Labarai
-
Labarai
‘Yan Kwadago sun fara gajiya da wasan buyar da gwamnati take musu akan albashin N30,000 – IPAC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar IPAC tayi kira ga gwamnati tarayya da tayi hanzari wajen tabbatar da fara biyan ma’aikata albashinsu na N30,000 domin inganta rayuwar ma’aikatan. Shugaban hukumar na jihar Legas, Shakirudeen Olofin …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rikicin kabilun Tiv da Jukun na jihohin Benue da Taraba dake arewacin Najeriya yana damunshi matuka. Sanarwarta fito a wata takarda mai dauke da …
-
Labarai
Allah Yayi wa fitaccen dan jarida Umar Sa’idu Tudun Wada rasuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen dan Jarida, tsohon shugaban rukunin tashohin gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano, Alhaji Umar Sa’idu Tudun Wada ya rasu a yau Lahadi. Alhaji Umaru ya rasu ne sakamakon hatsarin …
-
-
-
Labarai
Kayi mini aure ko na shiga duniya – Budurwa zuwa ga Mahaifinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na Legit Ng ya rawaito; Yanzu wani zamani ne da muke ciki da ba wuya halayen yara ya gurbace, musamman ‘ya’ya mata Akwai babbar matsala ga halayen ‘yan …
-
Labarai
Gwamnatin tarayya zata fara rabawa ‘yan Zamfara N5000 a kowanne wata – CCT
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnyiwa gidaje akalla 54,197 rijisata a jihar Zamfara da zasu karbi tallafin kudi na N5000 daga gwamnatin tarayya. Temi Tope Sinkaiye, shugabar gudanarwar CCT ce ta bayyana haka a wani …
-
LabaraiRa'ayoyi
Manyan ayyukan shugaba Buhari na raya kasa da al’ummar yankin Arewa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDuba da irin cece-kuce da al’ummar yankin arewacin Najeriya suke tayi akan rashin ganin ayyukan raya kasa da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari take yi bayan miliyoyin kuri’ da yankin ya …
-
Labarai
Sarki Sunusi ya tsige limami a Kano bayan ya bijirewa umarnin Sarkin Musulmi akan ganin wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya tsige babban limamin masalacin Juma’ar Limawa a jihar Kano. Masallacin yana unguwar Limawa ta karamar hukumar Kumbotso a cikin birnin jihar …
-
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Yobe ta kame wani magidanci da ake zarginshi da yiwa ‘yarshi ta cikin shi ciki. Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe ne ya bayyana …
-
Labarai
Abdulaziz Yari ‘ya gina rijiyar birtsatsai kan naira miliyan 325’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBBC HAUSA Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya musanta bar wa sabuwar gwamnatin jihar da Bello Matawalle ke jagoranta bashin makudan kudade, da kuma bayar da wasu kwangiloli na …
-
‘Yan Najeriya a shafukan Twitter sun zabi Buhari a matsayin shugaba mafi munin aiki a cikin jerin shuwagabannin da suka mulki kasar. Zaben da jaridar Sahara Reporters ta shirya a …
-
Labarai
Adamawa: Fintiri ya kwace filayen makaratu da aka rabawa wasu shafaffu da mai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya kwace dukkanin filayen makarantu da aka rawaba wasu mutane a jihar. Darkatan watsa labarai da hulda da mutane na gwamnan jihar, Solomon Kumangar …
-
Tin bayan ficewa daga yanayin hunturu, kasashen Turai suka shiga cikin matsanancin zafin da akayi shekaru aru aru ba’a ga irin yanayin a nahiyar ba. DABO FM ta binciko yacce …
-
Labarai
Sabon tsarin MTN ‘1GB Data’ hade da kudin kira na N2000 akan N1000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKo kasan sabon tsarin ‘Data’ hade da kudin kira na Naira 1000 daga kamfanin sadarwa na MTN? Tsarin MTN XtraValue zai baka damar samun Data kimanin 1GB hadi da kudin …
-
Labarai
Zamfara: Bincike ya nuna Abdul’aziz Yari ya bannatar da sama da Naira biliyan 250
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin karbar mulkin wanda gwamna jihar Zamfara, Bello Matawalle ya kafa a zargi tsohon gwamnan jihar Abdulaziz Yari da bannatar da tsabar kudi na Naira biliyan N251,849,482.50 Shugaban kwamitin tare …
-
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana cewa babu wani tsarin zabe da yake cikakke da babu kuskure a ciki. SHugaban ya bayanna …
-
Labarai
Sarkin Kano Sunusi II ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ‘NAN’ ya rawaito cewa Darakta labarai da kula kula da harkokin …
-
Labarai
Kotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron kararrakin zaben shugaban kasar Najeriya tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar da jami’iyyar PDP na samun damar bincikar kundin bayanan hukumar INEC. Kotun tace tayi watsi da …
