Bayan zarge-zarge da shan suka da Jagoran darikar Kwankwasiyya da mabiyanshi suka sha, cece-kuce ya chanza salo. Tin da fari dai wasu daga cikin mabiya Kwankwasiyyar suna gani cewa sunyi …
Gwara dan Ak*yar da zai ga mutane ya kauce hanya ya basu wuri – Sheikh Abdullah Gadon Kaya
A wani sabon faifen bidiyo da Sheikh Abdullah Gadon Kaya ya fitar da matsayin raddi ko martani ga abinda ake zargin Yan Kwankwasiyya da yiwa Ministan Najeriya ihun, yayi kakkausar …
Za a tsige shugaba Donald Trump
Majalissar Dokokin kasar Amurka tana shirin tsige shugaban kasar Mr. Donal Trump. Yan majalissar Democrat ne dai ke kkkarin aiwatar da wannan shiri. Yanzu haka ‘yan majalissar suna dakon samun …
Buhari zai bawa matasan Najeriya aikin shuka Bishiyoyi miliyan 25
Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata saka matasan Najeriya shuka Bishiyoyi miliyan 25 don rage illar chanjin Yanayi. Shugaba Buhari ya bayyana haka yayi wani taron tattauana batutuwan …
Wana laifi Dr Pantami yayi wa ‘Yan Kwankwasiyya da zasuyi masa ihun ‘Bamayi’ ?
Tin dai a daren jiya Talata bayan fitowar wani faifan bidiyo daya bayyana wasu ‘yan Kwankwasiyya suna yiwa Dr Pantami, ihun ‘Bamayi’ a jihar, ake ta cece-kuce. Duk da cewa …
Bata-garin mabiya Kwankwasiyya sun yi wa Sheikh Pantami ihun ‘Bamayi’
An zargi wasu Matasa mabiya darikar Kwankwasiyya da yiwa Ministan Sadarwar Najeriya, Dr Isa Pantami, ihun ‘Bamayi’ a jihar Kano. Hakan na zuwa ne dai dai lokacin da akayi kacubus …
Zagin Shuwagabanni da Malaman Addini tamkar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
Rikici ya barke a Majalissar Dokokin jihar Jigawa: An dakatar da ‘Yan Majalissu Biyu
Majalissar Dokoki ta jihar Jigawa ta fara daukar dimin rikici a zaman ta na yau Talata, 24 na watan Satumba. Kakakin majalissar, Hon. Idris Garba Jahun, ya sanar da dakatar …
Daliban gidauniyar Kwankwasiyya 105 sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai a Indiya
Dalibai 102 daga cikin 370 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin karatunsu don yin Digirinsu na 2 a kasar Indiya, sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai na kasar Indiya. …
Ciwon Shawara ya kashe azzalumin mai garkuwa da mutane a Zamfara da Katsina tare da yaranshi 11
Rikakken mai garkuwa da mutane, Alhaji T.K da wasu guggan shuwagabannin yin garkuwa da mutane sun mutu. Rahotanni sun bayyana mutuwar tasu sakamakon barkewar cutar Shawara a dajin da suke …
Gwamnan Borno ya bude shafin da zai dauki manema aiki miliyan 2
Mai girma gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya kaddamar da shafin ‘Borno Job Portals’ don daukar ‘yan jihar miliyan 2 aiki. Gwamnan ya kaddamar da shirin ne a jiya …
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Kaura, ya aikewa majalissar dokokin jihar da sunayen mutane 20 don nada su mukami. DABO FM tattaro cewa gwamnan gwamnan yana neman sahalewar Majlissar …
Kotu ta kwace zaben ‘Yan Majalissun jiha guda 2 daga APC ta baiwa PDP a jihar Adamawa
Kotun dake sauraren korafin zaben Majalissar Dokoki dake da zama a jihar Adamawa, ta kwace zaben ‘yan majalissun jiha na jami’iyyar APC guda 2. ‘Yan Majalissun su hada da Hon …
Shari’ar Abba da Ganduje tana neman baiwa ‘Yan Kwankwasiyya mamaki, INEC ta nemi a kori karar
A wani mataki na ban mamaki bayan kammala sauraren muhawarar lauyoyin APC, PDP da INEC, Shari’ar zaben gwamnan tana neman sauya zani. Duba da irin kwarin gwiwa da a iya …
N21,150 ne kudin makarantar ‘Capital School Kaduna’ – Principal
Shugaban makarantar Capital School dake jihar Kaduna, Mallam Ibrahim Yunusa, ya bayyana cewa; N7,050 ne kudin makarantar a kowanne zangon karatu. Biyo bayan shigar dan gidan gwamna El-Rufa’i, makarantar Capital …
NDLEA ta kai sumame Sakatariyar Jam’iyyar APC ta jihar Jigawa, tayi ram da wasu
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Jigawa ta ce ta kama diloli tare da masu amfani da kayan maye 16 a cikin garin Dutse, …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara biyan ma’aikata sabon albashin N30,000. Sai dai bincike ya bayyana cewa ma’aikata masu mataki na 1 zuwa na 6 ne kadai suka fara cin moriyar …
Ya sanya ‘danshi a makarantar da ya kashe wa miliyan 195, ya dauki Malamai 42 na musamman, El-Rufa’i
Da safiyar yau ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya kai ‘danshi Abubakar, makarantar Firamare ta Capital School dake jihar. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan ya alkaurata …
N30 kacal Banki zai caji wanda ya cire N501,000 a asusun Banki -CBN
Babban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. Da kuma sama …
Ya kamata mutanen Kano su takawa Kwankwaso birki akan yawo da kwakwalwarsu da yake yi – Ali Baba
Babban mai bawa gwamnan jihar Kano akan harkokin addinai, Hon S.A Ali Baba Agama Lafiya Fagge, ya bayyana cewa ikirarin da ake yiwa Kwankwaso na ‘Mai Takalmin Karfe’ duk karya …
