Dubban mutane na tserewa daga kauyuka daban-daban na yankunan kananan hukumomin Chikun da Birnin Gwari inda suke neman mafaka a garin Buruku na jihar Kaduna a arewacin Najeriya. BBC ta …
Labarai
-
Labarai
An kama malamin Firame da yayi wa dalibinshi mai shekaru 8 ta’adin fyade a Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jihar Bauchi a arewacin Najeriya, an zargi wani malamin makarantar Firamare, Haruna Aliyu, mai shekaru 45 yi wa wani dalibinshi mai shekaru 8 luwadi. An zargin malamin da ba’a …
-
Labarai
Tsananin sanyi da hazo ya tilasta mutane zaman gida a jihar Jigawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanayin sanyi da hazo, a ranar Asabar ya sanya mutane a garin Dutse na jihar jihar Jigawa zaman gida, kamar yacce kamfanin dillancin labaran Najeriya ya tabbatar. Wakilin kamfanin, wanda …
-
‘Yan ta’adda masu garkuwa da mutane sun sace matar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Miga, dake jihar Jigawa, Wanarabul Haruna Dangyatum. Rahoton da Dabo FM ta hada ya …
-
LabaraiSiyasa
Iyalan Buhari na da damar daukar jirgin shugaban kasa suyi harkokin gaban su -Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammad Buhari, Malam Garba Shehu ya bayya cewa iyalan shugaban kasa n lasisin hawa jirgin fadar gwamnati domin halartar kowane taro. Garba Shehu yayi …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Efcc ta bayyana labarin dake yawo a kafafen sadarwa kan batun ta damke tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar jamiyyar PDP a …
-
Kasar Iran ta bayyana cewar jami’an tsaronta ne suka harbe jirgin kasar Ukraine da ya fadi a kasar tare da hallaka mutane 176. Sai dai kasar tace ba da gangan …
-
Labarai
Iran tace bada gangan ta harbo jirgin da ya kashe mutane 176 ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Iran ta bayyana cewar jami’an tsaronta ne suka harbe jirgin kasar Ukraine da ya fadi a kasar tare da hallaka mutane 176. Sai dai kasar tace ba da gangan …
-
Babban LabariLabarai
Sarkin kasar Oman, Qaboos bin Said ya rasu bayan shekaru 50 kan mulki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSarkin kasar Oman, Sultan Qaboos bin Said, mai shekaru 79 a duniya ya rasu kamar yacce kamfanin rarraba labaran kasar da gidajen talabijin a kasar suka tabbatar a ranar Asabar. …
-
Labarai
Minsitar Lantarki ya bayyana dalilan rashin samun tsayayyar wuta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Lantarki , Injiniya Sale Mamman yace ana samar da isasshiyar wautar lantarki tare da cewar harkokin tura wutar lantarkin ya samu cigaba. Sai dai ministan ya bayyana cewa ana …
-
Fitaccen mawakin Hausa na zamani, Ali Isa Jita wanda aka fi sani da Ali Jita, ya jagoranci rarrabawa ‘Alamjirai’ riguna na sanyi a jihar Kano. Da yake bayyanawa a shafinshi …
-
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano, Shaikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina tare da Babban Daraktan Hukumar, Dakta Aliyu Musa Aliyu a safiyar yau Juma’a sun baje kolin yammata 32 …
-
LabaraiManyan Labarai
Har yanzu shugaban karamar hukumar Zaria da Kansiloli suka tsige bai sauka ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
-
Labarai
Tambuwal na Sokoto ya bayar da umarnin fara biyan sabon albashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin fara biyan ma’aikatan jihar da sabon albashin N30,000 na mafi karanci. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar 10 …
-
Rahotanni sun bayyana yacce wasu da ake zargin mayakan ta’addancin Boko Haram sun yanke wasu bayin Allah guda 3 a kan babban titin Maiduguri zuwa Damaturu. Majiyoyi daga jami’an tsaro …
-
Wani babban shehin malami kuma masanin zamantakewa a kasar Ghana, Counselor Lutterodt ya bayyana cewa duk namijin da yake son cimma buri a rayuwa to sai ya dinga yiwa budurwar …
-
Wasu dattijai masu kishin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, karkashin jagorancin kungiyar ci gaban waje, wato Waje District Development Association, WDDA. sun fara kokarin sasanta rikicin da ya …
-
Labarai
Yanzu yanzu: Mayakan Boko Haram sun sace Sojoji 4 da ‘yan sanda 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga Jaridar The Cable sun bayyana cewa mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram sun sace jami’an Sojin Najeriya guda 4 da ‘yan sanda guda biyu. Majiyoyin sun bayyanawa jaridar …
-
Bincike ya tabbatar da kafatanin yan majalisar tarayya na jihar Kano zaman dumama kujera suke a majalisar kasar dake babban birnin tarayya Abuja. Binciken na Dabo FM dai ya gano …
-
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta rage kudaden dakunan kwanan Dalibai ‘yan asalin Najeriya dake karatu da a makarantar. Jaridar KANO FOCUS ta rawaito cewar a baya jami’ar ta kara …
