Firaministan kasar Canada, Justin Trudeau, ya roki shugaba Muhammadu Buhari ya kyale ‘yan Najeriya miliyan 1 su shiga kasar Canada karkashin shirinta na “Ayyuka da aka tsara don baki.” Gidan …
Kotu ta daure dan gwagwarmaya shekara 12 bayan ya tona asirin cin hancin hukumar Alhazai
Babban kotun tarayya da ke zama a Maitama babban birnin tarayya Abuja ta yankewa dan gwagwarmayar nan, Ibrahim Garba Wala da aka fi sani da IG Wala daurin shekaru 12 …
Hukumar zaben jihar Zamafara ta ZIEC ta fitar da ranar 27 ga watan Afrilun 2019. Baturen zaben jihar ta Zamafara, Garba Muhammad ne ya bayyana haka ne yau Litinin a …
Kotun daukaka kara ta mayar wa da Ibrahim Baba na APC kujerar sa a Filato. Duk da matsalar tsaro, za a gudanar da zabukan kananan hukumomi a ranar 27 ga …
Hadin gwiwar rundunar Sojin Najeriya da Kamaru sun samu nasarar kashe ‘yan kungiyar Boko Haram a wani sumame da suka kai ranar 13 ga watan Afirilun 2019. Sanarwar da Daraktan …
Zuwa ga Shugaba Buhari: Shekaru 4 Kenan, Chanjin da muke jira yaki zuwa, Daga Nasiru Salisu Zango
Wasika zuwa ga Shugaba Muhammadu Buhari. Daga Salisu Nasiru Zango. “Ina fatan Shugaban mu yana cikin koshin lafiya, koda yake wannan a bayyane yake domin yawan tafiye tafiye da Baba …
Zato Akan Buharin 2015: Na zata Buhari ba zai yi cuta ba, Daga IG Wala
Dan gwagwarmaya kuma dan kasuwa, Ibrahim Garba da aka fi sani da IG Wala yayi rubutu da suke nuna cire tsammaninshi ga mulkin shugaba Muhammadu Buhari. IG ya kasancewa dan …
Anyi baikon Yaro dan shekara 17, da Amaryarshi ‘yar 15 a jihar Sokoto
Hotunan baikon Aliyu, yaro dan shekara 17 tare da amaryarshi Aisha, yar shekara 15 ya ja hankalin mutane musamman matasa. Labarin ya samo asali a wani shafin sada zumunta na …
‘Yan sanda a unguwar Oladi, Apapa dake jihar Legas, sun harbe wasu matasan masoya, mace da namiji. ‘Yan sandan sun harbe Mr Emmaneul Akomafuwa tare da budurwashi Ada Ifeanyi, akan hanyarsu …
Mabiya addinin Hindu sun yanka Kirista bisa dalilin yanka Saniya a kasar Indiya
Wani Kirista a kasar Indiya ya gamu da ajalinsa bayan da wasu ‘yan addinin Hindu suka far masa bisa yanka Saniya da yayi. Hukumar ‘yan sandan garin Jharkhand sun s …
‘Yan Bindiga sun hallaka shugaban ‘yan bangar ne bayan kwanaki da suka dauka suna nemanshi a garin kauyen Rukudawa na karamar hukumar Zurmin jihar Zamfara. Jaridar Leadership Hausa ta rawaito …
Allah yayiwa mahaifiyar Sheikh Dr Mansur Abdullahi Sokoto rasuwa a yau Asabar 8 Sha’aban shekarar 1440, wanda yayi dai dai da 13 ga Afirilun 2019. Mun samu labarin rasuwar ta …
Abdullahi Shehu ya biyawa Marayu 130 ‘yan jihar Sokoto kudin Makaranta
Shahararren dan kwallon Nijeriya, dan asalin jihar Sokoto, mai taka leda a kungiyar Busaspor dake kasar Yurkiya, Abdullahi A Shehu ya dauki nauyin yara marayu da marasa gata kudin karatun …
Kura ta Lafa: Manyan Kannywood sun sasanta Ali Nuhu da Adam Zango
Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya ratso tsakaninsu. Manya a Kannywood ne suka shirya jarumawan, hakan yasa jarumi Ali Nuhu …
Magabata: Allah yayi wa Mamman Nasir rasuwa, ya rasu yana da shekaru 90
Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari’a na zamanin Sardauna. Ya rasu ya bar mata 3 da ‘yaya 13. Za’a yi jana’izarsa a ranar yau Asabar a …
Shugaba Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Chadi a safiyar yau
Shugaba Muhammad Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Chadi a safiyar yau Asabar, kamar yadda mai magana da yawunshi Mallam Garba Shehu ya fada. Shugaba Buhari zai halarci taron kasashen …
Yau Juma’a ne Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya cika shekara 12 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a …
Gidan Rediyon Dala FM dake birnin Kano ya rawaito cewa Gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Ganduje ya janye biyawa dalibai kudin jarrabawar NECO. “Gwamanatin jihar Kano ta bayyana cewa daliban …
Sarakunan Zamfara sun kalubalanci Ministan Tsaro ya fadi sunayen masu hannu a rikicin Zamfara
Majalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bukaci Ministan Tsaron Najeriya, Dan Ali, da ya fadi sunayen Sarakunan da yace da sa hannunsu ake kashe-kashe da sace-sace a …
Kasar Isra’ila ta mayar da wani babban masallaci gidan shan giya a kasar
Kasar Isra’ila ta mayar da wani masallaci mai tarihi a kasar gidan rawa da shan giya. Hukumar unguwar Safed ta mayar da masallacin AL-Ahmar zuwa dakin taro, kulub din rawa …
