A cigaba da karatun tafsirin Al-kur’ani mai girma da Sheikh Dr Isa Ali Pantami yake gabatarwa a cikin watan Ramadan, wanda yake gudanarwa a garin Abuja, jiya 9 ga watan …
Dabo Online
-
Labarai
Ganduje ya gwangwaje Zainab Aliyu da Naira Miliyan 3 bayan fitowarta daga hannu Saudiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Zainab Aliyu da Ibrahim Abubakar tsabar kudi har Naira Miliyan 3 ga kowanne su. Gwamnan ya bada kudin ne …
-
Labarai
Jami’an tsaro sun tsare wani Malami bayan ya soki Buhari da gazawar Gwamnatin akan matsalar Tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar tsaro ta DSS ta gayyaci Malam Aminu Usman wanda aka fi sani da “Abu Ammar” zuwa ofishin ta a jihar Katsina, inda kuma bayan zuwan Malamin, jami’an suka tsare …
-
Babbar kotun jihar Kano dake zamanta a karamar hukumar Rano tayi fatali da karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta samar a makon da ya gabata. Gidan Rediyon …
-
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad JIbrilla Bindo ya bayyana jagorancin jihar a matsayin aiki mai tsaurin gaske, inda ya kuma bayyana cewa yana da yakinin ya batawa wasu rai don haka …
-
Guitar da kanwarshi Wiki sun angwance ne bayan da iyayensu suka ce sun fara soyayye ne tin kafin suzo duniya.Tagwayen wadanda aka haifa a watan Satunbar shekarar 2012 a kasar …
-
-
Labarai
Tsugunno: Masu nadin Sarki a masarautar Kano sun maka Ganduje a kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHudu daga cikin manya masu nadin Sarki a masarautar Kano sun mika gwamnan jihar, Dr Ganduje, zuwa kuliya manta sabo akan karin masarautu 4 da yayi a kwanakin da suka …
-
Labarai
Mahaifin Kwankwaso ya goyi bayan nadin Sarkin Karaye da Ganduje yayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMusa Kwankwaso, mahaifin Sanata Kwankwaso kuma hakimin garin Madobi ya mika wuya ga sabon Sarkin yankin Karaye. Tawagar mahaifin Kwankwaso, ta kaiwa sabon Sarkin Karaye ziyarar jaddada goyon baya. Hakan …
-
Labarai
Buhari ya bada kyautar magani, gidan sauro, kayyakin gwaje-gwaje da dala 500,000 ga kasar Malawi.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sake bada kyautar kudi, dalar amurka 500,000 da kayayyakin gwaje-gwaje ga kasar Malawi. Kayayyakin sun hada da magunguna da nauyinsu ya kai …
-
Labarai
Mutanen Gama su fara koka wa kan ayyukan da Gwamnati taki cigaba da yi a yankin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMazauna unguwar Gama daka Kano sun koka kan ayyukan da Gwamnan Kano ya fara kuma bai kammala ba yayin zaben cike gurbi a mazabar da akai a yayin zaben 2019 …
-
Zainab Aliyu ta dawo gida Najeriya ne bayan ta shafe fiye da watanni hudu a tsare a wajen hukumomi Saudiyya. Ta dawo kasar ne a safiyar Litinin 13 ga watan …
-
Labarai
Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki a Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai Daraja ta daya, Sarkin kasar Kano, mai martaba Muhammad Sunusi II ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano a yau Lahadi, 12/05/2019. Dubban mutanen …
-
Labarai
Ganduje ya bijirewa umarnin Kotu, ya nada sarakuna 4 daya ƙirƙira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan umarnin da wata kotu ta bayar na dakatar da nadin sarautar karin sarakuna 4 a jihar Kano, sai dai gwamnatin jihar ta keta umarnin inda tayi gaban kanta …
-
Wata babbar kotun jihar a Kano ta dakatar da yunkurin kirkiro sabbin masarautu a jihar Kano da Gwamna Ganduje yayi. Babbar kotun tayi wannan hukunci ne a yammacin ranar Juma’a.
-
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shi ba sa’an Sarkin Kano Muhammadu Sanusi bane ko a tsarin dokar kasa. Ganduje …
-
Babban kwamandan hisbah na jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya ajiye aiki a hukumar a matsayinshi na kwamandan rundunar. Malamin tare da wasu abokanshi sun bada sanarwar ajiye aikin …
-
Wasanni
Arsenal da Chelsea zasu fafata a wasan karshe na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyoyin Chelsea da Arsenal zasu fafata a wasan karshen na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’. Hakan na zuwa ne bayan kungiyoyin biyu suka samu nasarar a wasan gaf dana karshe …
-
Labarai
Sarkin Kano ya samu aiki mai girma da daraja daga majalissar Dinkin Duniya ‘UN’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi na biyu ya samu shiga cikin kwamitin masu rajin kare karni na majalissar dinkin duniya. Sarki Sunusi ya kasance dan Najeriya daya tilo …
-
Duba da karshen zangon mulkin gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele zuwa zango na biyu. Majiyoyi daga fadar gwamnatin tarayyar ta ce tini dai shugaba Muhammadu Buhari ya aike da …
