Matasa a jihar Kano sun fito zanga-zangar ƙin amincewa da dokar karin masarautu 4 a jihar Kano. Ranar Litinin majalissar jihar Kano ta karbi kuduri daga wasu da aka kira …
Dabo Online
-
Majalissar jihar Jigawa ta tsige kakakin majalissar Alhaji Isa Idris a yau Alhamis. Yan majalissa 20 ne daga cikin 30 na jihar suka tsige shi. Sauran Labarin na zuwa………
-
Wasanni
Champions League: Bayan shafe shekaru 11, kungiyoyin Ingila zasu kara a wasan karshe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin shekarar 2008, kungiyoyin Ingila basu sake haduwa a wasan karshe na kofin zakarun nahiyar Turai ba. Wasan na karshe da kungiyoyin Ingila 2 suka buga shine wasan Chelsea da …
-
Ra'ayoyi
Ka nada Abdullahi Abbas sarkin Kano, hakan zai kara fito da irin tunanin ka, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKaicho ga duk wata al’ummar da ta wadatu da shugaba mai girman jiki irin na girma tare da dumbin karancin zurfin tunani da sanin yakamata. An wayi gari yau a …
-
Labarai
Buhari ya kaddamar da kwamitin cigaban yankin Arewa maso Gabashin Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kwamiti a yau Laraba, 8/05/2019 domin cigaban yankin arewa maso gabashin Najeriya. Soja mai ritaya, Major-General Paul Tarfa ne zai jagoranci kwamatin. Shugaba …
-
A zaman majalissar jihar Kano na yau Laraba, majalisssar ta tabbatar da kudirin samar da manyan masaurautu 4 a jihar. Kudirin da aka gabatar da a gaban Majaliisar ranar Litinin, …
-
Labarai
‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwa a jihar Sokoto, sun harbe ‘dan sanda 1
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwar garin Balle dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa wasu shaidun gani da ido sun bayyana cewa wasu …
-
Labarai
Shugaba Buhari ya amince da ginin sabuwar tashar jirgin ruwa a jihar Delta akan kudi dala biliyan 3.6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban ministan harkokin sufuri, Mr Rotimi Amechi, yace gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari ta aminta da tsabar kudi dalar amurka biliyan 3.9 domin ginin gadar jirgin ruwa a garin …
-
Labarai
Buhari ya fara bada mukamai ga wadanda ya sawa takun-kumi akan cin hanci da rashawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito cewa; ” Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada tsohon Ministan Cinikayya, Bello Maitama-Yusuf a matsayin daya daga cikin mambobin Hukumar Daraktocin …
-
Labarai
Kano: Ganduje yana yunkurin rage darajar sarautar Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje yana yunkurin ragewa mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu SUnusi darajar Sarauta. Ganduje ya amince da bukatar dawo da matabar masarautu 4 dai dai …
-
Baturen babban zaben 2019 na hukumar INEC a jihar Kwara, Garba Madami yace wasu yan siyasa sun so siyanshi da kudi domin ya murde zaben 2019 a jihar Kwara. Madami …
-
Azumi
Ramadan: Buhari yayi kira da a cigaba da wanzar da zaman lafiya, soyayya tsakanin al’umma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga al’umma musulmi su cigaba da zama cikin lafiya da wanzar da soyayya a tsakaninsu. A sakon taya musulmin kasar murnar zagayowar watan Ramadan ta …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira miliyan 500 don yakar Malaria
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano tace ta kashe kudade sama da Naira miliyan 500 daga shekarar 2016 zuwa 2018 a kokarin ta na yakar cutar cizon sauro a jihar. Kwamishanan lafiya na …
-
Labarai
Ramadan: Najeriya zata tashi da azumi gobe Litinin – Sarkin Musulmi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarki musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar ya shaidawa al’ummar musulmin Najeriya dasu tashi da azumin Ramadan a gobe Litinin. Sarkin Musulman ya bayyana haka ne bayan kammala zaman …
-
Labarai
Buhari ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki 10 a kasar Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a yau Lahadi, 05/05/2019 daga Birtaniya bayan shafe kwanaki 10. Sai dai har zuwa dawowar shugaban, fadar gwamnatin ta kasa bata bayyanawa al’umma …
-
Labarai
‘Yan sanda na farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ da suka harbe jami’an tsaro a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ dake jihar Katsina bisa bindige wani dan sanda da Soja a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa; …
-
Labarai
Gobe Litini, za a tashi da azumin Ramadana a kasar Saudi Arabia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Dillancin Labarai na kasar Saudi Arabiya, SPA, ya rawaito cewa hukumomi a kasar Saudiyya sun bada tabbacin daukar azumin watan Ramadan daga gobe Litinin. Kamfanin yace “An ga jinjirin …
-
Labarai
Zabbaben dan majalissar da Kotu ta kwacewa kujera, Kawu Sumaila ya kaddamar da fara tafsirin Azumi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZababben dan majalissar tarayya da wata kotu ta kwacewa kujera, Hon Abdurrahman Kawu Sumaila, ya kaddamar da fara tafsirin azumin Ramadan na bana. Tsohon babban mai bawa shugaba Buhari shawara …
-
A shirin aurar da Zaurawa wanda gwamnatin jihar Kano ta gada daga gwamnatin da ta shude, yau ma gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta aurar da zawarawa …
-
Wasu daga cikin hotunan gurin daurin auren Zawarawa da Ganduje ya dauki nauyi.
