Shugaba Muhammadu Buhari ya baiwa Ministan Shari’a, Abubakar Malami SAN umarnin bin diddigi tare da daukar matakin daya dace akan lamarin Zainab Aliyu, yar jihar Kano da aka tsare a …
Labarai
-
Daga shashin Hausa na Jaridar Leadership, jaridar tace; “Shugaban hukumar Hizba ta jihar Jigawa Ibrahim Dahiru ya bayyana cewa hukumar ta warware aure akalla 312. Hukumar ta ce ta warware …
-
Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Buratai ya bayyana haka ne a wajen nuna …
-
Labarai
Kasar Burundi ta kwace lasisin BBC, ta tsaurara dakatarwa da tayiwa VOA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin kasar Burundi ta fara dakatar da BBC da VOA daga watsa shirye-shirye a Burundi a watan Mayu 2018. Da take sabunta dakatarwar, gwamnatin Burundi ta zargi VOA dayin amfani …
-
Labarai
‘Yan Kungiyar Boko Haram sun kwashe makamai dake cibiyar binciken Sojoji a Borno.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu mayakan kungiyar boko haram sun kai hari wata cibiyar binciken soji dake kudancin Jihar Barno inda suka kwashe tarin makamai. Kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP yace mayakan sun …
-
Labarai
Kamfanin Kera Motoci mallakar sojojin Najeriya na bukatar Naira Biliyan 1 – Buratai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Buratai ya bayyana haka ne a waje nuna karshen taron mako na shugaban hafsin …
-
Labarai
Duban Lafiyar Sheikh: Kasar Iran ta yabawa shugaba Buhari kan El-Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin kasar Iran ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari bisa barin manyan likitoci daga kasar waje domin duba lafiyar Sheikh Zakzaky tare da matarshi. Kasar ta fitar da sakon yabon ne …
-
Labarai
Babban Sifetan ‘Yan sandan Sri Lanka ya ajiye aiki bisa mutuwar mutane 320 a harin ta’addanci
by Faizaby FaizaBabban Sifetan ‘Yan sandan kasar Sri Lanka, Pujith Jayasundara ya ajiye mukaminshi na zan ragamar rundunar yan sandan ta kasar Sri Lanka a jiya Juma’a data gabata. Hakan na zuwa …
-
Labarai
Buhari ya bada kyautar $500,000, Babura da Motoci ga kasar Guinea Bissau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya bada kyautar dala dubu dari biyar, kwatankwacin Naira miliyan 180 ga kasar Guinea domin gudanar da zabubbuka dake karatowa a kasar. Mai magana da yawun shugaban, …
-
Gwamnatin jihar Kano, karkashin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tace ta kammala shirinta ta kaddamar da shirin inganta harkokin zirga zirga a cikin birnin Kano. Gwamnatin ta kaddamar da shirin …
-
Karfin wutar lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231 MW a ranar Laraba bayan mako daya na lalacewar na’ura. Bayanai da suke fitowa daga matattarar bayanan kamfanin na ‘Transmission Company of …
-
Labarai
Mahaifin Kakakin Majalissar Jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurum ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAllah ya yiwa Mahaifin kakakin majalisar jihar Kano, Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum rasuwa. Gidan Talabijin dake jihar Kano na ARTV (Mai Asin da Asin), ya rawaito a labaran karfe …
-
Labarai
Buhari zai kai ziyarar sirri zuwa kasar Birtaniya a yau Alhamis
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari zai je kasar Birtaniya a yau Alhamis kamar yadda fadar gwamnati ta bayyana. Buhari dai zai shafe kwanaki 5 a kasar kamar yadda mai magana da yawun, …
-
Labarai
Gwamnatin Ganduje zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tace zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikacin jihar Kano. Sanarwar ta fito daga hannun babban mai baiwa gwamna Ganduje …
-
Labarai
Wani Mai gadi ya zabi ayi rijiyar burtsatse a kauyensu da a gina masa gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani Mai gadi ya mayar da kyautar gida da mai gidanshi dan kasar Indiya ya bashi domin kai bukatar yin rijiyar burtsate a kayensu. Musa Usman, wanda yake da zama …
-
Kungiyar yan uwa musulmi ta Shia sun balle kofar shiga majalissar tarayyar Najeriya tare da samun damar kore jami’an yan sanda dake gadin wajen. Yan kungiyar Shia sun fito zanga …
-
Labarai
Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin Sri Lanka daya kashe mutane 320
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ‘Yan ta’addar ISIS tace itace ta gudanar da hari a kasar Sri Lanka, ta fitar da hotunan mayakanta da tace suna su kai hari a ranar Lahadin data gabata. …
-
Labarai
Buhari zai jagoranci raba motocin zirga-zirga 820 a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Legas a yau Laraba, 24/03/19 domin bude wasu manyan manyan ayyuka da gwamnatin jihar tayi. Ofishin yada labaran jihar Legas ne ya fitar da …
-
Labarai
Wani mutum ya kone kanshi saboda tsananin talauci a jihar Ebonyi
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan sanda a jihar Ebonyi suna gudanar da bincike kan rahoto da suka samu na wani mutum daya kone kanshi a jihar saboda baya iya ciyar da kanshi. ‘Yan sanda …
-
Babban Ministan watsa labarai a Najeriya, Alhaji Lai Muhammad yace gwamnatin su ta samar da guraben ayyuka miliyan 12 a fadin Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne a wata hira …
