Ministan Sadarwa na Najeriya, Dr Isah Ali Pantami ya baiwa hukumar kula da harkokin sadarwar ta NCC umarnin kulle layukan da ake siyarwa masu Rijista. Ya bayyana a rufe layukan …
Matakin Atiku na daukaka kara yayi dai-dai da tsarin Dimokradiyya – Barista Jafaru Abbas
Mu’azu Albarkawa , Kaduna. Jafaru Abbas, lauya kuma masanin kudin tsarin mulkin kasa, ya bayyana matakin da Alhaji Atiki Abubakar, ya dauka na zuwa kotun koli a matsayin “Yin abinda …
Alakar dan Majalissar tarayya na Fagge da Al’ummar da yake wakilta, Daga Umar Aliyu Fagge
Idan aka ce wakilin al’umma ana nufin wani mutum tilo da aka zaba ya wakilci al’ummar da ya fito daga cikin su domin kare musu hakkin su ta fuskoki daban-daban, …
Kotu ta bayar da belin Naziru Sarkin Waka, ta gindaya masa sharuda
Wata kotu a jihar Kano ta bayar da belin Naziru Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanta na ranar Alhamis. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finai ta …
Fadan Kwankwasiyya da Gandujiyya ya fito da ‘Sabon Salo’, kashi na 2
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda suka …
Next Level: Gwamnatin Tarayya ta aminta da fara aikin titin Jirgin Kasa na Ibadan-Kano
Gwamnatin Najeriya ta aminta da yin hanyar jirgin kasa daga garin Ibadan zuwa birnin Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5.3. Ministan harkokin sufurin Najeriya, Rotimi Ameachi, ne ya sanar …
Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar da akai shekara da shekaru ana nema
Gwamnatin Tarayya ta ba da aikin Hanyar Gaya- Ajingi-Kafin/Hausa ta wuce jihar Yobe a jiya Laraba. Wannan aiki dai an shafe shekara da shekaru ana Neman sa, amma Allah bai …
Mutum-mutumi na farko ya fara gudanar da ayyukan ‘yan Sanda a kasar Sin(China)Kamar yadda aka tsara shi a kan hakan. Shi dai wannan Mutum-mutumi yana dauke da Kamarorin tsaro a …
Dambarwar Gandujiyya da Kwankwasiyya: An kama Naziru Sarkin Waka
Yanzunnan mun samu rahoto cewa jami’an tsaro sun kama mawaki Naziru Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano wanda aka fi sani da Sarkin Waka. A wani rahoto da Nasiru Salisu Zango, …
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
Koton tarayya dake zamanta a Abuja, ta fatattaki karar da jam’iyyar PDP da kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alh. Atiku Abubakar suka kayi gabanta. Karar dai suna kalubalantar nasara …
Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe
Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari. Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne …
Matashi ya alkauranta raba Naira Miliyan 4 idan Atiku yayi nasara a Kotu
DABO FM ta binciko wani matashi yayi alkawarin rabawa mutane 20 Naira miliya 4 idan Alhaji Atiku Abubakar yayi nasara a kotun zabe. Matashin, Aliyu Dahiru Bello, dan asalin jihar …
Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11
Kotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku. Atiku yayi korafi kan cewa anyi magudi a jihohi 11. Sai dai kotun da tayi watsi …
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalissar zartawa a yau Laraba
A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin.
Yarjejeniyar yin kamfanin Madara tsakanin Kaduna da Denmark zai samar da ayyukan yi 50,000
Gwamnatin jihar Kaduna da kamfanin Arla Foods International, sun kulla yarjejeniya domin kirkirar kamfanin Madara a jihar Kaduna. Kulla yarjejeniyar sai zamar da jihar Kaduna zama jihar da ta fi …
Karon farko cikin shekaru 10 a Zamfara, Matawalle ya kara wa Malaman Firamare 6,709 matakin aiki
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya karawa Malaman Firamare 6,709 girma a matsayinsu na ma’aikatan gwamnati. DABO FM ta tattaro cewa; wannan ne karo na farko aka karawa malaman …
Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya
Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku …
Turmutsutsu ya hallaka ‘Yan Shia 31, ya jikkata 100 a birnin Karbala na kasar Iraqi
Jamian Iraqi sun bayyana cewa; A kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani turmutsutsu daya faru yayin tattakin mabiya Shia a ranar Ashura da aka gudanar a birnin …
