Uwargidan gwamnan jihar Kano, Dakta Hafsat Umar Ganduje, ta samu lambar yabo hadi da girmamawa daga Jami’ar BUK dake jihar Kano. Kungiyar dake kula da tsari da gudanarwar Ilimi a …
Jami’iyyar APC ta jaddada dakatar da Hon Abdulmuminu Kofa na tsawon kwanaki 365
Jami’iyyar APC a matakin jiha ta jihar Kano, ta jaddada hukuncin dakatar da dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Bebeji/Kiru daga jami’iyyar na tsawon watanni 12. Hakan na zuwa ne bayan …
Wasu fusatattun matasa masu zanga-zanga sun dira kantin Shoprite dake babban titin Lekki-Epe expressway a jihar Legas a ranar Talata, 3 ga Satumba, 2019. Wannan abu ya biyo bayan hare-haren …
Masana kiwon lafiya na Jami’ar Basel dake kasar Swizalan sun binciko cewa shan koren shayi yana kara kaifi da karfin basira. Masanan sun kara da cewa Shan Koren Shayi yana …
Kwanaki 30 cif da dauke Abubakar Idris Dadiyata ‘Babu gaira babu dalili’
Yau ranar Talata, 3 ga watan Satumbar shekarar 2019, aka kwana 30 da dauke matashi Abubakar Idris Dadiyata. Tin a ranar 3 ga watan Agustar 2019, wasu mutane da ba’a …
Jami’an shugaba Buhari sunji dadin mika gwamnatin Legas Kotu akan tsare ‘yan Arewa 123
Daga cikin mataimaka shuugaba Buhari akan harkokin kafofin sadarwa, Lauretta Onochie, ta bayyana jin dadinta bisa maka gwamnatin jihar Legas da akayi a kotu. Hakan na zuwa ne bayan da …
Borno ta doke Kano a zabe na 2 a gasar Kwalliyar Al’adu bayan ayyana zaben farko ‘Inconclusive’
Rahotanni masu cin karo da juna. Daliban jihar Borno ne suka lashe zaben gasar kwalliyar gargajiyar al’adun Najeriya da aka gudanar a Jami’ar ABU Zaria. Rahotan da yaci karo da …
Kwankwaso ya nuna takaici da bakin ciki akan kashe-kashe da sace-sacen Mutanen Arewa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Kwankwaso yayi Allah wadai tare da nuna takaici da bakin cikin kan yacce tabar-barewar sace-sacen mutane da yin garkuwa da su ya zama …
Kwankwaso yayi Allah wadai da cigaba da tsare Dadiyata da matsalolin sace-sacen Mutane
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Kwankwaso, ya Allah wadai da kamun da cigaba da tsare dan gwagwarmayar nan, Abubakar Idris Dadiyata. Kwankwaso ya kuma nuna takaici da bakin …
Daliban Kano sun lashe gasar Kwalliyar Gargajiya ta Jami’ar ABU bayan sunyi ado da Jajayen Huluna
Daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben jihar da ta fi kowacce jiha iya kwalliyar Gargajiya. An gudanar da zaben ne …
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, babban Malami a Najeriya, Mataimakin shugaba a kwamitin Fatawa na Najeriya, Shugaban darikar Tijjaniyya. An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi a garin Nafada da a yanzu …
Kwankwaso bai je jihar Ribas bayan an rushe Masallaci ba – Shiri ne da shiriritar ‘yan ‘Social Media’ – Bincike
Hotonan da ‘Yan Kwankwasiyya suke yadawa akan zuwan Kwankwaso jihar Ribas ya kwana 383 a duniya. (Shekara 1 ga kwana 20). DABO FM ta binciko hotunan a shafin Twitter na …
An cuci mutanen Zamfara kuma Allah zai bi musu hakkinsu – Abdulaziz Yari
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari yace “An cuci mutanen Zamfara, kuma Allah zai isar musu.” DABO FM ta binciko wani bidiyo da Mai Biredi TV ta wallafa a shafinta …
Ni ba Dalar da zaka saka a Aljihu ba kunya bane – Martanin Wike ga Ganduje akan rushe Masallaci
Ayi hakuri da yawan Talloli – Dasu ne muke gudanar da ayyukanmu. Gwamnan jihar Ribas, Nysoem Wike, yayiwa mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje martani akan maganarshi ta cewa …
Jirgin Najeriya ya tafi kai kayayyakin Tallafi zuwa kasar Zimbabwe da ambaliyar ruwa ta afka musu
Jirgin rundunar Sojan Sama ta Najeriya ya tashi domin zuwa kasar Zimbabwe domin kai musu kayayyakin tallafi biyo bayan ambaliyar ruwa da ta faru a kasar. Mai magana da yawun …
Zabe a Tuwita tsakanin kwalliyar daliban Kano da Borno a bikin Satin Al’adu na Jami’ar ABU Zaria
Kalli hotunan da suka fito a jerin gasar tsakanin jihohin biyu. Akwai gurin yin zaben a kasan rubutun bayan an kammala ganin Hotunan duka jihohin. Kano Borno Yi zabenku a …
Bola Tinubu ya bada tabbacin sakin ‘Yan Arewa 123 da aka tsare a Legas
Uba a jami’iyyar APC da jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da tabbacin sakin ‘yan Arewa 123 da gwamnatin jihar Legas ta tsare bayan shigowarsu jihar a cikin …
‘Yan Najeriya su cire Rai da samun tsaro a gwamnatin Buhari – Mungadi
Alhaji Shu’aibu Yusuf Mungadi, ma’aikaci a kamfanin Labarai na Vision Abuja yace; “‘Yan Najeriya su cire Rai da samun tsaro a gwamnatin Buhari” DABO FM ta binciko cewa; Babban ma’aikacin …
Ganduje ya bayar da tabbacin hukunta Gwamnan Ribas akan ruguje Masallaci da yayi
Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da tabbacin daukar mataki akan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bayan ya ruguje Masallaci. Gwamnan ya bayyana haka ta …
Tsohon Kakakin Majalissar Kano, Yusuf Ata ya kawowa zaman lafiya a unguwar Fagge cikas
An zargi tsohon Kakakin Majalissar Dokokin jihar Kano, Yusuf Abdullahi Ata, da yunkurin yiwa zaman lafiyar karamar hukumar Fagge barazana. Rahotanni da muka samu daga karamar hukumar Fagge ta jihar …
