Cigaban al ummata ,da kaucewa zamba da sace sace yafi muhimmanci. Ko lokacin ,Hisham Bin Abdul Malik da sauran manyan shugabanni ,irin haka ga makwaɗaitan masana ya faru ,amma bai …
Tun kafin tunkarar Barcelona, Wolves tayi waje da Man UTD a kofin FA
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sha kashi a hannun takwararta ta Wolverhamptom Wanderers da ci 2 – 1. Wasan da aka buga a daren yau Asabar 16/03/19 a …
BBC HAUSA ta gargadi shafukan dake amfani da sunanta wajen yada labaran karya
Daga shafin BBC Hausa A yakin da BBC ta ke yi da yada labaran boge, kafar ta gano wani shafi da aka bude da sunan ”Bbc hausa nigeria” a shafin …
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da aikin tituna da rijiyoyin burtsate a guraren da za a sake zabe
A daren jiya Juma’a 15/03/19, gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta kaddamar da fara aikin titi a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa. Al’ummar wannan yanki sun …
Kano: Duk malamin da yake kare Ganduje biyanshi aka yi, nima an min tayin miliyan 30 – Sheikh Abduljabbar
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana …
Subhanallah: Harin ta’addanci a masallacin New Zealand cikin hotuna
Harin ta’addanci daya faru a unguwar ChirstChruch dake kasar New Zealand. An dai sami wani mutun da yayi amfani da bindiga ya shiga har cikin masallacin Noor a lokacin gudanar …
A cigaba da wasanni zakarun najiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Spaniya zata kara da kungiyar Manchester United ta kasar Ingila a zagayen daf da kusa dana …
A yau Juma’a, 15/03/2019, aka sace babban malamin addinin musulunci kuma mahaddacin al’qurani, Sheikh Ahmad Muhammad Sulaiman Kano. An dai sace malamin ne tare da ‘yayanshi guda 6, a kan …
Zagin Dr Ahmad Gumi don ya sabawa ra’ayinka, Daga Salisu Webmaster
ZAGIN DR AHMAD GUMI DON YASA BAWA RA’AYIN KA Duk lokacin da kake ganin Malam ya fadi wani abu da ya sabawa ra’ayinka sannan ka shigo wannan fage ka zage …
Masallacin JAMA MASJID, na daya daga cikin masallatai masu dadewar shekaru a kasar Indiya dama duniya baki daya. Masallacin da keda zama a garin Jaipur na jihar Rajasthan dake arewacin …
A daren jiya Alhamis, wasu labarai a kafafen yada labaran yanar gizo gizo sukayi ta yada zancen cewa Kwankwaso ya umarci dan takarar gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf …
Kano: In bidiyon da aka ganmu gaskiya ne a ina aka ga mun yaga takardar zabe? – Murtala Garo
Kwamishan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo yace su ba barayin takardar tattara sakamakon zabe bane. A wani taro da kwamishinan yayi da manema labarai ya bayyana …
Karin Albashi: Majalissar Dattijai ta amince da karin albashin N30,000
Majalissar Dattawan Najeriya ta amince N30,000 a matsayin sabon albashin ma’aikatan Najeriya. A kwanakin baya dai kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci gwamnati data yiwa ma’aikata karin albashi daga N18,000 …
Saurari wani tsohon shirinmu tare da Mal Abbas Attahir akan matsalar al’majiranta a arewacin Najeriya.
Zaben Gwamna: Wani matashin Kwankwasiyya yayi barazanar zama dan kungiyar Boko Haram idan ba a yi musu adalci a zaben gwamnan Kano ba
Wani matashi dan kungiyar Kwankwasiyya ya roki shugaba Muhammadu Buhari daya saka baki a basu shugaban da suka zaba a zaben gwamnoni daya gabata a ranar Asabar ta 9 ga …
Zaben2019: Ko a lahira ba abinda za a yi idan mukaci zabe da tsiya-tsiya a Kano – Shugaban APC
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace suna nan a kan bakarsu ta cewa zasuci zaben Kano to da tsiya, ko da tsiya-tsiya. An dai hangi shugaban …
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe naira miliyan 223 a kananan hukumomi 15 da za a sake zabe
Gwamnatin jihar Kano karkashin ma’aikatar kananan hukumomi ta cire kudi kimanin naira miliyan 223 domin yin amfani dasu a kananan hukumomi 15 da za’a sake gudanar da zabe a 23 …
Gwamnan jihar Kano, Engr Abdullahi Umar Ganduje yace jami’iyyar PDP tare da magoya bayanda zasu ga abin girgiza rai a zaben da za’a sake yi a ranar 23 ga watan …
Kungiyar gamayyar kasashen turai, EU tayi Allah wadai da zaben gwamnoni
Hukumar gamayyar kasashen turai ta EU, tayi wadai da yadda hukumar INEC ta gudanar da zabubbukanta a Najeriya. EU tace, Najeriya kasa ce mai kima a idanun duniya musamman a …
