Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad JIbrilla Bindo ya bayyana jagorancin jihar a matsayin aiki mai tsaurin gaske, inda ya kuma bayyana cewa yana da yakinin ya batawa wasu rai don haka …
Guitar da kanwarshi Wiki sun angwance ne bayan da iyayensu suka ce sun fara soyayye ne tin kafin suzo duniya.Tagwayen wadanda aka haifa a watan Satunbar shekarar 2012 a kasar …
Tsugunno: Masu nadin Sarki a masarautar Kano sun maka Ganduje a kotu
Hudu daga cikin manya masu nadin Sarki a masarautar Kano sun mika gwamnan jihar, Dr Ganduje, zuwa kuliya manta sabo akan karin masarautu 4 da yayi a kwanakin da suka …
Mahaifin Kwankwaso ya goyi bayan nadin Sarkin Karaye da Ganduje yayi
Musa Kwankwaso, mahaifin Sanata Kwankwaso kuma hakimin garin Madobi ya mika wuya ga sabon Sarkin yankin Karaye. Tawagar mahaifin Kwankwaso, ta kaiwa sabon Sarkin Karaye ziyarar jaddada goyon baya. Hakan …
Buhari ya bada kyautar magani, gidan sauro, kayyakin gwaje-gwaje da dala 500,000 ga kasar Malawi.
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sake bada kyautar kudi, dalar amurka 500,000 da kayayyakin gwaje-gwaje ga kasar Malawi. Kayayyakin sun hada da magunguna da nauyinsu ya kai …
Mutanen Gama su fara koka wa kan ayyukan da Gwamnati taki cigaba da yi a yankin
Mazauna unguwar Gama daka Kano sun koka kan ayyukan da Gwamnan Kano ya fara kuma bai kammala ba yayin zaben cike gurbi a mazabar da akai a yayin zaben 2019 …
Zainab Aliyu ta dawo gida Najeriya ne bayan ta shafe fiye da watanni hudu a tsare a wajen hukumomi Saudiyya. Ta dawo kasar ne a safiyar Litinin 13 ga watan …
Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki a Birtaniya
Mai Daraja ta daya, Sarkin kasar Kano, mai martaba Muhammad Sunusi II ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano a yau Lahadi, 12/05/2019. Dubban mutanen …
Ganduje ya bijirewa umarnin Kotu, ya nada sarakuna 4 daya ƙirƙira
Biyo bayan umarnin da wata kotu ta bayar na dakatar da nadin sarautar karin sarakuna 4 a jihar Kano, sai dai gwamnatin jihar ta keta umarnin inda tayi gaban kanta …
Wata babbar kotun jihar a Kano ta dakatar da yunkurin kirkiro sabbin masarautu a jihar Kano da Gwamna Ganduje yayi. Babbar kotun tayi wannan hukunci ne a yammacin ranar Juma’a.
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shi ba sa’an Sarkin Kano Muhammadu Sanusi bane ko a tsarin dokar kasa. Ganduje …
Babban kwamandan hisbah na jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya ajiye aiki a hukumar a matsayinshi na kwamandan rundunar. Malamin tare da wasu abokanshi sun bada sanarwar ajiye aikin …
Arsenal da Chelsea zasu fafata a wasan karshe na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’
Kungiyoyin Chelsea da Arsenal zasu fafata a wasan karshen na cin kofin gajiyayyu ‘Europa League’. Hakan na zuwa ne bayan kungiyoyin biyu suka samu nasarar a wasan gaf dana karshe …
Sarkin Kano ya samu aiki mai girma da daraja daga majalissar Dinkin Duniya ‘UN’
Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi na biyu ya samu shiga cikin kwamitin masu rajin kare karni na majalissar dinkin duniya. Sarki Sunusi ya kasance dan Najeriya daya tilo …
Duba da karshen zangon mulkin gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele zuwa zango na biyu. Majiyoyi daga fadar gwamnatin tarayyar ta ce tini dai shugaba Muhammadu Buhari ya aike da …
Matasan jihar Kano sun fara zanga-zangar kin amincewa da ƙarin masarautu 4 a jihar
Matasa a jihar Kano sun fito zanga-zangar ƙin amincewa da dokar karin masarautu 4 a jihar Kano. Ranar Litinin majalissar jihar Kano ta karbi kuduri daga wasu da aka kira …
Majalissar jihar Jigawa ta tsige kakakin majalissar Alhaji Isa Idris a yau Alhamis. Yan majalissa 20 ne daga cikin 30 na jihar suka tsige shi. Sauran Labarin na zuwa………
Champions League: Bayan shafe shekaru 11, kungiyoyin Ingila zasu kara a wasan karshe
Tin shekarar 2008, kungiyoyin Ingila basu sake haduwa a wasan karshe na kofin zakarun nahiyar Turai ba. Wasan na karshe da kungiyoyin Ingila 2 suka buga shine wasan Chelsea da …
Ka nada Abdullahi Abbas sarkin Kano, hakan zai kara fito da irin tunanin ka, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
Kaicho ga duk wata al’ummar da ta wadatu da shugaba mai girman jiki irin na girma tare da dumbin karancin zurfin tunani da sanin yakamata. An wayi gari yau a …
