An sake gyara rahotan ranar 18/01/2020 Gidan Rediyo Cool FM dake jihar Legas ya fitar da wani rahoto da cewa Gen Abacha, Marigari Mai Martaba Alhaji Ado Bayero, Shugaba Buhari …
Labarai
-
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa masu garkuwa da mutane sun hallaka turawa biyu a jihar Kaduna. Rohotan yace ‘yan bindigar sun kashe turawan ne a wani wajen shakatawa …
-
“Sama da shekaru 3, Dumburum ta kasance wata matattarar kuma maboyar ‘Yan Bindiga, Sarkin Zurmi ya taba cemin a kashe dukkanin mutanen kauyen saboda duk ‘Yan ta’adda ne.” “Nayi mamaki …
-
Kamar yadda sanarwa ta gabata na ranar daurin Auren Abba, yaron nan dan shekara 17 daya auri ‘yar shekara 15, yau Lahadi 21 ga watan Afirilun 2019, cikin ikon Allah …
-
Labarai
Aisha Buhari zata gina katafariyar Jami’ar Kudi mai zaman kanta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUwargidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muammadu Buhari ta bayyana shirin ta na gina jami’ar Kudi a Najeriya. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Haj Aisha Buhari ta bayyana haka …
-
Labarai
Attajirai ne suke da hakkin samawa Matasa aiyukan yi – Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammad Sunusi na biyu yace attajiran jihar Kano ne suke da hakkin samawar da matasa aiyukan yi a fadin jihar Kano. Sarkin ya ce Alhaji …
-
Bayan baiko da akayi na yaronan nan Abba, mai shekara 17 da Amaryarshi Rufai’atu, mai shekara 15. Katinan daurin auren sun bayyana inda aka tsara daura auren a gobe Lahadi, …
-
Labarai
Duk ma’aikacin da ba a bashi albashin ₦30,000 ba, ya kai kara gaban Ministan Kwadago
by Dabo Onlineby Dabo Online– Dokar ta fara aiki nan take. – Dole dukkanin ma’aikatun na gwamnati da masu zaman kansu su biya ma’aikatansu N30,00 mafi karanci. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannun …
-
Shashin Hausa na BBC ya rawaito cewa; “Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta tabbatar cewa barayi sun halaka mutum daya tare da jikkata wasu mutane, a wani hari …
-
– Dokar ta fara aiki nan take. – Dole dukkanin ma’aikatun na gwamnati da masu zaman kansu su biya ma’aikatansu N30,00 mafi karanci. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannun …
-
A cikin satinan anyi aure dayawa masu daukar hankali wadanda ke zanyo cece kuce a shafukan sada zumunta. Munga baikon wani yaro dan shekara 17 da amaryashi mai shekaru 15 …
-
Mallam Aminu Kano, Jagoran Talakawa ya cika shekaru 36 da rasuwa. Mallam ya rasu ne ranar Asabar, 17 ga watan Afirilun shekarar 1983. Ya rasu yana dan shekara 63 da …
-
Labarai
Niger: Alkali ya yankewa Dan Luwadi hukuncin biyan tarar N30,000 bayan lalata duburar yaron shekara 12
Alkali a wata kotun dake da zama a jihar Niger, ya yankewa wani matashi da yayi luwadi da yaro dan shekarar 12 hukuncin tarar 30,000 da zaman gidan kaso na …
-
Labarai
NNPC: Farashin sauke Man Fetur ya koma N180 – Minista Kachikwu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKaramin ministan Man Fetur na Najeriya, Mr Ibe Kachikwu yace kudin sauke Man Fetur da akeyi yanzu ya zama N180 duk Lita daya. Ya bayyana cewa kudin sauke man yafi …
-
Labarai
Kungiyar Kiristoci ta bawa ‘Yan gudun Hijira Naira miliyan 7, buhunhunan shinkafa 500 da kayan sana’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN, ta kai ziyara sansanin ‘yan gudun hijirar jihar Borno wadanda keda mafaka a Cocin EYN Kungiyar dai ta ba da gudumuwar kayayyakin abinci da kekunan …
-
Daga karamar hukumar Kumbotson jihar Kano, wata matar auren ‘yar shekara 15 ta zubawa mijinta guba a cikin abinci. Hassana Lawan 15, tayi kokarin kashe mijinta nata Sale Abubakar 35, …
-
Labarai
Canada tace bata roki Buhari kan daukar ‘Yan Najeriya miliyan 1 aiki a kasar ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineOfishin jakadancjn kasar Canada dake Abuja ya nesanta kasar da rokon shugaba Muhammadu Buhari kan ya bari ‘yan Najeriya miliyan 1 suje Canada domin yin aiki. Ofishin jakadancin ya bayyana …
-
Labarai
Indiya: An kama dan Najeriya da Hodar Iblis “Cocaine” a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yan sanda a kasar Indiya ta cafke wani dan Najeriya dauke da miyagun kwayoyi. Dan Najeriyar mai suna Ikenna ya kasancewa yana zama ne a kasar ta Indiya ba …
-
Labarai
Hotuna: Gwamnatin Ganduje ta kusa kammala wasu aiyukan gadajen sama da kasa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineCikin Hotuna: Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi. …
-
“A ranar Talata ne jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna ya sanar cewa jirgin kasa ya yi ajalin wasu mutane biyu a jihar. Haruna …
