Masu ruwa da tsaki a sha’anin ilimi a kananan hukumomin Zaria da Kauru da kuma Kubau a jihar kaduna, sun koka game da lalacewar azuzuwa da rashin karishe aiki daga …
Labarai
-
Labarai
Kotun Koli ta karbe kujerar gwamna daga PDP ta ba wa APC mai mulki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya, ta tsige gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha daga matsayinshi na gwamnan jihar Imo, ta tabbatar da Sanata Hope Uzodimma na APC a matsayin wanda ya lashe zaben …
-
Hukumomin kasar Indiya sun bayar da hutu domin zagoyowar ranar da ake kiranta Uttarayan ko kuma Makar Sankrati, ranar ce da suke sadaukar da ita ga wani abun bautarsu mai …
-
Gobara ta tashi cikin dare tare da cinye kayan kudi na miliyoyin nairori a cikin shaguna 39 a kasuwar yan katako ta Kubgo dake babban birnin tarayyar Najeriya. Rahoton Dabo …
-
Shugaban sashin kula da kwalejojin Kimiyya da fasaha dama kere-kere ta hukumar kula da ingancin ilimi ta kasa shiyyar kaduna wato NBTE Alhaji Musa Muhammad Lagogo, ya bayyana Makarantar Kimiyya …
-
Wani babban limami a kasar Uganda, Sheikh Mohammed Mutumba ya gano bada mace aka daura musu aure ba bayan kimanin sati 2 da daura aure. Dabo FM ta rawaito namijin …
-
Labarai
Jamhuriyar Nijar ta cire shugaban Sojinta bayan hare-hare sunyi tsamari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Jamhuriyar Nijar, Muhammadu Issoufou, ya tsige shugaban rundunar sojin bayan tsanantar hare haren mayakan ta’addanci. A ‘yan kwanakin nan, kasar ta fuskancin muggan hare-haren guda biyu da sukayi sanadiyyar …
-
Labarai
Ko kunsan dan Majalissar Tarayyar da yafi kowanne gabatar da kudurin al’ummarsa a zauren Majalissar?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan wani bincike da ya bayyana cewar mafi ya yawan ‘yan majalissun wakilan suna zaman kashe wando ne a zauren Majalissa, DABO FM ta binciko dan Majalissar da ya kai …
-
CJN Tanko Muhammad ya dage zaman yanke hukuncin zaben Gwamnoni zuwa gobe Talata. Hakan na zuwa ne bayan dakatar da cigaba da zaman shari’ar har sau biyu. Alkalin ya dakatar …
-
Rahotannin da suke shigowa yanzu daga babbar kotun Najeriya, Daily Trust ta bayyana cewar alkalin alkalai ya dakatar da shari’ar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje da Abba Kabiru Yusuf na …
-
Labarai
Alkalin alkalan Najeriya ya dakatar da shari’ar zaben gwamnoni na wucin gadi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAlkalin alkalan Najeriya ya dakatar da cigaba da sauraron daukaka karar zabubbukan gwamnoni da ake gudanarwa a yanzu haka. Dakatarwar tazo ne biyo bayan cunkuso da tururuwan mutane da suka …
-
Labarai
Hotunan da Hanan Buhari ta fara dauka bayan kama sana’a a Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUwargidan shugaba Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta wallafa bidiyo a shafukanta na sada zumunta mai dauke da hotunan da tayi nunin cewar ‘yarta Hanan Muhammadu Buhari ce ta dauki …
-
Labarai
An kwantar da gwaman Bauchi, Bala Muhammad a asibiti a birnin Landan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, yana kwance domin neman magani a wani asibiti dake birnin Landan na kasar Burtaniya. Hakan na kunshe a wata sanarwa da mataimakin gwamnan kan labarai, …
-
Labarai
Dan Majalissar wakilai daya tilo da ya kai kudiri 34 bayan rantsar da majalissa ta 9
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan wani bincike da ya bayyana cewar mafi ya yawan ‘yan majalissun wakilan suna zaman kashe wando ne a zauren Majalissa, DABO FM ta binciko dan Majalissar da ya kai …
-
LabaraiNishadi
Mawakan ‘Hip-Hop’ 2 sun gina titi mai tsawon kilomita 2.5 a jiharsu ta Anambra
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitattun mawakan Najeriya, Kcee da dan uwanshi E-Money, suna gina titi da tsawonshi ya kai kilomita 2.5 a garinsu na Uli dake jihar Anambra. Kcee fitaccen mawakin da yayi wakar …
-
Labarai
Mutane 50,000 sun nemi aikin koyarwar da ake neman mutane 1000 a jihar a Lagos
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA kalla mutane 50,000 ne suka nemi aikin koyarwa da ake neman mutane 1000 kacal lokacin da gwamnatin jihar Legas ta sanar da shirin daukar Malamai. Suru Avoseh, ma’aikaci a …
-
LabaraiManyan Labarai
Zaria: Kansilolin da suka sanya hannun tsige shugaban karamar hukumar sun janye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
-
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
-
Babban mai shari’a, Ibrahim Mai Kaita ya rasu a yau Lahadi bayan jinya a babban asibiti dake Abuja. Rahotanni sun bayyana yacce Alkali ya kwanta a asibiti biyo bayan hatsarin …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta daskarar da asusun bankin tsohon sanatan Kaduna, Sanata Shehu Sani. Dabo FM ta ruwaito sanarwar ta fito ta bakin …
