Ggwamnatin jihar Kano ta barranta daga wasu labarai dake yawo a shafukan sada zumunta kan cewar an an shigar da Corona Virus cikin jihar ta filin tashi da saukar jirage …
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 2 da ranar yau Talata. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
Sabuwar cuta mai sunan ‘Hantavirus’ ta kara ballewa a kasar China
Sabuwar cuta mai sunan ‘HantaVirus’ ta kara bullowa a kasar China. Rahotanni daga kasar sun bayyana cewar tini dai aka tabbatar da akalla mutane 32 da suke dauke da cutar …
Yanzu yanzu: Alkaluman ‘Corona Virus’ sun zama 40 bayan sake tabbatar da 4 a daren Litinin
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 4 da daren yau Litinin. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
Gwamna a Indiya ya tilastawa jami’an Gwamnati hadawa marasa galihu kudin zaman gida
Jaipur, India Babban ministan jihar Rajasthan, Ashok Gehlot, ya baiwa kananan ministoci da ‘yan majalissun masu mulki a karkashin jami’iyyarshi ta Congress umarnin hada kudade domin ragewa marasa karfi radadin …
A karon farko an a shekarar 2020 ruwan sama mai karfin gaske ya sauka a garin Zariya da ke Jihar Kaduna. Ruwan da aka fara da misalin karfe 5:45 na …
Tsohon mataimakin shugaban kuma dan takarar shugaban in kasa a karkashin jam’iyyar PDP cikin shekarar 2019, Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa dansa ya kamu da cutar Coronavirus. Majiyar Dabo …
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun mutuwar mutum na farko sanadiyyar Covid-19 da safiyar yau Litinin. Hukumar tace tabbatar da mutuwar mutumin mai …
Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 35 bayan sake tabbatar da 5 a safiyar Litinin
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 5 da safiyar yau Litinin. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 30 bayan sake tabbatar da 3 a yammacin Lahadi
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 3 da yammacin yau Lahadi. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
Gwamnatin tarayya za ta cigaba da yin ayyukan raya kasa da kudin ‘Yan Fansho – Aliero
Biyo bayan karyewar darajar man fetur a kasuwar duniya, akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya ta cigaba da gudanar da ayyukan raya kasa da kudaden ‘Yan Fansho da suka kai tiriliyan 9. …
Mahaifiyar Jaafar Jaafar, mawallafin jaridar Daily Nigerian ta rasu a yau safiyar Lahadi, 22 ga watan Maris 2020. Da yake bayyanawa a shafukanshi na sada zumunta, Jaafar ya ce za’ayi …
Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 26 bayan sake tabbatar da 4 a safiyar Lahadi
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar COvid 19 guda 4 a safiyar yau Lahadi. KAmar yadda hukumar ta …
Gobarar Legas: Ganduje na cikin gwanonin da suka yi alkawarin bada tallafin miliyan 200
A wata ziyar jaje da gwamnoni 7 suka je yo jihar Legas bayan fashewar bututun man iska na Gas, gwamnan Kano, DR. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana zasu hada tallafin …
Siyasar Najeriya: Shin gaskiya ne akwai cutar Coronavirus a Najeriya?
Mu tattauna: Ku bayyana ra’ayoyin ku gama da shin akwai cutar Coronavirus ko kuwa siyasa ce.
Yanzunnan: Shahararren dan wasan Juventus, Dybala da matarsa sun kamu da cutar Coronavirus
Dan wasan Juventus, Paulo Dybala dan asalin Argentina kuma gogaggen dan wasan da ake ji dashi a duniya ya tabbatar da ya karbi saka makon gwajin da aka yi masa …
Rahoton Dabo FM na siyar da litar fetir a N143, yasa gidajen mai sun gyara litar su zuwa N125
Bayan wasu rahotannin da suka fita na wasu gidajen saida man fetir a kan sama da naira 143, DABO FM ta ziyarci gidajen man fetir dake jihar Kano domin ganin …
Makarantar sakandare ta unguwa uku na barazana ga rayukan dalibai, tare da rushewar ajujuwa
Makarantar sakandare ta GGSS unguwa uku tayi kira da gwamnati Abdullahi Umar Ganduje data duba Allah ta kawo wa makarantar tallafi domin ceto rayuwar dalibai da dama domin daga yanzu …
Yanzu Yanzu: NNPC na garin Hadeja na siyar da litar Mai N143 da kwabo 80
Gidan man NNPC na siyar da man fetir naira 143 da kwabo 80, duk da dokar da gwamnatin tarayya tayi na rage man daga N143 zuwa N125. ‘Gidan NNPC da …
‘Corona Virus’ shirin Yahudawa ne domin su hana Musulmai ibada – Sheikh Jingir
Shugaban kungiyar IZALA JOS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana annobar ‘Corona Virus’ da ta addabi duniya a matsayin shirin Yahudawa wanda a cewarshi an kirkireta domin hana addinin Musulunci …
