Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya koka kan yadda gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe naira Tiriliyan 1.7 a harkar wutan lantarkin kasar nan sannan har yanzu ana cikin duhu …
Gwamnatin Buhari
-
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
-
Gwamnan jihar Ekiti karkashin tutar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi ya bayyana akwai yiwuwar rugujewar jam’iyyar sa ta APC bayan zangon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Mijiyar Dabo FM ta bayyana …
-
Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar …
-
LabaraiSiyasa
Iyalan Buhari na da damar daukar jirgin shugaban kasa suyi harkokin gaban su -Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammad Buhari, Malam Garba Shehu ya bayya cewa iyalan shugaban kasa n lasisin hawa jirgin fadar gwamnati domin halartar kowane taro. Garba Shehu yayi …
-
Labarai
Duk da bashin $84b, babu laifi dan mun kara ciyo wa ƴan Najeriya $30b – Ministan Yada Labarai
Duk da cewa akwai bashin dala biliyan 84, Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana babu wani abin cece-kuce kan ciwo bashin da Shugaba Muhammad Buhari yake so yayi na …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi umurnin cewa kada kowani minista da ya tafi kasar waje sama da sau biyu a kwatan zango. Ministoci za su iya fita wajen kasar …
-
Shugaban Kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya bayyana cewa yana mulkin Najeriya ne cikin nutsuwa da kokarin tabbatar da hadin kan kasar. Bayanin yana kunshe cikin wata takarda da mai bawa …
-
-
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa tun bayan zartar da mafi karancin albashi na N30,000 wata 8 da suka wuce, jihohi 5 ne kawai ke biyan sabon albashin. Rahoton Dabo FM …
-
Tun a cikin watan Oktoba ne tsamin dangantaka ya tsananta tsakanin iyalan Mamman Daura da A’isha Buhari bayan ta dawo daga balaguron watanni biyu daga Turai. Wani faifan bidiyo da …
-
Mai bawa Shugaba Muhammad Buhari shawara kan yada labarai, Femi Adesina ya lissafa wasu tarin kashe-kashen mutane ta yace sune suka dora dan takarar jamiyyar PDP, Atiku Abubakar a keken …
-
Labarai
Gwamnati ta shirya tsaf domin fara karbar haraji daga hannun mutane milayan 45 -Shugaban Haraji
Shugaban Hukumar Tara Kudaden Harajin Cikin Gida (FIRS), Babatunde Fowler, ya bayanna cewa nan da watan Disamba Najeriya za ta kammala tattara sunayen mutane miliyan 45 da za ta rika …
-
Shugaba Muhammadu Buhari yayi albashi ga ‘yan Najeriya cewa gwamnatin shi ta ‘Next Level’ bazata kara gallazawa yan Najeriya ba. Shugaban ya bayyana haka ne yayi wata ganawa da Kungiyar …
-
Labarai
Next Level: Gwamnatin Tarayya ta aminta da fara aikin titin Jirgin Kasa na Ibadan-Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya ta aminta da yin hanyar jirgin kasa daga garin Ibadan zuwa birnin Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5.3. Ministan harkokin sufurin Najeriya, Rotimi Ameachi, ne ya sanar …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu kan aminta da gina katafaren sabon filin tashi da saukar Jiragen sama a jihar Ebonyi. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan jihar, …
-
Labarai
‘Yan Najeriya su cire Rai da samun tsaro a gwamnatin Buhari – Mungadi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAlhaji Shu’aibu Yusuf Mungadi, ma’aikaci a kamfanin Labarai na Vision Abuja yace; “‘Yan Najeriya su cire Rai da samun tsaro a gwamnatin Buhari” DABO FM ta binciko cewa; Babban ma’aikacin …
-
Labarai
Yaki da cin Hanci da Rashawa a Najeriya Siyasa ce da daukar fansa kawai – Farfesa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFarfesa Egwaikhide Umoudu, babban malami dake koyarwa a Makarantar Koyar da Tsaro ta Najeriya ‘NDA’ dake garin Kaduna, ya bayyana cewa gwamatin Najeriya bata ci nasara a yakin da takeyi …
-
Labarai
Gwamnati Najeriya ta sheka ‘Al-Kazzibu’ akan ceto daliban ABU guda 3 – Dangin daliban
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bada sanarwa cewa ta ceto daliban jami’ar ABU Zaria guda 3. Rundunar ta fitar da sanarwar ta hannun mai …
-
Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
