Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya …
Kano
-
Gwamnatin jihar Kano karkashi jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake gina Farin Masallaci wanda tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso ya rushe zamanin yana gwamna. Rahoton Dabo FM ya tabbatar …
-
LabaraiSiyasa
Ganduje na cikin jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tsigewa daga kotun ƙare kukan ka
Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana …
-
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
-
Bincike ya tabbatar da kafatanin yan majalisar tarayya na jihar Kano zaman dumama kujera suke a majalisar kasar dake babban birnin tarayya Abuja. Binciken na Dabo FM dai ya gano …
-
Labarai
Karin girma yafi karin N600 a albashi – Malaman Firamare a Kano sun koka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn wallafa ranar 3/01/2020, anyi gyara 07/01/2020 Malaman dake koyarwar a Firamare na jihar Kano sun bayyana kokensu bisa fara biyan sabon albashi da gwamnatin jihar karkashin jagorancin gwamna Ganduje …
-
Wannan yabo yazo ne biyo bayan kari na Naira har dari shida akan yarjejeniyar dokar mafi karancin albashi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wata kungiya ta ma’aikata a jihar mai …
-
Labarai
Dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’ tana nan daram – Ibn Sina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Haruna Muhammad Sani Ibn Sina, ta bayyana cewa dokar hana cakudar Mata da Maza a baburan adaidata sahu tana nan daram. Shugaban ya …
-
Labarai
Ma’aikatan Kano sun fara karbar sabon albashin N30,000 na watan Disamba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatan jihar Kano, sun fara karbar sabon albashin N30,000 a matsayin mafi karancin albashi na watan Disamba. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta cimma matsaya tsakaninta da …
-
Danmajalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Dala Babangida Abdullahi Yakudima yace zai kawo aiki na Naira miliyan dari biyar a mazabar Dala. Rahoton mu na nan Dabo FM ya jiyo …
-
Ga cikakken tarihin Marigayi Sallaman Kano, Malam Aminu Dako. Sallaman Kano Aminu Dako dan Sallaman Kano Dako an haife shi a shekarar 1945 a Lokon Zagage da ke cikin gidan …
-
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a yau alhamis gamayyar kungiyoyi fiye da 35 sunyi kira da ya tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ba tare da …
-
Babban malamin addinin musulunci kuma tsohon kwamandan Hisba ta jihar Kano, Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa gwamnata tasa an dena ganin darajar sarakuna. Rahoton mu na nan Dabo FM …
-
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
-
Tin bayan da jarumar wasan hausa ta fitar da wasu hotuna na bikin cikar ta shekaru 26 da haihuwa mutane suka ringa Allah wadai da shigar da tayi. Jarumi Musa …
-
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
-
Garo dai itace mahaifar kwamishin kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo, da kuma wasu manya da suka rike madafun iko a Najeriya. Ƙauyen Alkalawa da ke mazaɓar Garo a cikin …
-
Aminu Baita shine mutumin da ya fada teku shekaru 30 da suka wuce, wanda har aka dauka ya mace tun a shekarar 1990, cikin ikon Allah an same shi a …
-
Rundunar ‘Yan Sanda ta bakin kakakin ta na jihar Anambra, Haruna Muhammad, ta bada sanarwar kame wasu da ake zargin barayin yara ne a Awkan dake jihar Anambra. Kakakin rundunar …
-
Labarai
Satar yara a Kano: Fiya da yara 38 yan kasa da shekaru 3 aka sace a karamar hukumar Nassarawa
A wani bincike da Dabo FM tayi ta gano an sace yara 38 a cikin wata 8 kacal a karamar hukumar Nassarawa dake birnin Kano, bayaga alhinin da aka shiga …
