– Dokar ta fara aiki nan take. – Dole dukkanin ma’aikatun na gwamnati da masu zaman kansu su biya ma’aikatansu N30,00 mafi karanci. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannun …
Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya. Saura labarin …
A cikin satinan anyi aure dayawa masu daukar hankali wadanda ke zanyo cece kuce a shafukan sada zumunta. Munga baikon wani yaro dan shekara 17 da amaryashi mai shekaru 15 …
Mallam Aminu Kano ya fara siyasa lokacin da yake samartaka da kuruciya. Ya fara siyasa yana dan shekara 23 da haihuwa. An dai haifi Mallam Aminu Kano a shekarar 1920, …
Magabata: Mallam Aminu Kano “Jagoran Talakawa” ya cika shekaru 36 da rasuwa.
Mallam Aminu Kano, Jagoran Talakawa ya cika shekaru 36 da rasuwa. Mallam ya rasu ne ranar Asabar, 17 ga watan Afirilun shekarar 1983. Ya rasu yana dan shekara 63 da …
Niger: Alkali ya yankewa Dan Luwadi hukuncin biyan tarar N30,000 bayan lalata duburar yaron shekara 12
Alkali a wata kotun dake da zama a jihar Niger, ya yankewa wani matashi da yayi luwadi da yaro dan shekarar 12 hukuncin tarar 30,000 da zaman gidan kaso na …
NNPC: Farashin sauke Man Fetur ya koma N180 – Minista Kachikwu
Karamin ministan Man Fetur na Najeriya, Mr Ibe Kachikwu yace kudin sauke Man Fetur da akeyi yanzu ya zama N180 duk Lita daya. Ya bayyana cewa kudin sauke man yafi …
Kungiyar Kiristoci ta bawa ‘Yan gudun Hijira Naira miliyan 7, buhunhunan shinkafa 500 da kayan sana’a
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN, ta kai ziyara sansanin ‘yan gudun hijirar jihar Borno wadanda keda mafaka a Cocin EYN Kungiyar dai ta ba da gudumuwar kayayyakin abinci da kekunan …
Daga karamar hukumar Kumbotson jihar Kano, wata matar auren ‘yar shekara 15 ta zubawa mijinta guba a cikin abinci. Hassana Lawan 15, tayi kokarin kashe mijinta nata Sale Abubakar 35, …
Babu dan PDP ko daya da zai rike mukami a shugabancin Majalissar Tarayya – Oshiomole
Adams Oshiomole, shugaban jami’iyyar APC na kasa yace ‘yayan jami’iyyar APC ne kadai zasuyi shugabancin kwamiti a majalissar tarrayar a cikin wannan zangon da za’a shiga. Oshiomhole ya bayyana haka …
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaza Man UTD da ci 4 babu ko 1. Kungiyar data karbi bakuncin Man UTD a filin wasa na Camp Nou ta lallasa Man …
Kungiyar kwallon kafa ta Ajax ta lallasa abokiyar karawarya Juventus da ci 3 da 2. Kungiyar ta Ajax ta murza leda yadda ya kamata inda ta bawa Juventus wuya tin …
Canada tace bata roki Buhari kan daukar ‘Yan Najeriya miliyan 1 aiki a kasar ba
Ofishin jakadancjn kasar Canada dake Abuja ya nesanta kasar da rokon shugaba Muhammadu Buhari kan ya bari ‘yan Najeriya miliyan 1 suje Canada domin yin aiki. Ofishin jakadancin ya bayyana …
Indiya: An kama dan Najeriya da Hodar Iblis “Cocaine” a kasar Indiya
Hukumar yan sanda a kasar Indiya ta cafke wani dan Najeriya dauke da miyagun kwayoyi. Dan Najeriyar mai suna Ikenna ya kasancewa yana zama ne a kasar ta Indiya ba …
Hotuna: Gwamnatin Ganduje ta kusa kammala wasu aiyukan gadajen sama da kasa
Cikin Hotuna: Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi. …
“A ranar Talata ne jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna ya sanar cewa jirgin kasa ya yi ajalin wasu mutane biyu a jihar. Haruna …
KANNYWOOD: Amina Amal ta nemi Hadiza Gabon ta biyata diyyar Miliyan 50 a Kotu
Matashiyar Jarumar Kannywood Amina Amal ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya manta sabo. Jaridar Leadership Hausa ta rawaito cewa Amal ta nemi Hadiza Gabo ta biyata diyyar Naira Miliyan …
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya bawa dukkanin mukarraban gwamnatinshi umarnin rubuta takardar ajiye aiki. Jaridar The Nation ta rawaito cewa Gwamna ya bada umarnin ne ga dukkan ma’aikata …
Kamaru: An bawa Atiku Abubakar wa’adin kwana 21 ya koma Kamaru
Wata kugiyar gamayyar kananan kabilun Najeriya tayi kira ga dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi afuwar ‘Yan Najeriya tare da ficewa daga kasar …
Firaministan kasar Canada, Justin Trudeau, ya roki shugaba Muhammadu Buhari ya kyale ‘yan Najeriya miliyan 1 su shiga kasar Canada karkashin shirinta na “Ayyuka da aka tsara don baki.” Gidan …
