Shugaba Muhammadu Buhari, zai bar kasa Najeriya, jim kadan bayan sake rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar. Shugaba Buhari zai halarci taron kungiyar kasashen musulmi “OIC” na duniya …
Labarai
-
-
Labarai
Ganduje yayi alkawari mayar da karatun Firamare kyauta da daukar nauyin karatun masu bukata ta musamman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin zata mayar da karatun firamare kyauta a jihar, tare da daukewa dukkanin masu bukata ta musamman nauyin kudaden makaranta …
-
Labarai
Ba a ga Sarkin Kano Sunusi ko wakilinshi a taron rantsar da Ganduje ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga rahotanni da muke samu daga wasu wakilanmu tare da mahalarta taron ranar rantsuar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje sunce, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II bai halarci taron ba. Ana …
-
-
-
Labarai
Ban gina sabbin gidaje ko siyan hannayen jarin gida ko kasar waje ba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a shirin rantsar dashi wa’adin mulkin Najeriya karo na byu kamar yacce doka ta tanada. Za dai a rantsar …
-
Labarai
Akwai yiwuwar sake komawa wa’adina na biyu da wasu tsofaffin Ministocina – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yace Akwai yiwuwar ci gaba da aiki da wasu daga cikin tsaffin Ministocinshi a zangon “Next Level”. Buhari ya baiwa Ministocin umarnin rubuto sakamakon ayyukan da suka …
-
Labarai
Hotuna: Ganduje ya kai ziyara filin da za a kara rantsar dashi don shiga “Next Level”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya kai ziyara filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata, filin da za’a rantsar dashi a gobe Alhamis 29/05/19.
-
Labarai
Wata babbar Kotu ta dakatar da umarnin kama akantan Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu a jihar Kano ta dakatar da umarnin kamun da wata karamar kotu tayi na kama shugaban ma’aikatan fadar Sarkin Kano da wasu mutane 2. An dai kai …
-
Labarai
EFCC ta kama Kanin sakataren gwamnatin jihar Zamfara da miliyan 60 a wani gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsabar kudi Naira miliyan 60 a gidan dan uwan sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi. EFCC ta kama Murtala Muhammad, …
-
Daga shashin Hausa na BBC “ “Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce bai damu da rashin kaunar da manyan kasar suke nuna masa ba. A wata hira ta musamman da …
-
Labarai
Jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda bayan ritayar Singham
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sandan jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ta bayan da CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin dan sanda bayan cikarshi shekaru 60 a duniya. Babban siftan ‘yan …
-
Labarai
An kama Malamin makarantar allo da yake yin Luwadi da bayar da hayar ‘Almajirai’ don ayi dasu a Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaliban wata makarantar allo a unguwar Arkilla dake jihar Sokoto sun tabbatar da malaminsu, Murtala Mode, yana tursasa yin luwadi dasu. Daliban da shekarunsu ya kama da 4 zuwa 15, …
-
Labarai
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
-
Labarai
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
-
Labarai
Kotu ta kwace kujerar dan majalissar APC ta bawa na PDP a jihar Imo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu dake da zamanta a garin Owerri, ta kwace kujerar zababben dan majalissar tarayya, Ugonna Ozurigbo, dake wakiltar Nkwerre/Nwangele/Njabu/Isu na jihar Imo. A ranar Laraba, ya rubuta takardar …
-
Labarai
Buhari zai jagoranci bude ayyukan gwamnatin jihar Gombe a yau Litinin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna tsammatar zuwa shugaba Muhammadu Buhari a yau Litinin 27/05/2019 domin agorantar bude ayyukan da gwamnan jihar Ibrahim Hassan Dankwabo yayi. Jihar ta cika da jami’an tsaron a burane da …
-
Babban LabariLabarai
Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin 2019 na tiriliyan 8.92
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2019. Shugaba Buhari ya aikewa majalissar Dattajai akan kashe Naira tiriliyan 8.83. Kudin ya kama Naira Tiriliyan 8.92 bayan karin …
-
Labarai
Gwamnatin Tarayya ta ware wa shirin farfado da jirgin saman “Nigeria Air” biliyan 47
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayar ta aminta da kashe biliyan 47 domin farfado da kamfanin jiragen Najeriya na ”Nigeria Air”. Ministan harkokin sufurin ijragen sama, Sanata Hadi Siriki, yace kudin da aka ware …
