A wani sumame da rudunar ‘yan sandan Najeriya reshe jihar Naija ta kame wani dillanin safarar bindigogi da harsasai zuwa ga ‘yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane. …
Labarai
-
Labarai
An samu ragin N51,170 daga cikin Naira miliyan 1.5 na kudin aikin Hajjin 2019 – NAHCON
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
-
Labarai
Sarkin Kano Sunusi ya zama shugaban Jami’ar gwamnatin jihar Borno
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban jami’ar gwamnatin jihar Borno. Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Umar Kyari Sandade tare da babban sakataren ma’aikatar Ilimi ta jihar …
-
Labarai
Hukumar Alhazai ta rage kudin aikin Hajjin 2019 tare da kara wa’adin biyan kudi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
-
Labarai
‘Mijinta ne yayi mata dukan tsiya ya caka wa kanshi wukar’ – Waye me gaskiya tsakanin dangin miji da matar?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan bayyanar faruwar wannan lamari ake ta samun rahotanni daban daban. Sai dai yayin binciken mu a nan DABO FM mun tattaro wasu bayanai daga majiyoyi guda hudu. DABO …
-
Labarai
Anyiwa Fatima Musa aure da Sa’eed a watan farko na haduwarsu bayan an rabata da wanda take so
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAuren dole ne yasa Fatima Musa ta caccaka wa mijinta wuka bayan haduwarsu da wata 1 kacal Bayan bincike da DABO FM ta gudanar, mun gano makasudin yunkurin da Fatima …
-
Labarai
Amarya ta caccaka wa mijinta wuka a karo na 3 da take yunkurin kashe shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAmaryar da ake zargi dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Fatima Musa da caccakawa mijinta mai suna Sa’eed …
-
Labarai
An daura wa yaro dan shekara 15 aure da budurwarshi ‘yar 14 bayan yayi mata ciki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zakulo labarai na abubuwan da suke wakana a lungu da sako, yau mun garzaya shafin Gossip Mill Nigeria. Iyayen yara duka biyu sun yanke shawarar daurawa ‘yayannasu …
-
Labarai
Amarya a Kano ta caccakawa mijinta wuka bayan aurensu da watanni 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi amaryar dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Matar mai suna Fatima Musa ta caccakawa mijinta mai …
-
Labarai
Farashin gangar danyen man fetur ya tashi da kashi 6 a kasuwar duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGangar danyen man fetur yayi tashin gwauron zabi a kasuwar duniya da kashi 6 a satin daya gabata. Hakan na zuwa ne yayin fargabar hari da sojojjin kasar Amurka suke …
-
Labarai
‘Yan gudun hijira a Zamfara sun fara komawa gidajensu bayan samun ingantuwar tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSakamakon samun zaman lafiya da jami’an tsaro suka samo, yasa ‘yan gudun hijira da dama sun fara kaura daga sansaninsu zuwa garuruwansu na asali a jihar Zamfara. Yusuf Idris, babban …
-
Labarai
Bamu hana Almajiranci yanzu ba, sai dai muna da muradin haramtawa a nan gaba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyanawa cewa har zuwa yanzu gwamnatin bata kai ga haramta tsarin karatun almajiranci ba, sai dai akwai muradin haramtawa anan gaba. Shugaba Buhari ya …
-
Labarai
Kotu ta daure mawaki shekara 1 bisa wakar sukar Ganduje da yabon Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu dake da zama a jihar Kano ta daure wani matashin mawaki har tsawon shekara 1 a gidan kaso biyo bayan wakar sukar Ganduje da yayi. Mawaki Yusuf …
-
Labarai
Bayan suka da cece-kuce, Ahmad Lawan ya janye mukamin daya baiwa tsohon ma’aikacin Saraki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. A wata …
-
Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure. DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta tabbatar ‘Abba Gida Gida’ a matsayin wanda ya lashe zaben PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun kolin Najeriya ‘Supreme Court’ ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin sahihin dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP na jihar Kano bayan da Ibrahim Little ya shigar …
-
Labarai
Daliban Najeriya guda 5000 a Sudan suna cikin tashin hankali da matsi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan juyin juya hali da al’ummar kasar Sudan sukayi domin samun chanji daga dadaddiyar gwamnatin shugaba Omar Al- Bashir. Neman sauyin mulkin ya bar baya da kura a kasar …
-
LabaraiNajeriya
Bidiyo: Matasa sun datse titin Kaduna-Abuja tare da cinna wuta, sunce ‘Sai Buhari yazo’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Matasan garin Azara dake kusa da Jere, jihar Kaduna sun datse hanyar Abuja zuwa Kaduna na tsawon awa uku sun ce …
-
Babban LabariLabarai
Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHar cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa …
-
