Tsohon Dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o yayi ritaya daga buga wasan kwallon kafa. Kanfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayyana cewa, Samuel Eto’o Dan shekaru 38, ya ajiye Takalmi …
Labarai
-
Labarai
Yan Bindiga sun kone wani Matashi ‘Har Toka’ suka bawa iyayenshi akan sun kasa biyan kudin fansa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da kara tsanantuwar ayyukan sace-sace da kashe-kashen mutane, yan Bindiga sun aikata babbar ta’asa akan wani matashi. Mun samu wani rahoto daga jihar Adamawa cewa; A watannin da …
-
Labarai
Bauchi: Mahaifin dan Majalissar Tarayya, Hon Mansur Manu Soro ya rasu
by Raihana Musaby Raihana MusaAlhaji Manu Adamu Soro, mahaifin dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Darazo/Ganjuwa, ya rasu. Ya rasu ne bayan wata jinya a wani asibiti dake birnin tarayyar Abuja. Iyalan mamacin …
-
Labarai
‘Yan sandan Kano sun cafke mutane 100 da suka shiga jihar don fara ta’asar Garkuwa da Mutane
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRudunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke kimanin miyagun mutane 100 tare da muggan makamai wadanda suka shiga jihar domin fara aiwatar da laifin garkuwa da mutane. Kwamishina yan sandan …
-
Tsohon Dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o yayi ritaya daga buga wasan kwallon kafa. Kanfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayyana cewa, Samuel Eto’o Dan shekaru 38, ya ajiye Takalmi …
-
Labarai
Kansila da wasu shafaffu da mai sun siyarda Na’urar bada hasken Lantarki a jihar Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi Kansilan mulki mai sanya ido na mazabar Gona ta karamar hukumar Sabon Gari, tsohon Shugaban Kungiyar Sufurin Motoci na Dadi Motor Park, Alh Sale Jakis d aUsman Sulaiman …
-
Babban LabariDuniyaLabarai
Jirgin zuwa duniyar Wata na Indiya yayi tutsu, sakanni kadan daya rage sauka a kudancin duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan shafe kwanaki 55 da Jirgin zuwa duniyar wata mai taken ‘Chandrayaan II’, jirgin yayi tutsu. DABO FM ta binciko cewa masu kula da jirgin sun rasa na’urarshi a lokacin …
-
Labarai
Matawalle ya raba Motoci ga Jami’an Tsaro da hukumar ZAROTA mai kamanceceniya da KAROTA ta Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya rarraba motocin cigaba da gudanar da aiki ga Jami’an tsaro da hukumar kare cunkoson ababen hawa a jihar Zamfara. DABO FM ta binciko …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu kan aminta da gina katafaren sabon filin tashi da saukar Jiragen sama a jihar Ebonyi. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan jihar, …
-
An shawarci sabbin ministoci da shugaba Muhammadu Buhari ya nadada su kasance ma su tunanin makomar al’ummar al’ummar Nijeriya bamakomarsu bayan sun sauka mulki ba. Alhaji Sani Bawa, Sakataren kudi …
-
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun tare hanyar Lokaja zuwa Abuja tare da kashe mutum da sace wasu mutanen. Lamarin ya faru ne a …
-
Tsohon shugaban kasar Zimbabuwe shugaba Robert Mugabe ya Rasu. Robert Mugabe mai Shekaru 95 a Duniya, shi ne shugaban da yayi fice wajen kawo wa al’ummar kasar ‘yancin kan su. …
-
Hukumar tara haraji ta kasa wato FIRS, ta ayyana cewa sama da rabi kudaden da Najeriya ke samu suna zuwa ne daga wurinta. Shugaban wayar da kan jama’a da kuma …
-
An samu mummunan rikici tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Jigawa. Rikicin dai ya faru ne a kauyen Yabaza dake karamar hukumar Birnin-Kudu ta jihar Jigawa. Rikicin dai daya afku …
-
Labarai
Jami’in gwamnatin Ganduje yayiwa Sarkin Kano zunguri Siyasa akan zuwanshi Afrika ta Kudu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga cikin mataimaka gwamnan jihar Kano a fannin Labarai, Salihu Tanko Yakasai ya zunguri mai martaba Sarkin Kano zance irin na suka a siyasa. DABO FM ta binciko wani rubutu …
-
LabaraiSiyasa
Kotu ta kori karar Dan Majalissar PDP ta tabbatar da APC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissun jihar Kano, tayi watsi da korafin dan takarar PDP mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo/Minjibir. Dan takarar jami’iyyar PDP, Tajo Usman, ya …
-
Majalissar Dokoki ta jihar Bauchi ta tantance kwamishinoni 20 cif, kamar yadda Gwamnan jihar Alh. Bala Muhammad ya aike mata, a watan da ya gabata. Kakakin majalissar dokoki ta jihar, …
-
Labarai
Hotuna: BUK ta karrama Dr. Hafsat Ganduje ‘Goggon Kanawa’ bisa taimakonta ga bangaren Ilimi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUwargidan gwamnan jihar Kano, Dakta Hafsat Umar Ganduje, ta samu lambar yabo hadi da girmamawa daga Jami’ar BUK dake jihar Kano. Kungiyar dake kula da tsari da gudanarwar Ilimi a …
-
Wasu fusatattun matasa masu zanga-zanga sun dira kantin Shoprite dake babban titin Lekki-Epe expressway a jihar Legas a ranar Talata, 3 ga Satumba, 2019. Wannan abu ya biyo bayan hare-haren …
-
Labarai
Kwanaki 30 cif da dauke Abubakar Idris Dadiyata ‘Babu gaira babu dalili’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau ranar Talata, 3 ga watan Satumbar shekarar 2019, aka kwana 30 da dauke matashi Abubakar Idris Dadiyata. Tin a ranar 3 ga watan Agustar 2019, wasu mutane da ba’a …
