Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin DABO FM dake wallafa mujallar mako mai taken Taskar Dabo ya rasa hazikin ma’aikaci, Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Hassan dan asalin jihar Kaduna. Ya rasu a …
-
Tun bayan harin da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne suka kai a makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya ta Jihar Kaduna wanda ya yi sanadiyyar sace mutane …
-
A daren Asabar din da ta gabata ne, wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka shiga rukunin gidajen ma’aikata na makarantar kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli …
-
Bakwankwashen ɗan majalisar jiha, Lawan Sani Inuwa Guru mai wakiltar Guru Central dake jihar Yobe ƙarƙashin jam’iyyar PDP zai dauki nauyin yiwa direbobin motocin haya wanda suke ƙarƙashin karamar hukumar …
-
Harbin bindigar dai yayi sanadiyar mutuwar wani matashi mai suna Abubakar Isah, bayan da aka cakkakawa wani mai suna Ibrahim Sulaiman (Mainasara) wuƙa wanda shaidun gani da ido suka tabbatar …
-
Shugaban hukumar kula da hada-hadar jiragen ruwa ta kasa wato NIMASA Dakta Bashir Yusuf Jamo ya kwatanta kogin Kaduna a matsayin wata hanya na samar da aikin yi da kara …
-
Labarai
Buhari ya fitar da N62.7b domin gyara titin da ya tashi daga Kano, Dawakin Tofa, Gwarzo zuwa Dayi
Kwamitin zartarwa na ƙasa ya bada umarnin fitar da naira biliyan 62.7 domin yin aikin da ya tashi daga Kano zuwa Dawakin Tofa ya dangana da Gwarzo har zuwa Dayin …
-
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ma’aikatun ta 428 baza su iya biyan albashi a ƙarshen watan da muke ciki na Nuwamba ba sakamakon kuɗin da aka ware musu na albashi sun …
