Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta musanta zarge-zarge da akeyi mata na samun hargitsi wanda har yayi sanadiyyar asarar rayuka sama da guda 5 a lokacin …
Dabo Online
-
Siyasa
Zabe: Gwamnan jihar Bauchi ya baiwa masu saka ido a zabe cin hanci, don su kau da kai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Barrister Muhammad Abubakar ya baiwa masu saka ido akan zabe cin hanci domin su kautar da idonsu bisa shirin yin magudi ta hannun sakataren jami’iyyar APC na …
-
Najeriya
Sanata Dino Melaye yayi kira ga ASUU data binciki takardun Farfesoshin da sukayi aikin Zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDino Melaye, Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, yayi kira ga hukumar ASUU data fara binciken kwa-kwaf akan takardun Farfesoshin da sukayi aikin zabe. Ya godewa hukumar zabe ta INEC …
-
Kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano, CP Muhammad Wakili ya dawo bakin aiki, na kasancewa shugaban rundunar ‘yan sandan jihar Kano, jim kadan bayan tafiyar DIG Anthony Micheal Ogbizi daga jihar …
-
A cigaba da gudanar da karashen zaben gwamnan jihar Kano, daga mazabar GAMA ta Kudu, al’ummar yankin suna cigaba da kada kuri’arsu cikin lumana da kwanciyar hankali. Gama ta Kudu …
-
Labarai
Kano: Wasu matasa da makamai sun tarwatsa mutanen dake kan layin zabe a Gama – BBC HAUSA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShafin BBC Hausa ya rawaito cewa wasu matasa sun tarwatsa mutanen da suka hau layi domin kada kuri’arsu a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa a garin Kano. BBC tace: …
-
Siyasa
Zaben2018: Kotu ta kwace nasarar Gwamnan APC, ta baiwa na PDP a jihar Osun
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta tabbatar da Sanata Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun tin a watan Satumbar 2018 data gabata. Gidan Talabiji na Channels TV ya rawaito cewa …
-
Siyasa
Na’urar tattara zabe ta INEC ta nuna Atiku ne ya lashe zaben 2019 – PDP
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA bayanan da jam’iyyar PDP ta mika kara gaban kotu ranar Laraba, sun nuna cewa na’urar tattara sakamakon zabe na hukumar INEC ya nuna jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben …
-
Siyasa
Har ‘Yan Boko Haram ‘yan APC suka zama don su rubutawa kansu kuri’a- Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban R-APC, kuma daya cikin ‘yan kwamitin yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar, Engr Buba Galadima yace sun kammala dukkanin shirun da suka shirya domin dawo da zaben da aka …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace mulkin jihar Kano bana barayi bane.
-
-
Taskar Malamai
Ko wane irin mataki masu madafun iko suke dauka wajen ceto rayuwar Sheikh Ahmad Suleiman?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Talata 19/03/19, kwana 4 kenan tin bayan dauke babban Sheikh, Gangaran, mai daddadar kira’ar karatun Al-Qur’an na wannan zamani namu a kasar Hausa, Mal Ahmad Suleiman akan hanyarshi daga …
-
Najeriya
Gwamnatin Tarayya zata kara kudin Haraji bayan da Majalissar Dattijai ta aminta da biyan N30,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya ta hannun hukumar tattara haraji ta Najeriya (FIRS) tace ‘yan Najeriya su shiryawa karin kudin harajin da suke biya. Karin Kudin harajin na VAT zai tashi daga kaso …
-
Siyasa: Rigar 'Yanci
Rigar ‘Yanci: Abba Gida Gida ko Executive Mai Sinƙe?, Daga A.M. Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineCigaban al ummata ,da kaucewa zamba da sace sace yafi muhimmanci. Ko lokacin ,Hisham Bin Abdul Malik da sauran manyan shugabanni ,irin haka ga makwaɗaitan masana ya faru ,amma bai …
-
Wasanni
Tun kafin tunkarar Barcelona, Wolves tayi waje da Man UTD a kofin FA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sha kashi a hannun takwararta ta Wolverhamptom Wanderers da ci 2 – 1. Wasan da aka buga a daren yau Asabar 16/03/19 a …
-
Labarai
BBC HAUSA ta gargadi shafukan dake amfani da sunanta wajen yada labaran karya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga shafin BBC Hausa A yakin da BBC ta ke yi da yada labaran boge, kafar ta gano wani shafi da aka bude da sunan ”Bbc hausa nigeria” a shafin …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Wani matashin Kwankwasiyya yayi barazanar zama dan kungiyar Boko Haram idan ba a yi musu adalci a zaben gwamnan Kano ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani matashi dan kungiyar Kwankwasiyya ya roki shugaba Muhammadu Buhari daya saka baki a basu shugaban da suka zaba a zaben gwamnoni daya gabata a ranar Asabar ta 9 ga …
-
Gwamnan jihar Kano, Engr Abdullahi Umar Ganduje yace jami’iyyar PDP tare da magoya bayanda zasu ga abin girgiza rai a zaben da za’a sake yi a ranar 23 ga watan …
-
Siyasa
Kungiyar gamayyar kasashen turai, EU tayi Allah wadai da zaben gwamnoni
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar gamayyar kasashen turai ta EU, tayi wadai da yadda hukumar INEC ta gudanar da zabubbukanta a Najeriya. EU tace, Najeriya kasa ce mai kima a idanun duniya musamman a …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
