A safiyar yau, akaga bidiyon tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo yana gudu wajen arcewar daga filin tashin jirgin sama na Murtala Muhammad dake jihar Lagos. Har yanzu ne …
Kaduna: Hatsari ya ritsa da wasu matasa a wajen murnar cin zaben Shugaba Buhari
A saifyar yau, al’ummar Najeriya magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari suka fito domin nuna murnar lashe zaben da yayi a zaben da gudanar asabar din data wuce. Sai dai labarai …
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace bai yadda da sakamakon zaben 2019 ba. Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa bayanan kin amincewa da sakamakon …
Kada Atiku ya yarda da sakamakon zabe, domin magudi akayi – Dr Ahmad Gumi
A wani sako da Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya wallafa a shafinshi na facebook, yayi kira ga Alhaji Atiku Abubakar da yakai kara kotu akan rashin yadda da sakamakon zabe. …
‘Yan Najeriya sun yanke hukunci, NNPC ta huta?, Buhari yaci zabe.
Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben shugaban kasar Najeriya a 23 ga watan Fabarairun 2019, ta faru ta kare shugaba …
Kishi: Wata mata ta rikito da mijinta daga bene, bayan da ta ce ya cije ta
Mata ta rikito da mijinta daga kan kafar bene, bayan da tace ya cije ta a unguwar Dorayi dake birnin Kano. Matar mai suna Rashida Sa’idu Muhammad, tace wata ‘yar …
Za mu karbi sakamakon zabe, fatanmu a zauna lafiya – Kwankwaso
Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayanshi dasu zama masu hakuri tare da tabbatar da zaman lafiya bayan an fitar da sakamakon zabe. “Ina …
#NigeriaDecides2019: Alamu sun nuna kifewar Kwankwaso, Saraki da Dino Melaye
A cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar Kwankwaso tare da ‘dan takarar daya tsayar karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Hon Aliyu Sani …
Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily …
Bagwai: President: APC: 23,375. PDP: 10,584 Bunkure: President: APC: 27,232 PDP: 9,528 Tofa: President: APC 19,984 …
A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso. Ga jerin kuri’u APC – 72 PDP – 156
#NigeriaDecides2019: Atiku ya sha kashi a akwatin kofar gidanshi
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha kayi a akwatin daya kada kuri’a a jiharshi ta Adamawa. Ga jerin kuri’un ATIKU – 167 BUHARI …
#NigeriaDecides2019: “Yan daban’ jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos
Matasan jihar Lagos sun mika kokensu ga hukumar zaben kasa ta INEC saboda barazanar da suka ce yan daban jami’iyyar APC suke musu na tirsasasu zaben jami’iiyar APC. Matasa sunce …
#NigeriaDecides2019: ‘An harbe wani shugaban APC a jihar Ribas
Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani shugaban jami’iyyar APC a jihar Rivers. An harbe shugaba Etete tare da babban yayenshi …
#NigeriaDecides2019: An kama shuwagabannin APC da katunan zabe masu yawa
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa jami’an tsaro sun cafke wasu manyan jami’iiyar APC da tarin katinan zabe na mutane. Kalli Hotuna:
#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers
Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10” dake karamar hukumar Akuku-Torun. Sauran labarin na zuwa…..
#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da suka yi yunkurin sace akwatin zabe a jihar Abia
Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin Yolan jihar Adamawa
