Mutane a kwaryar jihar Legas sun koma hawa Dawakai a matsahin abin hawa na zirga-zirga. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta haramta haya da babura ciki har …
Mai girma shugaban Hukumar ‘Yan Sanda ta kasa, IGP Muhammad Adamu, ya bada umarnin gaggawa kan shirin community Police da ake kokarin fadawa a fadin kasar nan. Shugaban ya baiwa …
An mayar da gidan Mata masu zaman kan su katafariyar Islamiyya a Igabi
A wani abun san barka da yabawa ga karamar hukumar Igabin Jihar Kaduna, wani gidan mata masu zaman kan su ya zama katafariyar makaranta da za’a cigaba da koyar da …
Yanzu-yanzu: ‘Yan bindiga sun kai hari Abuja, sun sace fasinjoji da dama
Wasu mahara sun bude wa motoci wuta a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja, kana sunyi gaba da fasinjoji da dama. Majiyar Dabo FM ta ruwaito cewa kakakin rundunar yan …
Gwamnan APC ya roki shugaban ‘yan sanda ya cafke Oshiomhole, shugaban jam’iyyar APC
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya aike da wasika zuwa ga shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa, Mohammed Adamu domin rokon yan sanda su chafke sugaban jam’iyyar tasu ta APC na …
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa a duk fadin kasar nan babu inda ke karkashin Boko Haram ko dai dai da inchi guda ne. Majiyar Dabo FM ta ruwaito mai magana …
Yadda Ganduje ya taka rawa a taron kaddamar sabon garejin gyaran motoci na mata da maza
A ranar 30 ga watan Janairun 2020, gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da sabon garejin gyara da wanki mota na zamani a karamar hukumar Dawakin Tofa. …
Umar Aliyu Fagge Siyasa da adawa abu daya ne a tsarin demokradiyya, babu yadda za ayi daya ya samu ba tare da dayan ba dokar da ta samar da tsarin …
Tirkashi: Gwamnatin tarayya zata hana manyan motoci hawa kan titunan kasar nan
Gwamnatin Najeriya ta dauki aniyar hana manyan motoci hawa kan titunan kasar da zarar ta kammala aiyukan layin dogo. Majiyar Dabo FM ta rawaito ministan sufuri, Rotimi Amechi ne ya …
Wani malami ya maida kyautar motar da dan majalisa ya bashi, ya bukaci a tallafawa talakawa
Babban limamin masallacin Ansar – Ud – Deen Society, Sheikh Ahmad Abdurrahman ya ki karbar kyautar mota kirar Toyota Sienna daga dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mushin II …
Tin bayan gudanar da babban zaben 2019 da jam’iyyar APC ta lashe baki dayan akwatunan jihar, Yanzu haka rikicin boye ya fara fitowa fili. Tun a wancan lokacin jam’iyyar ta …
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
Murna ta cika masu bautar Kasa bayan jin kararrawar alawus na N33,000
Da ranar yau Juma’a, jami’an yiwa kasa hidima NYSC suja fara jin saukar alawus din su na Naira Dubu Talatin da Uku (33,000) da shugaba Buhari yayi alkawarin biyan su. …
Kwankwaso ya tura matasa neman Ilimi, Ganduje ya bude cibiyar koyar da gyaran mota
A daidai lokacin da Gidauniyar Kwankwasiyya take rakiyar tura cikon matasan da ta dauki nauyin karatun zuwa filin jirgi domin tafiya makaranta, ita ma gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr …
El Rufa’i ya kara mafi karancin albashin yan fansho daga N3000 zuwa N30,000
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya mayar da N30,000 a matsayin albashi mafi karanci na yan fanshon jihar Kaduna. Babban mataimakin gwamnan jihar, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana haka …
Gidauniyar Kwankwasiyya ta kai karin dalibai kasar Dubai da Sudan domin karatun digiri na 2
Gidauniyar Kwankwasiyya ta jihar kano ta dau nauyin dalibai tara don tafiya kasar Sudan da Hadaddiyar Daular Larabawa domin yin digirinsu na biyu. Dabo FM ta tattara cewar bakwai daga …
Yakamata Mata su rungumi sana’o’in dogaro da kai – Habeeba S Lemu
Zaurenmu na Taskar Matasa na yau ya zanga da wata matashi yar asalin jihar Nijar a Najeriya da take sana’ar kwalliyar zamani ga ‘ya’ya mata. Habeeba S Lemu, matashiya dake …
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
Tsaro: Ka daina wasa da hankalin ‘yan Najeriya -Kungiyoyin kare hakkin dan adam ga Buhari
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka …
Yanzu-yanzu: Sarkin Karaye ya nada Kwankwaso mukamin ‘Makaman Karaye’ kuma hakimi mai nada sarki
Mai Martaba sarkin Karaye, Ibrahim Abubakar II ya daga likkafar mahaifin tsohon gwamnan kano Rabiu Kwankwaso, Majidadin Karaye kuma hakimin Madobi, Musa Sale Kwankwaso a matsayin daya daga cikin manyan …
