Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kwamiti a yau Laraba, 8/05/2019 domin cigaban yankin arewa maso gabashin Najeriya. Soja mai ritaya, Major-General Paul Tarfa ne zai jagoranci kwamatin. Shugaba …
Sarki Sunusi zai koma Sarkin kananan hukumomi 10 daga 44 na jihar Kano
Biyo bayan amincewa da kara yawan masarautu da majalissar jihar Kano tayi, darajar sarkin Kano, Muhammad Sunusi na Biyu zata ragu matuka, daga jagorancin kana nan hukumomi 44 zuwa 10 …
A zaman majalissar jihar Kano na yau Laraba, majalisssar ta tabbatar da kudirin samar da manyan masaurautu 4 a jihar. Kudirin da aka gabatar da a gaban Majaliisar ranar Litinin, …
‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwa a jihar Sokoto, sun harbe ‘dan sanda 1
‘Yan Bindiga sun yanka mai unguwar garin Balle dake karamar hukumar Gudu a jihar Sokoto. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa wasu shaidun gani da ido sun bayyana cewa wasu …
Shugaba Buhari ya amince da ginin sabuwar tashar jirgin ruwa a jihar Delta akan kudi dala biliyan 3.6
Babban ministan harkokin sufuri, Mr Rotimi Amechi, yace gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Buhari ta aminta da tsabar kudi dalar amurka biliyan 3.9 domin ginin gadar jirgin ruwa a garin …
A cigaba da bugun wasan kofi zakarun nahiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta fitar da Barcelona da ci 4 da nema a wasan da suka buga yau Talata …
Buhari ya fara bada mukamai ga wadanda ya sawa takun-kumi akan cin hanci da rashawa
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito cewa; ” Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada tsohon Ministan Cinikayya, Bello Maitama-Yusuf a matsayin daya daga cikin mambobin Hukumar Daraktocin …
Kano: Ganduje yana yunkurin rage darajar sarautar Sarki Sunusi
Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje yana yunkurin ragewa mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu SUnusi darajar Sarauta. Ganduje ya amince da bukatar dawo da matabar masarautu 4 dai dai …
Baturen babban zaben 2019 na hukumar INEC a jihar Kwara, Garba Madami yace wasu yan siyasa sun so siyanshi da kudi domin ya murde zaben 2019 a jihar Kwara. Madami …
Ramadan: Buhari yayi kira da a cigaba da wanzar da zaman lafiya, soyayya tsakanin al’umma
Shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga al’umma musulmi su cigaba da zama cikin lafiya da wanzar da soyayya a tsakaninsu. A sakon taya musulmin kasar murnar zagayowar watan Ramadan ta …
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira miliyan 500 don yakar Malaria
Gwamnatin jihar Kano tace ta kashe kudade sama da Naira miliyan 500 daga shekarar 2016 zuwa 2018 a kokarin ta na yakar cutar cizon sauro a jihar. Kwamishanan lafiya na …
Ramadan: Najeriya zata tashi da azumi gobe Litinin – Sarkin Musulmi
Mai alfarma Sarki musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar ya shaidawa al’ummar musulmin Najeriya dasu tashi da azumin Ramadan a gobe Litinin. Sarkin Musulman ya bayyana haka ne bayan kammala zaman …
Buhari ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki 10 a kasar Birtaniya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a yau Lahadi, 05/05/2019 daga Birtaniya bayan shafe kwanaki 10. Sai dai har zuwa dawowar shugaban, fadar gwamnatin ta kasa bata bayyanawa al’umma …
‘Yan sanda na farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ da suka harbe jami’an tsaro a Katsina
Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ dake jihar Katsina bisa bindige wani dan sanda da Soja a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa; …
Gobe Litini, za a tashi da azumin Ramadana a kasar Saudi Arabia
Kamfanin Dillancin Labarai na kasar Saudi Arabiya, SPA, ya rawaito cewa hukumomi a kasar Saudiyya sun bada tabbacin daukar azumin watan Ramadan daga gobe Litinin. Kamfanin yace “An ga jinjirin …
Zabbaben dan majalissar da Kotu ta kwacewa kujera, Kawu Sumaila ya kaddamar da fara tafsirin Azumi
Zababben dan majalissar tarayya da wata kotu ta kwacewa kujera, Hon Abdurrahman Kawu Sumaila, ya kaddamar da fara tafsirin azumin Ramadan na bana. Tsohon babban mai bawa shugaba Buhari shawara …
A shirin aurar da Zaurawa wanda gwamnatin jihar Kano ta gada daga gwamnatin da ta shude, yau ma gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta aurar da zawarawa …
Wasu daga cikin hotunan gurin daurin auren Zawarawa da Ganduje ya dauki nauyi.
Mata masu Zaman Kansu: Mata nada ‘yancin saka duk irin kayan da suke so – Masu kare hakkin mata.
View this post on Instagram A post shared by Idris Saiffullahi Waziri (@swaziriii) on May 4, 2019 at 1:39pm PDT
Ganduje: Za a daura auren Zaurawa 1,500 gobe a masallacin Wazirin Kano Murabus dake Fagge
A cigaba da shirin aurar da zaurawa wanda Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Ganduje, za’a daura auren ne a gobe LAHADI, a masallacin Juma’a dake Fagge. Hakan na …
