Zababben Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i, ya bayyana cewa yana nan da ranshi kuma babu hatsarin daya ritsa dashi. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta rabawa wasu daga cikin ma’aikatan hukumar zabe ta INEC filaye a jihar Kano. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito daga …
Zaben2018: Kotu ta kwace nasarar Gwamnan APC, ta baiwa na PDP a jihar Osun
Kotu ta tabbatar da Sanata Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun tin a watan Satumbar 2018 data gabata. Gidan Talabiji na Channels TV ya rawaito cewa …
Zaben Kano: Tsaka mai Wuya ga Jami’iyya Mai Mulki, Daga Umar Aliyu Fagge
Ga duk mutumin da yake bibiyar al’amuran siyasa a Najeriya, yana da masaniya akan zaben Gwamnoni da na yan majalisar jiha da aka gudanar a ranar 9/3/2019. A lokacin hukumar …
Gwamnatin jihar Niger zata kashe Naira Biliyan 3.2 a gyaran Gidan Gwamnati
Gwamnatin jihar Niger tace shirin da take na gyaran gidan Gwamnati zai lakume Naira biliyan 3.2. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Kwamishinan aikace aikace na jihar ta Niger ya …
Siyasar Kano sai Kano: Daga gobe kowa ya cire jar hula sai bayan zabe – Kwankwaso
Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Madugun tafiyar darikar Kwankwasiyya yayi kira ga magoya bayan tafiyar ta Kwankwasiyya dasu cire jar hula har sai bayan zabe. Kwankwaso ya bayyana haka ne …
Kiwon Lafiya: Yi wa juna tusa na kara danƙon soyayya ga ma’aurata – Masana
Masana daga jami’ar Delta Zeta dake kasar Birtaniya sun gudanar da bincike cewa shakar warin tusa nada matukar amfani a jikin dan Adam. A cewar masanan, shakaar warin tusa yana …
Na’urar tattara zabe ta INEC ta nuna Atiku ne ya lashe zaben 2019 – PDP
A bayanan da jam’iyyar PDP ta mika kara gaban kotu ranar Laraba, sun nuna cewa na’urar tattara sakamakon zabe na hukumar INEC ya nuna jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben …
Yasir Ramadan Gwale, dan gwagwarmaya kuma halastaccen mabiyin Mallam Salihu Sagir Takai, dan takarar gwamnan Kano a jami’iyyar PRP, yace Takai bai umarci magoya bayanshi su marawa Ganduje baya ba. …
Dan takarar Gwamna jihar Kano karkashin Jam’iyar PRP, Mallam Salihu Sagir Takai ya yi kira ga magoya bayan shi da su zabi Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jam’iyar APC …
Har ‘Yan Boko Haram ‘yan APC suka zama don su rubutawa kansu kuri’a- Buba Galadima
Shugaban R-APC, kuma daya cikin ‘yan kwamitin yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar, Engr Buba Galadima yace sun kammala dukkanin shirun da suka shirya domin dawo da zaben da aka …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace mulkin jihar Kano bana barayi bane.
Ko wane irin mataki masu madafun iko suke dauka wajen ceto rayuwar Sheikh Ahmad Suleiman?
Yau Talata 19/03/19, kwana 4 kenan tin bayan dauke babban Sheikh, Gangaran, mai daddadar kira’ar karatun Al-Qur’an na wannan zamani namu a kasar Hausa, Mal Ahmad Suleiman akan hanyarshi daga …
Gwamnatin Tarayya zata kara kudin Haraji bayan da Majalissar Dattijai ta aminta da biyan N30,000
Gwamnatin Najeriya ta hannun hukumar tattara haraji ta Najeriya (FIRS) tace ‘yan Najeriya su shiryawa karin kudin harajin da suke biya. Karin Kudin harajin na VAT zai tashi daga kaso …
Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai zama wani ma’aunin auna adalcin gwamnati dama hukumar INEC. Kano na daga …
Kwamishinan ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace shi ba dan kwaye bane, hasali ma bai taba sha ba duk tsawon rayuwarshi. A kwanakin bayan, mutane sunata …
Zabe: Manya a jihar Kano, sun gargadi masu shiga hurumin siyasar Kano
Kwamitin Manya masu kishin jihar Kano, KCCI tayi gargadi ga wasu ‘yan siyasa dake shiga hurumin siyasar kasar Kano bayan kasancewar su ba ‘yan jihar ba. Sun bayyana haka ne …
Zamu fara kama iyayen da basa saka ‘yayansu a makaranta – Malam Adamu
Gwamnatin tarayya zata fara kamen iyayen da suka ki saka ‘yayansu a makaranta. Da yake bayyana jawabi a taron manema labarai na ma’aikatar ilimi, Ministan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu …
