Wanarabul Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa/Roni/Kazaure/‘Yan Kwashi na jihar Jigawa, ya karyata labaran da ake ta yadawa akan ya soki shugaba Buhari. Hon Kazaure …
An fanso dan Majalissar jihar Kaduna awanni kadan bayan anyi garkuwa da shi
Yan bindigar da suka sace dan Majalissar dokokin jihar Kaduna, Suleiman Ibrahim Dabo, sun sake shi awanni kadan bayan sun sace shi a titin Kaduna-Zaria. Rahotanni a jiya Juma’a sun …
Ba’a kama ‘Yan Arewa 123 da aka tsare a jihar Legas da miyagun makamai ba -‘Yan Sanda
A jiya Juma’a 29 ga watan Agusta, rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tsare wasu mutane guda 123 wadanda suka shiga jihar daga jihohin Arewa. Rundunar ‘Yan sanda ta bayyana …
Kaduna: Masu garkuwa da Mutane sun sace wanda yaje biyan kudin fansa
Yan bindigar dai sun sace, Yusuf Ishak a dai dai lokacin da ya kai musu kudin fansar abokin aikinshi da aka sace a unguwar Rigasa ta jihar Kaduna. Sashin Hausa …
A kalla ‘Yan Gudun Hijira 25,000 suka koma Gidajensu na ainahi a jihar Zamfara
Adadin ‘yan gudun Hijira 25,000 ne suka koma gidajensu biyo bayan yunkurin da gwamnan jihar, Bello Matawalle yakeyi na wanzar da zaman lafiya a jihar. Sakataren hukumar dake bayar da …
Yaki da cin Hanci da Rashawa a Najeriya Siyasa ce da daukar fansa kawai – Farfesa
Farfesa Egwaikhide Umoudu, babban malami dake koyarwa a Makarantar Koyar da Tsaro ta Najeriya ‘NDA’ dake garin Kaduna, ya bayyana cewa gwamatin Najeriya bata ci nasara a yakin da takeyi …
Duk dan Najeriya yana amfana da ‘Cin Hanci da Rashawa – Farfesa Egwaikhide Umoudu
Farfesa Egwaikhide Umoudu, babban malami dake koyarwa a Makarantar Koyar da Tsaro ta Najeriya ‘NDA’ dake garin Kaduna, ya bayyana cewa gwamatin Najeriya bata ci nasara a yakin da takeyi …
Yan Bindiga sun yi garkuwa da dan Majalissar Dokoki na jihar Kaduna akan titin Kaduna-Zaria
Rahotanni sun bayyana cewa masu yin garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalissar dokoki dan jihar Kaduna. Rahotannin dai sun tabbatar da sace dan majalissar akan titin Kaduna zuwa …
Kotu ta kwace kujerar Dan Majalissar tarayya na APC ta bawa PDP a Kano
Kotun dake sauraren korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissu a jihar Kano ta kwace kujerar Majalissar tarayya ta wakilcin karamar hukumar Takai/Sumaila daga hannun Shamsudden Dambazau na APC. Kotun ta …
Kun taba ganin yacce ake Hawan Dokin Kara? Mutanen Fagge a jihar Kano suna gayyata
Al’ummar karamar hukumar Fagge dake cikin birnin jihar Kano, sunyi shura wajen yin sana’o’in Hannu musamman wajen dinkin kaya irin na Hausawa. Sai dai ba’a iya nan mutanen unguwar suka …
A dai dai lokacin da watan karshe na jadawalin watannin Addinin Musulunci, Zhul Hijja ya zo karshe, kasashen Musulmai sun fara duban sabon wata. Zuwa yanzu, kasashen Jordan da Aljeriya …
Tsohon gwamnan jihar kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Mallam Ibrahim Shekarau, ya soki lamirin rushe Masallaci da gwamnan jihar Ribas yayi a makonni da suka gabata. DABO FM ta binciko …
Kungiyar masu sarrafa Shinkafa zasu fara siyar da kowanne buhu akan N13,300
Kungiyar masu sarrafa Shinkafa a Najeriya ‘RIPAN’ ta aminta da fara siyar da buhun shinkafa akan Naira 13,000 kowanne buhu. Kungiyar ta bayyana haka ne a ranar Alhamis, 29 ga …
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Alexis Sanchez ya kammala tafiya kungiyar Inter Milan ta kasar Italiya da taka leda. Kungiyar Man Utd ce ta sanar …
Mansura Abdulaziz, ta Jami’ar Bayero a Kano ta gano maganin cutar ‘Cancer’ daga Itatuwan Gargajiya
Mansurah Abdulaziz, kwararriya kuma masaniyar kwayoyin halitta dake aiki a cibiyar bincike sashin ‘Biotechnology’ na Jami’ar Bayero dake Kano, ta yi gagarumin kokari waje taimakon kawar da cutar ‘Cancer’. Kwararriyar …
Virgil van Dijk ya doke Messi da Ronaldo wajen lashe kambun gwarzon shekara
Dan wasa mai tsaron baya na kasar Holland, Virgil van Dijk ya lashe kambun na gwarzon shekara a tarayyar Turai. Dan wasa Cristiano Ronaldo da Lionel Messi ne suke a …
Jihohin Kano, Katsina da Jigawa zasu fuskanci matsanancin rashin wutar Lantarki
Kamfananin dake rarraba wutar lantarki na ‘KEDCO’ ya bayyana shirinshi ya katse haske wutar lantarki a jihohin Kano, Katsina da Jigawa bisa rikakken bashin da suke bin mutane. Shugaban gudanarwar …
Masana kiwon lafiya sun binciko cewa cin Jan Nama, ma’ana naman babbar Dabba yana kara wari a jikin Dan Adam. Wari a jiki ‘Dan Adam yana zuwa ne a lokacin …
An kashe malamin addini tare da cinnawa gawarshi Wuta a jihar Taraba.
Wasu masu dauke da makamai sun hallaka malamin addinin Kirista a cigaba da rikicin kabilu a jihar Taraba. Limamin da aka bayyana da Rabaren David Tanko a Kufai Adamu, dan …
Gwamnati Najeriya ta sheka ‘Al-Kazzibu’ akan ceto daliban ABU guda 3 – Dangin daliban
A jiya laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bada sanarwa cewa ta ceto daliban jami’ar ABU Zaria guda 3. Rundunar ta fitar da sanarwar ta hannun mai …
