Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da Sanata Dayo Adeyeye na APC, tayi umarnin baiwa ‘yar takarar PDP shaidar lashe zabe. …
Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da Sanata Dayo Adeyeye na APC, tayi umarnin baiwa ‘yar takarar PDP shaidar lashe zabe. …
Kotun sauraron korafe korafen zaben Majalissar dokokin Najeriya dake da zama a jihar Kano, ta soke zaben da dan Majalissar tarayya na APC ya lashe. Hukumar INEC dai ta ayyana …
Kwastabul (PC) II – N84,000 Kwastabyl (PC) I – N86,000 Sajan Kofur (SC) – N96,000 Sajan Manjo (SM) – N119,000 Insfecta na 2 (IP) II – N167,000 Insfecta na 1 …
Labarin Da Ke Shigo Mana Yanzu Na Nuna Cewa Yan Kungiyar Shi’a Ta Imn Sun Cika Alkawarinsu A Yau Talata Na Gudanar Da Muzaharar Ranar Ashura Duk Da Gargadin Hukumar …
Kura-ture-Turmi: Rikici ya barke tsakanin Jami’an tsaro da ‘Yan Shia
Labaran Hotuna: Rahotanni da muke samu yanzu sun tabbatar da ba ta kashi tsakani kungiyar IMN da jami’an tsaro a Najeriya. An rawaici cewa kusan mutane 3 sun rasa rayukansu …
Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito ran gadi a cikin garin Zaria ta jihar Kaduna
Rundunar ‘yan sanda ta kasa, ta fitar da sanarwar cewa, duk kan wasu shirye-shiryen tsohuwar kungiyar nan ta ‘yan uwa Musulmi haramtacce ne, kuma hiri ne na ‘yan ta’adda. A …
Gaskiya ba ta bukatar ado: Nadaina Zuwa Coci, saboda Addinin Kiristanci akwai alamar tambaya
Fitacciyar jarumar kasar Ghana, Efia Odo ta bayyana wani dalilinta da ya sanya ta daina zuwa coci ibada kwata-kwata Jarida Hausa Legist ta rawaito cewa Jarumar ta ce ita ta …
Za a fara yiwa ‘yan Najeriya da sukayi a Digiri a kasashen ketare binciken kwakwaf
Domin kara tsaftace harkokin Ilimi a fadin kasar nan, Gwamnatin tarayya za ta fara tantance takardun Digiri da ‘yan Najeriya sukai a kasashen ketare. Ministan Ilimi na kasa, Malam Adamu …
Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya
Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku …
Kaduna: Matar Aure ta maka Mijinta a Kotu bayan kin kusantarta na tsawon shekaru 5
Wata mata mai suna Talatu, ta mika mai gidanta, Nasiru Suleiman, a gaban kotu dake da zamanta a unguwar Magajin Gari na jihar Kaduna. DABO FM ta tattaro cewa Talatu, …
Kotu tayi cilli da bukatar PDP, ta tabbatar da El-Rufa’i a matsayin halastaccen gwamnan Kaduna
Kotun dake sauraron korafe-korafen zaben Gwamna dake da zamanta a jihar Kaduna, ta tabbatar da gwamnan jihar, Mallam Nasiru El-Rufai, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Hakan na …
Kotun sauraron korafin zabubbukan Sanatoci tayi umarnin sake yin zaben zagaye a wasu mazabun jihar Osun ta Arewa a cikin kasa da kwanaki 90. Hakan na zuwa ne bayan korafi …
#Xenophobia: Abin kunya ne shugaba Buhari ya ziyarci kasar Afirika ta Kudu – Usman Kabara
Fitaccen dan Jarida kuma shugaba Shafin Afrika ‘POA’, Usman Ahmad Kabara, ya bayyana cewa abin kunya ne shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara kasar Afirika ta Kudu akan kisan wariya …
Kwanaki 100: An zabi Ganduje a matsayin gwamnan da yafi kowanne ‘Daraja’ a Najeriya
An zabi gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da yafi dukkanin gwamnonin Najeriya wajen gwazo da aiki tukuru. Kungiyar Dimokradiyya ta Afirika dake da zama a …
Kungiyar Fityanul Islam tayi kiran Gwamnati da ta yi Gadar Sama a Gwargwaji ta jihar Kaduna
Kungiyar Fityanul Islam tayu kiran gwamnatin tarayya da kuma gwamnatin jihar Kaduna da su duba yiwuwar yin gadar sama a Gwargwaji da ke karamar hukumar Zariya. Wannan bukatar ta fito …
Ta tabbata: Jarumar Indiya ta watsa wa Ali Nuhu kasa a Ido bisa kin kulashi da tayi
Ranar 17 ga watan Agusta na shekarar 2018, DABO FM ta fitar da wani rahoto kan cewa; Jaruma Shraddha Arya, ta kasar Indiya ta ki kula Sarki Ali Nuhu a …
Da gaske Gwamnan jihar Ribas ya dakatar da Hukumar Alhazai ta jihar?
Kwanaki kadan bayan rushe zargin rushe Masallaci da ake yiwa gwamnan jihar Ribas, Nyseom Wike, ya sanar da dakatar da hukumar jin dadin Alhazai ta jihar. Mataimakin Kungiyar Jama’atu Nasrul …
Gwamnatin kasar Indiya ta kaddamar da fara siyarda Audugar Mata akan Rs1 (N5.07)
Gwamnatin kasar Indiya ta kaddamar siyar da Audugar Mata akan kudin kasar na Rupee 1 kacal, kwatankwacin Naira 5.07. Kasar ta rage farshin Audugar daga Rs 2.50 zuwa Rs 1 …
