‘Yan Shi’ar kasar Indiya sun koka kan yacce jami’an Najeriya suke hana ruwa gudu yayin da Likitoci suke duba lafiyar shugaban IMN, Sheikh Al Zakzaky. DABO FM ta tabbatar da …
Labarai
-
Labarai
Hukumar kare hakkin Musulman duniya ce zata dauki nauyin jinyar Al-Zakzaky ba ‘yan Shi’a ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni da dama sun fito akan cewa wata kungiyar ‘yan Shia ta kasar Indiya ce zata dauki nauyin jinyar da Sheikh Zakzaky yakeyi a kasar Indiya. Inda wasu rahotannin ma …
-
Shugaba Muhammad Buhari yace zai kula da sha’anin Talakawa a zangon mulkinshi na 2. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata lokacin da yake wata ziyarar barka da …
-
BincikeLabarai
Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare hanya …
-
BincikeLabarai
#PrayforDadiyata: Kwanaki 10 da bacewar Abu Hanifa Dadiyata ‘Kwankwasiyya’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar Asabar, a kwanan watan turawa, rahotanni suka tabbar da dauke matashi Abubakar Idris wanda aka fi sani da Dadiyta, a cikin gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Abu Hanifa …
-
BincikeLabarai
Kwanaki 122 tin bayan daure IG Wala da kotu tayi akan batun tona cin hanci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Talata, 13 ga watan Agustar shekarar 2019, Ibrahim Garba wanda aka fi sani da IG WALA a cika kwanaki 122 a gidan yari tin bayan daureshi da wata babbar …
-
Labarai
Hakiman Kano sun bijirewa uwarnin Ganduje, sunyi mubayi’a ga Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHakimai a jihar Kano sun bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Ganduje ya baiwa dukkanin Hakiman Kano umarni da “Kowanne Hakimi yayi hawan bikin Sallah a Masarautarshi.” Sanarwar …
-
Labarai
Sheikh Al-Zakzaky zai tafi kasar Indiya bayan shafe kwanaki 1337 a tsare
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJagoran tafiyar masu bin mazahabar Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya kama hanyarshi ta zuwa kasar Indiya domin neman magani. DABO FM ta binciko cewa; An dai kama shugaban …
-
-
Labarai
Jarumar barkwanci ‘yar kudancin Najeriya ta yi batanci akan Musulunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJarumar barkwanci ta kudancin Najeriya mai suna Gloria Oloruntobi, ta yi maganar batancin akan addinan duniya ciki har da Musulunci. Oloruntobi ta bayyana haka ne bisa matsayinta da tace yar …
-
Labarai
Shugaban tsohuwar kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky zai tafi kasar Indiya a yau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban kungiyar …
-
Labarai
Shugaban ‘Haramtacciyar’ kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky ya tashi zuwa kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban kungiyar …
-
Labarai
Malamai miliyan 1 na kasar Kanada sun nada Sarkin Kano shugaban kwamitin ‘Mashawarta’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMalamai miliyan 1 da sukewa kansu lakabi da sunan 1MT, sun nada sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II a matsayin shugaban kwamitinsu na mashawarta a Najeriya. Daily Nigerian ta rawaito cewa, …
-
Labarai
Tsohon dan Majalissar jiha na karamar hukumar Sade ta jihar Bauchi ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon dan majalissar jiha wanda ya wakilci karamar hukumar Sade dake jihar Bauchi, Alhaji Hamza Mahmud Lanzai ya rasu a daren ranar Arfa ta 2019. Rahotanni daga Iyalanshi sun tabbatar …
-
Labarai
‘Yan Najeriya 65,000 ne sukayi aikin Hajjin Bana – Hukumar Alhazai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa yan Najeriya kimanin 65,000 suke a kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji. Hukumar ta fitar da adadin ne bayan da …
-
Labarai
Hotuna: Wutar Lantarki a Birtaniya ta kara daukewa bayan gyara a shekaru 16
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton:JAMES MARLOW Hoton:PA MEDIA Dabo FM ta binciko cewa, tin a shekarar 2003, kasar bata kara fuskantar daukewar wutar lantarki ba.
-
Labarai
Kudi da mukami daga Iran ne suka ja Al-Zakzaky zuwa Shia – Yayan Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Muhammad Yakubu shi ne yayan shugaban IMN ta Shi’a, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky. Sheikh Muhammad Yakubu ya bayyana yacce kasar Iran ta janye ra’ayin Zakzaky zuwa fadawa tafiyar Shi’a bisa …
-
Labarai
Dan Fansho ya mayarwa gwamnatin jihar Bauchi rarar miliyan 1 daga kudaden da aka biyashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar ma’aikata ‘yan Fansho na jihar Bauchi, Habu Gar, ya shawarci gwamnatin jihar da ta kula sosai wajen biyan kudin ‘yan fansho da takeyi. Habu ya bayyana cewa a …
-
Labarai
EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika kafin ta amince da tafiyar Zakzaky zuwa kasar Indiya neman lafiya. DABO FM ta …
-
Labarai
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi za ta dauki sabbin Ma’aikata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, tana neman sabbin Ma’aikata. DABO FM ta binciko cewa; Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na yanar gizo gizo inda …
