Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen jihar Kano, ta bayyana cewa tana maraba da masu sha’awar shiga ma’ajiyar masu laifi a ofishin ‘yan Sanda domin shakatawa. Kakakin rundunar yan sanda ta …
Iblis dai wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ne dake jihar Ribas, inda rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin suka samu nasarar kashe wannan gawurtaccen mai …
Kotun Majestare da ke ‘yan Azara Tudun Wada Zaria, karkashin jagorancin Malam Muhammad Sada Abdulkadir, ta fara sauraren karar da Garkuwan Makarantar Zazzau, Alhaji Shamsudeen Aliyu Mai Yasin, ya shigar, …
Zariya, Nigeria An bayyana naiman Ilimi, a matsayin wani abu da ya zama wajibi kuma dole a halin da ake ciki a yau, domin shi ne kadai madogara da mutum …
Kimanin mutum 14 ne suka mutu a kauyen Moda ‘Karamar Hukumar Anka dake Jihar Zamfara. Mazauna ‘kauyen sun shaidawa manema labarai cewa wata matar gida ce ta zuba Gishirin Lallen …
Abba Gida Gida ko Dr Ganduje? Kotu ta ayyana Ranar Larabar 2 ga Oktoba domin yanke hukunci
Kotun dake sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, ta bayyana ranar da zata kawo karshen karshen Shari’ar da aka kalubalanci nasarar gwamnan Kano, Dr Ganduje. Kotun da mai shari’a Halima …
An bayyana rashin Marigayi Malam Hashimu Adamu, Ma’aikacin Tashar Talabijin na Kasa NTA Zaria, a matsayin babbar rashi ba ga kafar yada labarai ta NTA ko iyalan sa ba, rashi …
“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki. Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe …
Fadar Shugaban Kasa ta musanta zargin Yajin da Aisha Buhari tayiwa fadar gwamnatin
Kamar yadda mu ka samu labari a Ranar Asabar, 28 ga Watan Satumba 2019, fadar shugaban kasar ta yi martani a game da rahotannin da ke yawo na cewa akwai …
Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim. An haifi Galadiman Kano Ahmadu Tijjani dan Turakin Kano Hashimu, dan Sarkin Kano Abbas, dan Sarkin Kano Abdullahi, dan Sarkin Kano Ibrahim Dabo …
Gidauniyar Koyar da aikin kiwon lafiya ta Taufeeq da ke Zariya, ta yaye dalibai 30 da suka yi karatu a fannoni daban-daban tare da kaddamar da 34 da za su …
Abubuwan da suka faru a Rana Irin ta Yau, 28 ga Satumba a fadin Duniya
A ranar 28 Satumbar 1992 Jirgin Sojojin Najeriya yayi hatsari a kusa da Jihar Lagos, inda mutane 163 suka rasu. A ranar 28 ga watan satumban shekarar 2018 Hukumar Jin …
Daliban 50 daga cikin Daliba 242 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin Digirinsu na II a kasar Indiya. Wakilin DABO FM na kasar Indiya ya samu halartar wajen saukar Daliban. …
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
Abubuwan da suka faru a Rana Irin ta Yau, 27 ga Satumba a fadin Duniya
A ranar 27 ga watan Satumban shekarar 1529 Sojojin Daular Usmaniyya suka isa kofar birnin Biyana inda Sarki Sultan Suleman, ya jagoranci farmakin farko da aka kai wa birnin. A …
Abba K Yusuf yayi nasara a kotun Koli, bayan fatali da karar Ganduje akan gabatar da karin shaidu 8
Kotun Koli tayi fatali da karar Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan hana PDP gabatar da karin shaidu 8 a gaban kotun sauraren zaben gwamnan jihar Kano. Hakan na …
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga A. Bin Uthman
As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
Tsohon shugaban Majalisar Matasan Nijeriya yayi kira ga Matasa su guji siyasar ‘A mutu ko ayi Rai’
Minna, jihar Niger. Tsohon Shugaban Majalisar Matasan Nijeriya, kuma mai sharhi a kan lamuran yau da kullum Kwamared Abdullahi Abdulmajeed, ya shawarci Matasa su guji siyasar a mutu ko a …
‘Babu irin zagi, la’anta, cin mutunci da magoya bayan shugaba Buhari basu yi wa Dr Ahmad Gumi ba’
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai Assalamu Alaikum Ya ku ‘yan uwana masu kima da daraja! Kamar yadda kuka sani, sanannen dan siyasar nan, tsohon Gwamnan Kano, tsohon …
Dalibai 105 daga cikin 242 da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatunsu sun sauka a kasar Indiya. Daliban dai sun sauka a filin tashi da saukar Jirage na Indira Gandhi …
