Kungiyar yan uwa musulmi ta Shia sun balle kofar shiga majalissar tarayyar Najeriya tare da samun damar kore jami’an yan sanda dake gadin wajen. Yan kungiyar Shia sun fito zanga …
Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin Sri Lanka daya kashe mutane 320
Kungiyar ‘Yan ta’addar ISIS tace itace ta gudanar da hari a kasar Sri Lanka, ta fitar da hotunan mayakanta da tace suna su kai hari a ranar Lahadin data gabata. …
Buhari zai jagoranci raba motocin zirga-zirga 820 a jihar Legas
Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Legas a yau Laraba, 24/03/19 domin bude wasu manyan manyan ayyuka da gwamnatin jihar tayi. Ofishin yada labaran jihar Legas ne ya fitar da …
Dr Guruprasad Reddy, babban Likita na bangaren zuciya da sanin kwayar halittar dan adam a makarantar lafiya ta OSH dake kasar Rasha, ya kammala binciken dake gudanar akan ciwon Daji …
Wani mutum ya kone kanshi saboda tsananin talauci a jihar Ebonyi
‘Yan sanda a jihar Ebonyi suna gudanar da bincike kan rahoto da suka samu na wani mutum daya kone kanshi a jihar saboda baya iya ciyar da kanshi. ‘Yan sanda …
Lemon Tsami yana kare jiki daga daukar cutar “Cancer”, Daga Dr Guru Prasad
Dr Guruprasad Reddy, babban Likita na bangaren zuciya da sanin kwayar halittar dan adam a makarantar lafiya ta OSH dake kasar Rasha, ya kammala binciken dake gudanar akan ciwon Daji …
Babban Ministan watsa labarai a Najeriya, Alhaji Lai Muhammad yace gwamnatin su ta samar da guraben ayyuka miliyan 12 a fadin Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne a wata hira …
“Abacha, Ado Bayero, Buhari da Umaru Yar’adua, ba ‘yan Najeriya bane” – Bincike
An sake gyara rahotan ranar 18/01/2020 Gidan Rediyo Cool FM dake jihar Legas ya fitar da wani rahoto da cewa Gen Abacha, Marigari Mai Martaba Alhaji Ado Bayero, Shugaba Buhari …
Yin Tusa tsakanin Ma’aurata tana ƙara danƙon soyayya – Masana Lafiyar Jiki
Masana sun tabbatar da tusa a matsayin babbar hanya ce dake magance cututtuka irinsu; Ciwon Zuciya, Ciwon Siga, Rage rikicewar tsofaffi da Ciwon Gabbai. Masana a jami’ar Delta Zeta dake …
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa masu garkuwa da mutane sun hallaka turawa biyu a jihar Kaduna. Rohotan yace ‘yan bindigar sun kashe turawan ne a wani wajen shakatawa …
Sarkin Zurmi na Zamfara ne yace a kashe dukkan mutanen Dumburum – Gov Abdul’aziz Yari
“Sama da shekaru 3, Dumburum ta kasance wata matattarar kuma maboyar ‘Yan Bindiga, Sarkin Zurmi ya taba cemin a kashe dukkanin mutanen kauyen saboda duk ‘Yan ta’adda ne.” “Nayi mamaki …
Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah …
Aisha Buhari zata gina katafariyar Jami’ar Kudi mai zaman kanta
Uwargidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muammadu Buhari ta bayyana shirin ta na gina jami’ar Kudi a Najeriya. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Haj Aisha Buhari ta bayyana haka …
Attajirai ne suke da hakkin samawa Matasa aiyukan yi – Sarki Sunusi
Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammad Sunusi na biyu yace attajiran jihar Kano ne suke da hakkin samawar da matasa aiyukan yi a fadin jihar Kano. Sarkin ya ce Alhaji …
‘Yan Matan Arewa sun fara tallar kansu ga Mazan Aure tin bayan Auren yaro ‘dan shekara 17
Tin bayyanar auren Abba, yaronnan mai shekaru 17, mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazan aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da …
Abin Yazo: Lahadi, 21 ga Afirilu, Za a Daura auren Abba da Rufai’atu
Bayan baiko da akayi na yaronan nan Abba, mai shekara 17 da Amaryarshi Rufai’atu, mai shekara 15. Katinan daurin auren sun bayyana inda aka tsara daura auren a gobe Lahadi, …
Shehu Sani, sanatan Kaduna ta tsakiya, yayi kira da a hana malaman jami’a shigar harkokin zabe. A Najeriya dai hukumar zabe ta INEC tana daukar malaman jami’o’i aikin wucin gadi …
Duk ma’aikacin da ba a bashi albashin ₦30,000 ba, ya kai kara gaban Ministan Kwadago
– Dokar ta fara aiki nan take. – Dole dukkanin ma’aikatun na gwamnati da masu zaman kansu su biya ma’aikatansu N30,00 mafi karanci. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannun …
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa; “Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta tabbatar cewa barayi sun halaka mutum daya tare da jikkata wasu mutane, a wani hari …
