Sarakunan dake karkashin Majalissar Sarakunan ta Kano, sun hadu a wajen taron yaye daliban makarantar koyar da aikin dan sanda da take garin Wudil a jihar Kano. Taron dai ya …
Dabo Online
-
BincikeLabarai
Kudin yi wa Majalissa kwaskwarima zai ishi gina ajujuwan zamani guda 10,360
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKudade da aka ware na Naira biliya 37 domin gyaran Majalissar Najeriya wanda ya janyo cece-kuce tsakanin al’umma kasar musamman masana da suke ganin an saka koko ba’a masakinshi ba. …
-
Labarai
Bayan furucin El-Rufa’i na ikirarin samun tsaro, anyi garkuwa da dagacin Birnin Gwari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan bindiga sunyi garkuwa da Hakimin Birnin Gwari, Yusuf Abubakar a kan titin Birnin Gwari zuwa Kaduna a ranar Laraba. Daily Nigerian ta rawaito cewa an sace hakimin tare da …
-
Sanata Benjamin Uwajumogu mai wakiltar Arewacin jihar Imo ya rasu a yau Laraba. Da yake tabbatar da al’amarin, Sanata Rochas Okrocha, ya bayyana cewa Sanata Benjamin ya rasu ne bayan …
-
Labarai
Buhari ya amince da bukatar kamfanin Hyundai na fara kera Motoci a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Buhari ya bayyana cewa zasu hana hannu tare da bawa kamfanin Hyundai damar fara kera motoci tare da gyaran matatun mai Najeriya. DABO FM ta tattara cewa shugaba Buhari …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta kori hukuncin kotun daukaka kara, ta tabbatar da gwamnan PDP
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya ta kori hukuncin kotun daukaka kara na zaben gwamnan jihar Oyo, ta tabbatar da gwamnan Makinde a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Kotun wacce ta …
-
Kiwon Lafiya
Rashin motsa jiki yana kisa irin na masu shan ‘Tabar Tabako’ da masu Kansa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yanzu, rashin motsa jiki yana kawo asarar rayuka matuka kamar yacce masu shan taba suke mutuwa a fadin duniya. DABO FM ta binciko wani bincike da masana kiwon lafiya …
-
Labarai
Matasa sama da miliyan 100 basu da ayyukanyi na kirki – Gwamnatin tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun Ministan Kwadago da ayyukanyi, Mista Chris Ngige, ta bayyana alkaluman matasan Najeriya dake fama da rashin ayyukanyi na kwarai. Minstan ya bayyana haka ne a …
-
Labarai
Dalibi ya raba wa tsoffin malamanshi na Sakandire motocin kece raini da dubunnan Nairori
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na Legit.ng ya rawaici cewa; “Kimanin kwanaki 10 da suka gabata ne aka yi bikin murnar cikar kwalejin gwamnatin tarayya dake garin Daura jahar Katsina (FGC Daura) shekaru …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 a yau Talata, 17 ga watan Disambar 2019. A yau ne dai shugaban yake cika shekaru 77 a duniya, …
-
Labarai
Majalissar Tarayya tana duba yiwuwar mayar da wa’adin mulki tsawon shekaru 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar wakilan Najeriya ta fara duba yiwuwar yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima akan wa’adin da shugaban kasa da gwamnoni suke yi a kan mulki. Majalissar ta raja’a kan …
-
Labarai
Kotun da ta jinginar da kirkirar sabuwar Majalissar Sarakunan jihar Kano, ta janye hukuncinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban mai shari’a, Ahmad Tijjani Bodamasi na babbar Kotun jihar Kano, ya janye hukuncin da yayi a baya na dakatar da kirkirar sabuwar Majalissar jihar Kano da gwamna Ganduje yayi. …
-
Labarai
Ba zan bari kuyi zalunci a zaben 2023 ba – Buhari ya fada wa masu madafun iko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yayi alwashin tsage dantse wajen ganin ba’ayi zalunci a zaben 2023 da za’ayi ba. Shugaban yayi kira da ‘yan siyasa da suke da ra’ayin fitowa zabe da …
-
Labarai
Fashewar tukunyar ‘Gas’ ta hallaka wasu ‘yan uwa su 8 har lahira a jihar Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGobara ta cinye wasu ‘yan uwa takwas. Wutar da ta tashi da misalin karfe 5 na yamma ranar Asabar a garin Dan Musa na karamar hukumar Dan Musa, ta yi …
-
Biyo bayan labaran mutuwar tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida da yayi ta yawo a shafiyar yau 15 ga watan Disamba, ta tabbatar labarin babu gaskiya a ciki. Wasu …
-
Labarai
Zamu yanke wutar da muke baku idan baku biya kudi ba – Najeriya ta fada wa Nijar, Togo da Benin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya Najeriya ta alkauranta yanke wutar Lantarki da take bawa kashen Nijar, Togo, da Benin idan har basu biya bashin da ake binsu na dala miliyan 16 ba. Shugaban …
-
Biyo bayan rahoton Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki da muka fitar, mutane da dama suna ganin babu …
-
LabaraiNishadi
Shugaban Majalissar Dattijai ya baiwa jarumi Mustapha Nabruska mukami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa, Northflix ya bayyana cewa; Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai ba shi shawara …
-
Labarai
‘Yan biki sun zama masu karbar ta’aziyyar Amarya bayan ta fada Rijiya a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA garin Gajaja na karamar hukumar Dambatta dake jihar Kano, wata Amarya mai suna Fatima, ta fada rijiya jiya Laraba, kwana daya kafin daurin auren ta. Sashin Hausa na BBC …
-
A garin Gaya dake jihar Kano, wani magidanci ya hallaka dan da ya haifa ta hanyar sanya masa Shinkafar Bera. Magidancin mai suna Musbahu, ya amsa tabbacin shine wanda ya …
