Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
Bankuna zasu fara cire bashin da suke bin mutane a duk asusun bankin da sukayi ajiya – CBN
Babban bankin Najeriya CBN ya amince wa bankunan kasar nan cirar bashin da suke bin mutum a kowanne banki da yake da asusun ajiya. Wannan dai doka ce da ta …
Talauci ke haddasa rashin zurfafa karatun Matasa a Yau – Ibrahim Garba Umar
Wani Matashi, kuma mai sharhi a kan lamuran Yau da kullum, Kana Magatakardar Kwalejin koyar da kiwon lafiya ta Madalla da ke Tudun Wadan Zariya, Alh Ibrahim Garba Umar, ya …
DABO FM ba tada hurumi akan wannan rubutun, ra’ayin marubucin ne. ‘Yan Siyasa Sune Suka Fi Kowa Wajen Bautar Da Matasa Ta Hanyar Sanya Su Suyi Batanci Ga Abokanan Adawarsu, …
A yau Juma’a 4 ga watan Okotoba, na shekarar 2019, mai girma Shattiman Dutse Hakimin Gundumar Yayari dake karamar Hukumar Buji cikin jihar Jigawa yake cika shekaru 60 da rike …
Ma’akatan S-Power ta jihar Katsina zasu tsunduma yajin aikin sai Baba-ta-gani
Ma’aikatan da Gwamnatin jihar Katsina ta dauka aiki don rage musu radadin talauci, sun yi barazanar tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Hakan na zuwa ne bayan korafin da …
Sai mun rage ma’aikata zamu iya biyan mafi karancin albashi – Ministan Kwadago
Ministan kwadago Mr Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na jan kafar fara aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 saboda sun duba sun ga abin da kamar wuya. …
Hukumar fasa kwauri ta kasa ta bayyana cewa, babu shakka tana ganin ribar rufe bododi da shugaba Buhari yayi. Shugaban Hukumar, kanal Hamid Ali mai Riyata, ya ce a cikin …
Gwamnati ta shirya tsaf domin fara karbar haraji daga hannun mutane milayan 45 -Shugaban Haraji
Shugaban Hukumar Tara Kudaden Harajin Cikin Gida (FIRS), Babatunde Fowler, ya bayanna cewa nan da watan Disamba Najeriya za ta kammala tattara sunayen mutane miliyan 45 da za ta rika …
Sai mun rage ma’aikata zamu iya biyan mafi karancin albashi – Ministan Kwadago
Ministan kwadago Mr Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na jan kafar fara aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 saboda sun duba sun ga abin da kamar wuya. …
Fitaccen mai shirya bidiyo a kasar Koriya ta Kudu ya karbi Musulunci ta sanadiyyar ‘Youtube’
Anyi gyara ranar 25 ga watan Fabarairun 2020. Fitaccen Matashin, Daud Kim, dan asalin kasar Koriya ta Kudu, ya karbi addinin Musulunci. Bayan bibiya da samun tabbaci, DABO FM ta …
Kungiyar Fityanul Islam ta je ziyarar ban girma ga Mai Martaba Sarkin Zazzau
Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta kasa reshen Jihar Kaduna, Sheikh Rabi’u Abdullahi Zariya, ya jagoranci tawaga ta musamman, domin kai gaisuwan ban girma ga mai Martaba Sarkin Zazzau kuma Shugaban …
Kotun zabe ta kara tabbatar da Dr Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Kotun dake sauraren korafen zaben gwamnan jihar Kano, ta tabbatar da Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Hakan na zuwa ne bayan da kotu ta kori karar …
Kano: Ina so a kaini gaba domin a gyaramin kuskure na – Mai Shari’a Halima Shamaki
Mai Shari’a Halima Muhammad Shamaki, ta bayyana cewa tana bukatar duk wanda bai yadda da hukuncin ta da ya daukaka kara. Dabo FM ta tattaro cewa mai shari’ar ta bayyana …
Shigar Malamai Siyasa ba matsala bane, daukar bangare ne matsala, Daga Umar Aliyu
MECECE SIYASA? Siyasa tana nufin kyakyawar mu’ammila tsakanin mutum da sauran alummar ususan mutumin da yake jan ragamar alumma ta fuskar shugabanci ko wakilci, mutum yana iya zama mai kyakyawar …
2023: Zuwa yanzu bani da niyyar ‘kara tsayawa takara a karo na uku -Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin kawo karshen kunji-kunjin da yake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai yana shirin canja kundin tsarin mulkin Najeriya domin samun …
Sheikh Bala Lau ya ziyarci filin masallacin da aka rusa a Fatakwal dake Jahar Ribas
Shugaban kungiyar Izala Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau da tawagarsa, ya ziyarci filin da gwamnatin jihar Rivers ta rusa Masallaci inda dubannin Al’ummar musulmi ke gudanar da salloli biyar tare …
An bukaci ‘Yan Kano su zauna lafiya bayan kammala yanke hukuncin shari’ar Abba da Ganduje
Dabo FM, tana kira ga al’ummar jihar Kano, su zama masu da’a da kuma masu kawowa jiharsu zaman lafiya a yayin yanke hukuncin kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar. Ana …
Maigari Bello Kasimu, mamba mai wakiltar Jalingo, Yorro da Zing a majalisar wakilai, jihar Adamawa ya raba kyautar baro ga mambobin kungiyar masu tura baro a mazabarsa da ke jihar …
Abubuwan da suka faru a Rana Irin ta Yau, 1 ga Oktoba a fadin Duniya
Ranar 1 ga Oktoban shekarar 1960 Najeriya ta samu ‘yancin kai daga hannun Birtaniya. Najeriya dai tana da kabilu fiye da 300 inda itace a matsayi na 3 a yawan …
