Shashin Hausa na BBC ya bude shfin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu. Sanarwa ta fito ne daga sashin kamfanin na BBC, wanda ya fito daga hannun …
Labarai
-
Labarai
Kaduna,Abuja: Kudin aikin Hajji na bana, Naira miliyan 1.5 – Hukumar Alhazai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar alhazai reshen jihar Kaduna da babban birnin tarayyar ABuja, sun bayyana naira miliyan daya da rabi a matsayin kudin aikin hajjin bana. Hukumar, reshen jihar Kaduna ya bayyana sanarwar …
-
Shashin Hausa na BBC ya bude shafin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu. Sanarwa ta fito ne daga sashin kamfanin na BBC, wanda ya fito daga hannun …
-
Yau Juma’a Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kwace katan din Tramadol 303. Da yake yiwa manema labarai jawabi, Kwamishan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace …
-
Labarai
Gwamnonin Arewa suna tattaunawa kan shawo tsakanin Ganduje da Sarki Sunusi -Shatima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno kuma tsohon shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Kashim Shattima ya bayyana cewa suna tattauna kan sasanta abinda ke tsakanin gwamnan Kano, Dr Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi …
-
Labarai
Mai maganin gargajiya ya damfari wani dan Koriya ta Kudu miliyan 30 akan zai nemo masa lasisin NNPC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani mai maganin gargajiya, Jamiu Isiaka, dan shekara 31, ya karbi laifin cutar wani dan kasar Koriya ta Kudu, Keun Sig Kim, kudi Naira Miliyan 30, domin nema masa lasisi …
-
Labarai
Ku taimaka, ku daina cin Shinkafa ‘yar kasar waje, tana dauke da Guba – Shugaban Custom
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Hukumar hana fasa kwauri ta CUSTOM, Hameed Ali, ya bayyana cewa shinkafar da ake shigo da ita daga kasahen ketare ba tada kyau, hasalima akwai guba a cikin ta. …
-
Labarai
Manoman Shinkafa 1,108 a Daura, zasu amfana da bashin Noma a Daura daga shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineManoma 1,108 yan asalin garin Daura ne zasu amfana da shirin bashin manoma da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kirkiro. Shirin Noman Damuna kashi na daya na shekarar 2019. Shugaba …
-
Labarai
Dokar baiwa kananan hukumomi ‘yancinsu zata fara aiki 1 ga watan Yulin 2019
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan dauki ba dadi da akayi ta fama wajen kokarin cire ikon kananan hukumomi daga wajen gwamnoni da shugaba Muhammadu Buhari yake kokarin yi. Kungiyar Gwamnonin sun aminta da …
-
Labarai
EFCC ta kama wasu manyan ma’aikata 5 a Kano akan laifin cuta, yaudara da makirci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta tuhumi wasu manyan ma’aikata 5 a jihar Kano cutar da sukayiwa wasu mutane akan sama musu aiki KAROTA. EFFC ta tura …
-
Labarai
EFCC ta kame zababben dan Majalissar jihar Kwara akan cuwa-cuwar miliyan 26
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama zababben dan majalissar jihar Kwara, Abdulgafar Ayinla, akan cuwa-cuwar Naira miliyan 26 na siyar da wani gida. Dan majalissar …
-
Labarai
Majalissar Dattijai ta tabbatar da sake nada Emefiele a matsayin gwamnan CBN bisa kudirin shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dattawan Najeriya, ta aminta da bukatar shugaba Buhari na sake nada gwamnan bankin Najeriya, ‘CBN’ domin cigaba da jan ragamar bankin a shekaru 5 masu zuwa. Jaridar Punch ta …
-
Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Saudiyya a gobe Alhamis kamar yadda sanarwa ta gabata daga fadar gwamnatin. Gwamnatin tace shugaban zai amsa gayyatane wacce Sarkin Saudiyya Salman …
-
Labarai
Ganduje ya siyo motoci kalar ‘Kwankwasiyya’ guda 100 na zirga-zirga a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi ya kawo motocin sufuri guda 100 domin zirga-zirga a jihar Kano. Kamar yadda Gwamnan ya bayyana a watanni bayan, na kawo motocin domin saukaka zirga-zirga …
-
Labarai
Ganduje ya gwangwaje Zainab Aliyu da Naira Miliyan 3 bayan fitowarta daga hannu Saudiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Zainab Aliyu da Ibrahim Abubakar tsabar kudi har Naira Miliyan 3 ga kowanne su. Gwamnan ya bada kudin ne …
-
Labarai
Jami’an tsaro sun tsare wani Malami bayan ya soki Buhari da gazawar Gwamnatin akan matsalar Tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar tsaro ta DSS ta gayyaci Malam Aminu Usman wanda aka fi sani da “Abu Ammar” zuwa ofishin ta a jihar Katsina, inda kuma bayan zuwan Malamin, jami’an suka tsare …
-
Babbar kotun jihar Kano dake zamanta a karamar hukumar Rano tayi fatali da karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta samar a makon da ya gabata. Gidan Rediyon …
-
Guitar da kanwarshi Wiki sun angwance ne bayan da iyayensu suka ce sun fara soyayye ne tin kafin suzo duniya.Tagwayen wadanda aka haifa a watan Satunbar shekarar 2012 a kasar …
-
-
Labarai
Tsugunno: Masu nadin Sarki a masarautar Kano sun maka Ganduje a kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHudu daga cikin manya masu nadin Sarki a masarautar Kano sun mika gwamnan jihar, Dr Ganduje, zuwa kuliya manta sabo akan karin masarautu 4 da yayi a kwanakin da suka …
