Kungiyar likitoci ta kasa ta jaddada kudirin ta na hawa kujerar naki kan halin koi in kula kan matakin gwamantin tarayya na rashin baiwa litikoci kulawa duk da cututtuka da …
Babbar kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa Zariya ta dage sauraren karar da Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu ya shigar yana kalubalantar nadin da aka yi ma sabon …
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya na rabon miliyoyin kudi a shafinsa na Instagram. Ali Nuhu yana raba Naira dubu dari-dari da kuma Naira dubu dari da hamsin-hamsin …
Budaddiyar wasika zuwa Hon. Aminu Suleiman Goro, Daga Umar Aliyu Fagge
Bayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatan kasancewar ka cikin koshin lafiya, ina mai amfani da wannan damar gurin isar da sakon al’ummar Karamar Hukumar Fagge kamar haka:- …
Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya na shan rubdugu daga matasan arewacin Najeriya a shafin sada zumuntar nan na Twitter. Hakan na zuwa ne sakamakon furucin da jarumin ya yi kan …
“A chechi Jama’a” – Aisha Buhari ta shiga cikin masu yi wa Buhari zanga-zanga
Mai ɗakin shugaban ƙasa, Aisha Muhammadu Buhari ta ƙaddamar da nata goyon bayan akan zanga zangar dake gudana yanzu haka a fadin Najeriya mai taken #Achechijamaa wato “A Chechi Jama’a”. …
Hadakar kungiyoyin darikun sufaye karkashin jagorancin kungiyar fityanul Islam ta kasa raeshen Jihar Kaduna da kwamitin shirya zagayen mauludi na garin Zariya da kwamitin shirya Tafsirin Al-qur’an mai girma na …
Kaduna: Rikicin tsige kakakin majalisar karamar hukumar Zariya ya kara tsanani, an garzaya Kotu
Har yanzu rikicin shugabancin da ta barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna na cigaba da ruruwa tun bayan da a kwanakin baya DABO FM ta rawaito …
A cigaba da bukin ranar ‘ya’ya mata ta duniya da aka gudanar a lahadin da ta gabata, Cibiyar bunkasa Ilimin mata ta center for girls education wato CGE a turance …
Kano: KAROTA sun fara kamen masu hawa babur ba tare da takardar izini ba
Hukumar kula da cunkoson ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA ta fara kamen masu hawa baburan da ba’a basu shaidar izinin tuƙi ba. Dabo FM ta rawaito ɗaya daga wanda …
CNG ta shawarci sabon Sarkin Zazzau ya mai da hankali bangaren inganta tsaro
Hadakar kungiyoyin matasa ta Arewa wato Collation for Northern Groups a turance, ta kai ziyarar taya murna ga sabon Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a fadar sa da ke …
Zazzau: Sabon rikici na shirin ballewa bayan Iyan Zazzau ya maka El-Rufa’i a kotu
Iyan Zazzau, Bashir Aminu ya maka Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i a kotu bisa naɗin Ahmad Nuhu Bamalli sabon Sarkin Zazzau. Rahoton Dabo FM ya bayyana Iyan Zazzau ya shigar …
Ruguza SARs matakin farko ne na yi wa rundunar ‘Yan Sanda garambawul – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ruguza jami’an ‘yan sanda masu kakkabe ayyukan fashi da makami na SARS a matsayin mataki gwamnati na farko don gyara ga rundunar ‘yan sanda. …
Kano: Za a gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi nan da wata 3 -Hukumar Zaɓe
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta bayyana cewa ta sanya ranar da za a gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi a faɗin jihar baki ɗaya. Rahoton Dabo FM ya …
Babban sifetan ‘yan sanda, IGP Adamu Muhammad ya sanar da ruguja jami’an SARs masu yaki da yan fashi da makami a Najeriya. Hakan na zuwa bayan barkewar zanga-zanga a wasu …
Arewa, yankinmu da ba shi da tamka. Ana ta kira a zama tsintsiya madaurinki daya, sai dai tsintsiyar arewa ba ta dauruwa a hanyar alkhairi. Ba ma nuna kanmu yana …
Abdullahi Umar Sani Fagge, Abdulmalik Ja’afar Mahmud – ‘Ya’yan malaman Kano da suka rasu a makon nan
A cikin wannan makon da muke bankwana da shi, an samu rashin wasu daga cikin ‘ya’yan fitattun malaman Musulunci na jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar ‘dan Sheikh Dr …
Ɗaki na mahaifina ke biyo ni cikin dare -Yarinyar da mahaifinta ke lalata da ita
An zargi wani mutum mai suna Badamasi ma’aikaci a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria da lalata da diyarsa da ya haifa. Badamasi mazaunin Anguwar ‘Yar tsamiya hayin Dogo Samarun Zariya Samarun …
Ana samun koma baya ne a kasar nan saboda rashin ‘yan siyasa masu kishin kasa-Ibrahim Ma’adawa
A yayin da ake cigaba da bayyana ra’ayoyi game da ranar samun ‘yancin kan Najeriya na shekaru 60, wasu yan Najeriya na cigaba da bayyana mabanbanta ra’ayoyin su gane da …
Wallahi Saba’a – Wallahi Saba’a’ – Aston Villa ta turmushe Liverpool da ci 7 da 2
Kungiyar Kwallon kafa ta Aston Villa ta lallasa Liverpool da co 7 da 2 a gasar cin kofin Firimiya na kasar Burtaniya. Hakan na zuwa sa’o’i kadan bayan da Manchester …
