Jami’iyyar APC ta karamar hukumar Kazaure ta kori Hon Gudaji Muhammad Kazaure daga jami’iyyar. Hakan na dauke a cikin wata sanarwar da jami’iyyar ta fitar mai dauke da sa hannun …
Labarai
-
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe dukkanin iyakokinta na shiga jihar domin rigakafin kamuwa da cutar Coronavirus. Gwamnan jihar, Bello Muhammad Matawalle ne ya bayyana haka yayin wani taro da ya …
-
Labarai
Abdussamad Bua ya bayar da kyautar Naira biliyan 1, kayayyakin aiki don yakar Coronavirus
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kamfanin BUA Group, Alhaji Abdussamad Isiyaka Rabi’u ya bayar da tallafin Naira biliyan 1 ga gwamnatin tarayyar Najeriya domin yakar cutar Coronavirus da ta barke a kasar. A sanarwar …
-
Labarai
Covid-19: Ganduje ya sanya dokar hana shiga ko fita daga Kano ta kowacce hanya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya dokar hana shiga ko fita cikin jihar ta kowacce hanya daga ranar Juma’a mai zuwa. Gwamnatin ta haramta shige da fice …
-
Rahotanni daga fadar gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da kamuwar gwamnan jihar, Bala Muhammad da cutar Corona Virus. Hakan na zuwa ne bayan gwaji da akayi bisa bayan mu’amalarshi da …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Bayan rahotannin da Dabo FM ta ruwaito a kwanakin baya game da rikicin shugabancin da ya barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya a ihar …
-
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta haramtawa shugaban haduwa da kowa inda tace ya zauna a gida. Hakan na zuwa ne bayan tabbatar da cutar a tare da babban makusancin …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta musanta shigar da Corona Virus cikin jihar ta filin Jirgi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGgwamnatin jihar Kano ta barranta daga wasu labarai dake yawo a shafukan sada zumunta kan cewar an an shigar da Corona Virus cikin jihar ta filin tashi da saukar jirage …
-
Labarai
Sabuwar cuta mai sunan ‘Hantavirus’ ta kara ballewa a kasar China
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabuwar cuta mai sunan ‘HantaVirus’ ta kara bullowa a kasar China. Rahotanni daga kasar sun bayyana cewar tini dai aka tabbatar da akalla mutane 32 da suke dauke da cutar …
-
Jaipur, India Babban ministan jihar Rajasthan, Ashok Gehlot, ya baiwa kananan ministoci da ‘yan majalissun masu mulki a karkashin jami’iyyarshi ta Congress umarnin hada kudade domin ragewa marasa karfi radadin …
-
A karon farko an a shekarar 2020 ruwan sama mai karfin gaske ya sauka a garin Zariya da ke Jihar Kaduna. Ruwan da aka fara da misalin karfe 5:45 na …
-
Tsohon mataimakin shugaban kuma dan takarar shugaban in kasa a karkashin jam’iyyar PDP cikin shekarar 2019, Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa dansa ya kamu da cutar Coronavirus. Majiyar Dabo …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun mutuwar mutum na farko sanadiyyar Covid-19 da safiyar yau Litinin. Hukumar tace tabbatar da mutuwar mutumin mai …
-
Biyo bayan karyewar darajar man fetur a kasuwar duniya, akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya ta cigaba da gudanar da ayyukan raya kasa da kudaden ‘Yan Fansho da suka kai tiriliyan 9. …
-
Mahaifiyar Jaafar Jaafar, mawallafin jaridar Daily Nigerian ta rasu a yau safiyar Lahadi, 22 ga watan Maris 2020. Da yake bayyanawa a shafukanshi na sada zumunta, Jaafar ya ce za’ayi …
-
A wata ziyar jaje da gwamnoni 7 suka je yo jihar Legas bayan fashewar bututun man iska na Gas, gwamnan Kano, DR. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana zasu hada tallafin …
-
Mu tattauna: Ku bayyana ra’ayoyin ku gama da shin akwai cutar Coronavirus ko kuwa siyasa ce.
-
LabaraiWasanni
Yanzunnan: Shahararren dan wasan Juventus, Dybala da matarsa sun kamu da cutar Coronavirus
Dan wasan Juventus, Paulo Dybala dan asalin Argentina kuma gogaggen dan wasan da ake ji dashi a duniya ya tabbatar da ya karbi saka makon gwajin da aka yi masa …
-
Labarai
Rahoton Dabo FM na siyar da litar fetir a N143, yasa gidajen mai sun gyara litar su zuwa N125
Bayan wasu rahotannin da suka fita na wasu gidajen saida man fetir a kan sama da naira 143, DABO FM ta ziyarci gidajen man fetir dake jihar Kano domin ganin …
-
Makarantar sakandare ta GGSS unguwa uku tayi kira da gwamnati Abdullahi Umar Ganduje data duba Allah ta kawo wa makarantar tallafi domin ceto rayuwar dalibai da dama domin daga yanzu …
