Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da yankan ragon da wasu ‘yan binduga da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka yi wa manoma a jihar Borno. DABO FM ta …
Yadda Boko Haram ta yi wa manoma da masunta 66 yankan Rago a Borno
Rahotanni sun bayyana yadda kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ta yi wa wasu manoma wadanda yawancin manoman shinkafa ne yankan rago garin Zamarmari da ke karamar hukumar Jere a …
Tin da ba kwa so mazajenku su aure mu, za mu rika kai su dare in sun zo zance wajenmu – Wata Budurwa ta bayyana
Wata mai amfani da shafukan sada zumunta a Najeriya, Aisha Adam Gimbiya ta yi wani kira mai kama da kashedi kan cewa za su rika tsayar da masu zuwa zance …
‘An kama mutum 9 da ake zargi da kashe shugaban APC a jihar Nassarawa’
Gwamnan jihar Nassarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa an kama mutum 9 da ake zarginsu da hannu kan sace wa da kuma kashe shugaban APC na jihar, Mista Phillip Tatari …
A kalla mutum 1,570 ne a ka yi garkuwa da su a Najeriya cikin kankanin lokacin da bai wuce watanni 11 ba, binciken Jaridar Daily Trust ne ya tabbatar da …
Matashi dan shekara 22 ya kashe matashin da ya sace dan shekara 16 a Kano
Ana zargin wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu da kashe wani yaro mai shekara 16 da ya sace a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano. DABO FM …
Ina rokon gwamnatin Kano ta kashe ni a bainar jama’a – Wanda ake zargi da kashe yaro
Wani matashi a jihar Kano mai suna Anas Sa’idu dan shekara 22, ya yi kira ga gwamnatin Kano da ta kashe shi ta hanyar rataya a bainar jama’a. Ana zarginsa …
An yaba da irin kokarin da Majalisar ‘Ina mafita al-umma forum ke yi, wajen daidaita matsalolin ma’aurata tare da sanya albarka ga majalisar. Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Malam Ahmad …
Hukuncin mutum ya kashe kansa tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa daga masallacin Ansaru Sunnah da ke karamar hukumar Fagge a birnin jihar Kano. Huɗubar Juma’a ta yau. 12/ 4/1442. …
A gaggauce: DABO FM ta rasa ma’aikaci sakamakon hatsarin babur a jihar Kaduna
Sashin DABO FM dake wallafa mujallar mako mai taken Taskar Dabo ya rasa hazikin ma’aikaci, Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Hassan dan asalin jihar Kaduna. Ya rasu a …
Tun bayan harin da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne suka kai a makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya ta Jihar Kaduna wanda ya yi sanadiyyar sace mutane …
Yadda masu garkuwa da mutane suka tafi da Mai gidana-Khadija Sulaiman
A daren Asabar din da ta gabata ne, wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka shiga rukunin gidajen ma’aikata na makarantar kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli …
Dan majalisa ya ɗauki nauyin yi wa direbobi katin shaidar tuƙi wato “Driver’s Licence”
Bakwankwashen ɗan majalisar jiha, Lawan Sani Inuwa Guru mai wakiltar Guru Central dake jihar Yobe ƙarƙashin jam’iyyar PDP zai dauki nauyin yiwa direbobin motocin haya wanda suke ƙarƙashin karamar hukumar …
Firgici a Kano: Ana zargin ƴan sandan ‘Anti-Daba’ da kashe mutum 2 a Sharaɗa
Harbin bindigar dai yayi sanadiyar mutuwar wani matashi mai suna Abubakar Isah, bayan da aka cakkakawa wani mai suna Ibrahim Sulaiman (Mainasara) wuƙa wanda shaidun gani da ido suka tabbatar …
Shugaban hukumar kula da hada-hadar jiragen ruwa ta kasa wato NIMASA Dakta Bashir Yusuf Jamo ya kwatanta kogin Kaduna a matsayin wata hanya na samar da aikin yi da kara …
Buhari ya fitar da N62.7b domin gyara titin da ya tashi daga Kano, Dawakin Tofa, Gwarzo zuwa Dayi
Kwamitin zartarwa na ƙasa ya bada umarnin fitar da naira biliyan 62.7 domin yin aikin da ya tashi daga Kano zuwa Dawakin Tofa ya dangana da Gwarzo har zuwa Dayin …
Maganar Gaskiya: Ba zamu iya biyan albashin ma’aikatu 428 a watan Nuwanba ba – FG
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ma’aikatun ta 428 baza su iya biyan albashi a ƙarshen watan da muke ciki na Nuwamba ba sakamakon kuɗin da aka ware musu na albashi sun …
Mun dauki matakan da suka dace domin dawowar dalibai-Injiniya Kabir Abdullahi
A shirye-shiryen ta na cigaba da gudanar da harkokin karatu tun bayan rufe makarantu kusan watanni bakwai da suka gabata saboda barkewar annobar Covid-19, makarantar kimiyya da fasaha ta Nuhu …
Rundunar sojin Najeriya ta jaddada kudirin ta na cigaba da sanya horo da kwarewa ga Jami’anta
A kokarin ta na cigaba da sanya kaimi da horo gami da kwarewa a jikin dakarun sojin Najeriya, rundunar sojin ta horas da jami’an ta 150 da suka sami kwarewa …
Rahama Sadau: Hakkin Manzon Allah SAW ba ya saraya da tuba – Sheikh Hamza Kabawa
Taskar Malamai daga Dabo FM tare da babban limamin masallacin Bello Road dake Kano, Sheikh Hamza Uba Kabawa Daga abin da ya kamata al’umma su sani shi ne : Duk …
