Kwamishinan mai ritaya, CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin ‘dan sanda a ranar Juma’ar 26/05/2019. Ritayar Singham tazo ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya. Mai magana da yawun …
Labarai
-
LabaraiSabon Labari
Mata sun fi Maza rikon amana, na tabbata bazasu hada kai don a kifar damu ba – Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce Mata sunfi Maza amana kuma yanada tabbacin bazasu ci amanar gwamnatinshi ba. Ganduje ya bayyana haka ne, yau Lahadi a fadar …
-
Kwamishan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili, ya ajiye aikin dan sanda a ranar Juma’a data gabata 24/05/2019. Wakili ya ajiye aikin ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya, …
-
LabaraiNishadi
‘Yan Bindiga sun sace ‘dan uwan Sani Mu’azu, gwamnan ‘Alfawa’ na shirin ‘Kwana Casa’in’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu garkuwa da mutane sun sace Salisu Mu’azu ma shiryin fim a Kannywood, dan uwan fitaccen jarumi, Sani Mu’azu na masana’antar Nollywood da Kannywood. Masu garkuwar dai sun sace Salisu …
-
Shugaba Muhammad Buhari ya sauka a garin Abeokuta na jihar Ogun. Buhari ya kai ziyara garin ne domin ayyukan da gwamna mai barin gado, Sanata Ibikunle Amosun, yayi. Shugaban ya …
-
Labarai
Bayan korafin “Anci Moriyar Ganga” da masu bukata ta musamman sukayi, Buhari ya hada musu Shan Ruwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Muhammadu Buhari ya hadawa masu bukata ta musamman buda baki a fadar gwamnatin dake babban birnin tarayyar Abuja a yau Alhamis. DaboFM ta tattaro cewa shan na zuwa ne …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kyautatawa gwamnoni jihar Kano. Buhari ya bayyana haka ne a wata ziyara daya kai yau Alhamis a jihar Imo ta bude …
-
Abba Kabir Yusuf “Gida Gida”, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jami’iyyar PDP ya bayyana cewa zai rusha masarautu 4 da aka kirkira a jihar Kano “Idan ya …
-
Labarai
Ana ta Rai…: Majalissa dokoki ta aminta da karin sabbin masarautu a jihar Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalisar dokokin jihar Zamfara ta zartar da kudirin neman kirkirar sabuwar masarauta a jihar. A ranar Laraba ne majalisar ta amince da kudirin da aka gabatar a gaban ta na …
-
Labarai
Akwai yiwuwar Najeriya ta sake komawa cikin matsin tattalin arziki ‘Recession’ – CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefiele ya bayyana cewa Najeriya za ta iya kara komawa kangin matsin tattalin arziki idan ba’a dauki matakin gaggawa wajen samar da ayyukan yi a …
-
Labarai
Bamu da wani babban buri illa sake gina ‘Yankin Arewa maso Gabas – Osinbajo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce sake gina yankin arewa maso gabashin Najeriya shine babban kudirin gwamnatin su. “Damuwar sake gina yankin arewa maso gabasi, shine babban kalubalen …
-
Labarai
Buhari zai gina sabon dakin saukar fasinjojin jiragen sama a jihar Legas akan Naira Biliyan 14 – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan harkokin sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Siriki ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kammala dukkanin shirye shiryen ta na gina sabon dakin saukar fasinsoji a filin tashi …
-
Labarai
Anyi yunkurin harba makamai masu linzami a birnin Makkah da Jeddah.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar sojin saman Saudiyya ta ce ta samu nasarar dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu da ‘yan tawayen Houthi suka yi yunkurin kai wa biranen Makkah da Jeddah ranar …
-
Labarai
INEC ta kwace ‘Certificate’ 20 na APC daga cikin jimillar 25 da aka kwace bisa umarnin Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar hukumar zabe ta INEC ta kwace jimillar takardar shaidar lashe zabe ”Certificate of Return” guda 25, a zaben da aka kammala na 2019 bisa umarnin Kotunan zabe. Shugaban sashin …
-
Labarai
Gwamnoni sun roki Buhari ya cire dokar bai wa kananan hukumomi kudadensu kai tsaye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnonin Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu ga sabuwar dokar bawa kananan hukumomi kudadensu kai tsaye. Sabuwar dokar dai zata baiwa kananan hukumomi damar cin gashin kansu, inda zasu rika …
-
Labarai
An nada Sarakunan Kano da kyakkyawar niyya ne, ba abinda zai rushe su – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi yana nan daram kuma babu abinda zai tarwatsa shi, kuma yayi sune a bisa …
-
Labarai
A matsayi na, na ‘dan Dagaci, tayaya mutane zasu ce zan rushe ko ruguza Masarauta? – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi yana nan daram kuma babu abinda zai tarwatsa shi, kuma yayi sune a bisa …
-
LabaraiSiyasa
Sule Lamido ya caccaki Obasanjo akan sukar Musulunci da ‘Yan Fulani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayarwa da Olusegun Obasanjo martanin maganar da yayi akan yin amfani da Boko Haram da sauran manyan lafuka wajen yunkurin yaduwar Fulani …
-
Dan takarar shugaban kasar Najeriya, karkashin jami’iyyar PDP a zaben 2019, ya nemi mataimakiyar shugaba Buhari ta fannin labarai, Lauretta Onochie, ta biya shi naira miliyan 500 bisa abinda ya …
-
Labarai
‘Yan Najeriya: Kar ku tsammaci samun tsayayyar wutar lantarki – TCN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban hukumar rarraba hasken wutar lantarki a Najeriya, ‘TCN’, Usman Muhammad yayi kira ga yan Najeriya da su cire tsammanin samun dauwamammiyar wutar lantarki. Shugaban ya bayyana haka ne a …
