Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta na ƙara kudin haraji da kashi 2.5% cikin shekarar 2021 a wani yunƙuri na ƙara samun kuɗaɗan shiga. Dabo FM ta rawaito Ministar Kudi, Dr …
Batanci ga Annabi: An yi kira da Ganduje ya canza wa titin ‘France Road’ suna
Anyi kira da gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje da ya canza wa titi mai dauke da sunan ƙasar Faransa suna dake jihar Kano domin Allah-wadai da goyon bayan batancin …
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta tabbatar da baiwa tsohon kwamishinan ayyuka da gidaje, Engr Mu’azu Magaji mukami, kamar yadda DABO FM ta rawaito. Cikin …
Daliba ‘yar Najeriya ‘Rukayya Nata’ala’ ta rasu a kasar Indiya
Wata daliba yar Najeriya mai suna Rukayya Nata’ala, ta rasu jiya Laraba 28 ga Oktoba a kasar Indiya, bayan fama da rashin lafiya, DABO FM ta tabbatar. Dalibar da ta …
Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai bakin aikinsa, kwana 18 bayan dakatar da shi
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai, mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai na zamani. Tin dai a ranar 11 ga watan Okotba …
Ganduje ya ba wa Mu’azu Magaji tsohon Kwamishinan Ayyuka da Gidajen Kano sabon mukami
An inganta da karfe 4:00 na yamma 29 ga Oktoba 2020. Gwamnatin Kano ta baiwa tsohon kwamishinan da ta kora, Engr Mu’azu Magaji sabon mukami bayan korarshi da ta yi …
Dan wasan kasar Faransa, Paul Labile Pogba ya karyata wasu rahotannin da suka ce ya dena buga wa kasar Faransa wasa. Wasu rahotanni dai daga jaridar The Sun ta kasar …
Ana rade-radin Pogba ya ‘daina’ buga wa Faransa kwallo saboda batancin ga Fiyayyen Halitta SAW
Rahotanni daga wasu jaridun gabashin duniya sun nuna cewar dan wasan kasar Paul Pogba ya dena buga wa kasar wasa. Hakan na zuwa ne bayan da kasar ta sanya hotunan …
Boye Tallafin Korona: Buhari ne da babban laifi, cewar Mu’azu Magaji WIN-WIN
Engr Mu’azu Magaji, tsohon Kwamishinan Ayyuka da Gidaje na jihar Kano ya daura alhakin boye kayan Tallafin Korona da wasu gwamnoni su ka yi a kan Shugaba Muhammadu Buhari. DABO …
‘Yan sanda sun kama wani Boka da yake sa matasa su kawo masa idon jarirai a Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani Boka da ake zarginsa da neman matasa su kawo masa idanuwar jarirai domin yayi tsafi da su a unguwar Hotoro ta birnin …
Abincin Korona: Kada ku karbi kayan sata da ‘ya’ya ko mazajenku suka kawo gida – Buhari
Shugaba Muhammad Buhari ya yi kira ga iyaye da kada su karbi kayan da ‘ya’yansu suka kawo wadanda suka balla rumbin abinci suka sato. Kazakalika ya yi kira ga mata …
Rahotanni daga birnin tarayyar Abuja, sun tabbatar da cewar wasu da ba a san ko suwaye ba sun fasa wani rumbum ajiyar Kayan Abincin Korona a garin. Mutanen sun fasa …
A kalla mutum 6 ne suka rasa ransu da dama suka jikkata a yayin da ake turmutsutsun wawusar kayan abincin tallafin Korona a garin Jalingo na jihar Taraba. A jiya …
Mutane sun yi yunkurin afka wa Rumbum Abincin Tallafin Korona na jihar Bauchi
Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi yunkurin afka wa rumbum da gwamnatin jihar Bauchi ta ajiye kayan abincin jihar na tallafin Korona a yau Lahadi. Gwamnan …
Gwamnatin Zamfara ta fara rabon Kayan abincin Kwabid-19, rigakafin ‘wawason’ al’umma
Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamna Bello Muhammad Matawalle yake jagoranta ta fara rarraba kayan abinci na tallafin Korona a jihar, a yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Hakan na zuwa …
Al’ummar Adamawa sun fasa rumbin ajiyar abincin tallafin Kwabid-19
Jihar Adamawa ta biyo sahun wasu jihohin Najeriya da ‘yan jihar suke fasa ma’ajiyar abincin tallafin Kwabid-19. DABO FM ta tattara cewa al’ummar afka wa ma’aijiyar abincin da safiyar yau …
Mutuwar Zakzaki a hannun gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba – IMN
Kungiyar Islamic Movement of Nigeria masu bin Shi’anci a Najeriya ta bayyana cewa mutuwar shugabanta a hannu gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba. Hakan na zuwa …
Al’ummar unguwar Barnawa dake jihar Kaduna sun fasa ma’ajiyar kayan abincin tallafin Kwabid-19 da ranar yau Asabar, sun debi kayan abinci. Rahotanni sun bayyana cewar mazauna unguwar sun samu sanarwar …
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
