A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban kasa tare da ‘yan majalissun wakilai da dattijai. Da misalin karfe 5:52am, an jiyo …
Zaben2019: Duk bakin cikin su sai na siyar da NNPC – Atiku Abubakar
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kara jaddada matsayinshi na cefanar da hukumar NNPC, abinda ya kira babu gudu, ba ja da baya. Atiku …
Zaben2019: ”Yan daban’ APC sun afka wa tawagar Kwankwaso a Bebeji
A cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso …
Gwamnatin PDP ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar Akwa Ibom
Gwamnatin jihar Akwai Ibom karkashin gwamna Udom Gabriel Emmanuel, ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar. Kamfanin jirgin mai suna IbomAir zai fara aiki ne a cikin wannan makon da muke …
Sojin Najeriya sun gano wata makarkashiya da ake shiryawa a jihar Rivers
Shiyya ta 6 ta rundunar sojin Najeriya dake a garin Fatakwal, babban birnin jihar Rivers tace ta samu bayanan dake nuni da dauko hayar bata gari domin tada hargitsi a …
Akwai yiwuwar dasa abubuwan fashewa a guraren zabe, kasuwanni da guraren bauta – Masu Sa’idon Zabe
A cewar wasu masu saka ido akan zabe wadanda suka zo daga kasar Afrika ta Kudu, sunce akwai yiwuwar tashin bama-bamai a wajen zabe. Mphoentle Keitseng, mai yada labaran hukumar, …
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace yana nan akan matsayinshi na siyarda ma’aikatar NNPC. Atiku ya bayyana haka ne yau, a wani taro daya …
Kano: Ganduje ya tsige Sheikh Daurawa daga mukamin kwamandan Hisbah
A jiya Talata, 19/02/2019, wasu majiyoyi daga jihar Kano suka rawaito matakin da gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje, khadimul Islam ta dauka na korar babban sakataren Sheikh …
Zaben2019: Ina kiran magoya bayana da su zabi shugaba Buhari – Salihu Takai
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga magoya bayanshi da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa. Mal Salihu …
An kama jirgin ne da yammacin yau a jihar Kano. Jirgin da aka cika makil da kudi ya kasa tashi saboda yawan kudin da aka cika a jirgin. Hukumomi masu …
Da yake bayyanawa ‘yan sanda, Malam Mustapha, yace zargin da ake masa na kwanciya da kanwar matarshi sau uku ba gaskiya bane, sai dai ya amsa cewa ya kwanta da …
Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri a filin zabe. Shugaban yayi wannan jawabi ne a yau, Litinin, a wani taro …
Kashi 6 cikin 10 na matan Najeriya, suna da tabin hankali -Masana Kwakwalwa
Wani malamin jami’a, Dr Auwal Sani Salihu, yace kashi 6 cikin 10 na mata, da kuma kaso 4 cikin goma na maza a Najeriya sunada tabin hankali. Dr Auwal ya …
Zaben2019: Idan Ganduje ya dame mu, har gida zan sa a kamoshi – Kwankwaso
A wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano, ya bayyana takaicin bisa zuwan wasu matasa gidanshi su yage masa fasta. Matasan da …
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tayi tsokaci bisa labarin data samu na kama kuri’a a gidan gwamnatin jihar Kogi, kuri’un da rahotan ya bayyana an daddangwalawa jami’iyyar APC a …
Zaben2019: Idan Ubangiji ne zai kirga kuri’u babu yadda Buhari zai iya cin zabe – Buba Galadima
Shugaban tafiyar R-APC, jigo a yakin neman zaben Atiku Abubakar, tsohon na hannun damar shugaban kasa Muhammadu Buhari yace babu yadda za’ayi shugaba Buhari ya samu nasara. Buba Galadima yayi …
Wallahi zan iya kashe mutum, in hakura da mahaifana a kan Buhari – Matashi
Wani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar da ke cike da abun mamaki. Matashin ya sha wallafa ire-iren wadannan kalamai a …
A wani faifan bidiyo da Victor Bola Alade, ma’aikaciya wani gidan talabijin ta wallafa a shafinta na facebook, yayi nuni da wani jami’in kwastam ya harbe wani bawan Allah har …
